*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
~by~
~nimcy luv~
3⃣9⃣*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation@wattapad
Nimcyl
08119237616*NASIYHAR MAKU*
HAKIKA MUTUM RAHAMANE HAKIKA ALLAH DA KANSA YANA KARRAMA BAWANSA MUJI TSORAN ALLAH KADA MUTSANI WANI KO WATA AKAN WANI DALILI NA DABAN WANNAN KUKURENE MUNSANI CEWA BABU WANDA BASHI DA AIBU ANAN GIDAN DUNIYYA KADA MUYIWA JUNANMU MUMMUNAN ZATU MU WANKE ZUCIYOYINMU AKODA YAUSHE MUZAMA JARUMAI MUZAMA MASU SADAUKARWA A KOMENENE TABBAS ALLAH ZAI BAMU LADAN HAKAN ALLAH YASA MUJI KUMA MU GYARA🙌🙌
_*just think before you decide luv you all my guys musamman that Girl❤💋*_
✨✨✨✨✨✨
Ido ta zaru waje hade da dafe girji jin abinda yake fada jin tayi shuru babu amsa yasa shi cewa .....
"Where is my jannat, am talking to you, where is my beby?"....
Runtsa idonta tayi da karfi tana sauraran bugun zuciyyarta tana jin wani kunci da bakin ciki ya ziyarci zuciyyarta tabbas kaddara ce mafi muni da girma a gareta rabuwa da anwar tabbas shine farin cikinta dan dukkan iskan cinta bata iyya rabuwa da anwar what should i do? Ta tambayi zuciyyarta lokacin da wasu hawayen bakin ciki na zubu mata duk da cewa ta raba jannat da anwar ashe haryau tana ransa marin da taji ya dauke ta dashi ya katse mata tunaninta ta kalleshi da sauri tace....
" hubby nifa ka mara, menai maka haka?"...
Kee! Wlh zanci ubanki, konayi kama da sa,anki tell me?"...
Maimu ganin abin na girma yasa ta faki idonsa sbd ya juya baya ta sami wata jijiya daidai saitin huyansa ta danna da karfi sai ga anwar ya sulale wajan a sume dry ta bushe da ita tana cewa...
"Kayi kuskure tuna Jannat a rayuwarka kaida ita saidai a lahira na tsaneta kamar yadda na tsani mutuwa ta wlh idan ka matsa ni mai iya 6atar da ita acikin duniyyar gaba daya ce kuwa ya huta hahahahaha tabbas ni mai nasarace a Rayuwar bani da matsalar komai hannun tasa ta dauki wayarsa tashiga yin message cikin sauri sannan tashiga contact tayi select ta turo message sannan tayi delete a gurguje ta debo ruwa ta watsa mai a fuska ajiyyar zuciyya ya sauke a hankali yana bude idonsa dan tuna wani Abu amma ya gagara tuna komai kallonsa tayi sannan tace...
" hubby daman naga har lokacin sallar isha,i yayi baka tashi ba shine nace bari na tasheka"....
"Kee! Owk ngd, you can go"...
Zaune suke kan darning suna cin abinci mummy ta kalli daddy tace...
" daddyn anwar waike baka damuwa da halin da danka yake cikine ya kamata anema mai magani dan wannan abun nasa yayi yawa yanzo ga zaman kadaici daya tsura saikai ta magana baisan mekake cewa ba walahi nagaji da wannan abin nasa ta fada tana share kwallar daya zubu mata....
Ajjiye spoon din hanunsa yayi yace..
"Tabbas abin nima na damuna da nadauki zafi dashi amma ganin bashi da laifi yasa na farayi mai magani kullum ina bashi yana sha idan ya fito sallah saidai koni bayayin magana dani sosai wani lokacinma kamar bai sanni ba abindai sai addu,a"...
Numfashi ta sauke sannan ta kalleshi tace....
" babu komai daddyn anwar amma hakika maimuna ta zalin cemu ta wargatsa mana farin cikinmu a rayuwa amma akwai allah ta fada tana zubar da kwalla".....
Sakkowa yake daka cikin jirgin hankali kwance cikin nutsuwa da izza kananan kayane a jikinsa sanye yake da hula baka wacce tazo mai har kunne ya saka rigar sanyi fara tas har gwiwwa ya manna glass Fari a kwayar idonsa da jaka dake bayansa yanayin garin akwai sanyi ba laifi koda ya karasa sakkowa murmushine ya subuce mai dan yau komai ya kare zaiga farin cikinsa kuma abin alfaharinsa wato Jannat Abbakar rano harya dauko waya zai kirata sai kuma ya mayar yana cewa ....
"Let give her a beautiful surprise, wata karamar mota yaje driver din ya budemai ya shiga cikin 5minutes ya isa makarantar dake babu nisa tsakinta da airport baisha wahalar gane inda take zaune ba koda ya isa ya tarar bata nan dakin ya shiga ya zauna dlsaman sofa yana numshe idanu jin wani farin ciki na ziyartar zuciyarsa wannan kenan...
A gurguje suka fito daka cafeteria suka nufi hanyar gida dan bakaramar gajiyya sukai ba shira sukeyi madiha na cewa yau a dakin Jannat zata huta kafin bacci Jannat nayi mata dariya ahaka har suka karaso dakin Jannat suka nufa inda gaba dayansu suka shiga da sallama ji sukayi an amsa masu cikin cool voice madiha ce ta kalli jannat dan sarai ta gane mai voice din itama kallonta tayi tanayi mata alamar waye kafada madiha ta daga alamar ohhhu tashi yayi akan sofar kana ya juyo yana kallonsu tofa kallan kallo ake tsakanin Abdallah da Jannat da madiha..............
NA'EEMERH SULAIMAN🤕

YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Krótkie OpowiadaniaJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu