*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULEIMAN*
Page1⃣3⃣
_inajin dadin yadda koke ban shawara akan littafin KADDARAR MACE nagode sosai👏👏👏dan haka wannan shafin✍nakone masoya littafin KADDARAR MACE🤦♀_
Sulaimannieemerh@gmail.com
Wattpad
Nimcyl
07051284590Shiru anowar yayi yakasa cewa komai sai kallonta kawai da yakeyi sabida baiyi tunanin hakan daka gareta ba jiyake kamar yayita ihuuuu dan dadi yama rasa takamaiman abinda zaiyi sabida tsabar dadi"
Jin shuru yayi yawa a dakin tayi tunanin ya fitane dan haka tafara bude idonta ahankali tar ta budeshi akansa yana durkushe bisa kafafunsa yana kallonta kallon juna soka Shiga yi eyes to eyes kowa yana hango so da kaunar da sokeyiwa junanso tamkar so hadiye juna so hota ita ta farayin kasa da idonta dan bazata jore kallan kwayar idonsa ba yayi saurin rige habarta yace "no pls karki haramtawa idanuwanmu kallon abinda sokafiso a duniyya zan iya jore komai amma banda rashinki kinzama jinin jikina kece farin cikina ina sonki fiye da rai da rayuwata ya karasa fada yana kallon cikin idonta"
Kasa magana tayi kawai saita fada jikinsa tana kuka sosai ya matseta a kirjinsa yana jin sonta yana kara shigarsa kokarin daidai ta kansa ya fara daka karshe ya fara rarrashinta yana share mata hawaye kana yace "idan kina son bacin raina bai hoce naga wannan hawayen naki ba pls kidaina yimin asararsa"
Pls yaya kayimin alkawarin zaka zauna dani zaka rayo dani har mutuwa da ajali karka joyan baya rashinka gareni babbar asarace waccen bazan iya jorewa ba dan allah kayimin alkawarin hakan ta fada tana rike hanunsa cikin nata"
ko ita kanta mutuwa zataji kunyar daukan ranki a kan idona banjin akwai abinda zai rabani dake kece farin cikina nidin nakine har abada"
No yaya karkace haka komai zakai katuna da KADDARA akoda yaushe tana iya samun dan adam cikar imanin mutum shine yadda da KADDARA kowacce irace amma ina rokan Allah kar yakaho KADDARAR da zata rabani da kai arayuwata bazan jore hakan ba".....
Murmushi kawai yayi dan zuwa yanxo bazai iya magana ba sabida jin dadi kama hanunta yayi soka fita falo dan nuna mata abinda ya kawoshi dakinta zaunar da ita yayi akan sofa shima ya zauna kana yace "our maimu idan kinzabi wayar mikowa my heartbeat tata"
Wayyo Allah bakin ciki ta kaici da kishi soka tasowa maimu amma ta danne bazaka taba gani a face nata ba bare kayi tunanin wani abun kana tayi murmushi ta mikowa jannat wayar hanunta iPhone 11 wacce ta shigo yanxo White colour ita koma tata black colour jannat ta karba hadi da joya wayar a hanunta tace wannan fa my maimu? Maimuna bata iya magana ba sai tayi mata alama da hannu cewa anowar ne yabaso kyauta sosai jannat taji dadin wayar kana ta joya wajansa tace " mungode sosai yaya Allah ya kara arziki mai amfani Allah yabaka damar samun halaliyyarka ya rabaka da haramun ta fada tana kissing komatunsa"Sosai yaji dadin adu'arta sai yaga ta kara kima da mutunci a idonsa sannan yayi murmushi yace ameen my heartbeat ya fada yana jan hancinta "
Take note dear ( kisani yin adu'a da godiyya ga mijinki ko saurayinki yana kara masa kaunarki da ganin kimarki amma yanxo mata sun lalace waso idan akayi maso abu mai makon sununa jin dadinsu amma saikaga an raina abun kaikace ajiyya aka basu ya kamata mu canza hali munayin abinda ya kamata ba Wanda bai dace ba )
Joyi kawai takeyi a akan gado zochiyarta tayi mata baki komai nata ya tsaya idanta ya rife bata ganin ko jin komai sai soyyayar anowar wacce take ganin tayi mata nisa idan ta tuna cewa bazata taba samunsa ba saitaji wani hawaye yana biyo kuncinta wata zochiyar tace " karki ci amanar so da kaunar da jannat kemiki ta maidake tamakar 'Yar uwa ta jini tana maki so tsakaninta da Allah dan haka ki hakora da anowar" wata zochiyar tace " no impossible bazan jore ganin jannat da anowar ba dole zanyi wani abu wanda zai dawomin da anowar cikin duniyyata tayi murmushi jin dadi kana ta mirgina kefe tace I luv you so much my life kana bacci ya dauketa mai ciketa mafarkin anowar.......Yau ya kasan ranar kammala jarabawarsu ta barin makaranta dukkan dalibai sai farin ciki sukeyi sosai zaune suke a harabar makarantar tako yake ahankali harya isa gareso yace "jannat zo mana" murgoda baki tayi kana ta mike taje inda yake sona kallon juna face to face yace "sannufa yau zakibar makaranta bamu kara maganaba tun dramar da mukayi dake kona jss 1 kinki gayamin shekaronki ko koda yake wannan bashine matsala taba inason mukulla zomuncine inaso kiban address na gidanko kinji?"
Ahankali tace kayi hakuri sir abdullahi hakan bazai samoba sabida an riga anyimini miji jiyayi yana neman faduwa amma ya daidaiba Kansas yace "shikenan jannat nagode sosai kinsan ance Matar mutun kabarinsa wani baya auran Matar wani inai maki fatan alkairi a rayuwarki ya fada yana barin wajan sosai taji tausayinsa ya kamata amma babu yadda zatayi dole yayi hakori.....Shira sukeyi sosai yana kara gaya mata yadda take a zochiyarsa abinma har mazai misaltuba dariya tayi sosai kana tace " nikam nidakai bansan wanda yafi son wani ba" yace ko zatayi magana taji ya hade bakinsu waje daya..............
Tofa anowar da sauri haka nida babu ruwana aciki😅😅😅😅😅😅😅😅kaida maimu
Tako har kullum
*_nimcy luv_**✍waiting for my next page*
YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Historia CortaJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu