*🤦♀KADDARAR MACE🤦♀*
*NA*
*NA'EEMERH SULAIMAN*
~story by nimcy luv~*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Face book
Nimcy luv page
KADDARAR MACE GROUP CHAT
Wattpad nimcyl*~respect your self before somebody to respect you~*
2⃣2⃣
Alamun fitowarta ta gani yasa ta fara wayar karya murmushi jannat tayi mata batace komai ba dan jikinta ya bata ba waya take ba amma azahiri bata nuna mata hakan ba (to me maimu take da wayata haka me zata dauka aciki haka taita tunani amma bata gane komai ba bawar Allah kenan🤗)
Sosai rano family suke shirye shiryen bikin 'Yar yan nasu saika rantse da Allah ba,a taba yin biki a family ba sai wannan karan gyara kowa beby jannat tashashi dan sosai Anuty ruky da meera ke gyara kanwar tasu ancewarsu basu da kamarta😂 Wanda bai san jannat ba idan ya ganta saika rantse ba itabace daman abinka da farar fata gaba daya attitude na jannat ya sauya ta zama so silent kamar wacce wani abun ke shirin faruwa da ita sam batason mgna idan ba mgnarce ta zame mata dole ba....zirga zirga tashiga yi a palour ita kadai tarasa abinyi mummy ce ta shigo palour tace da ita "ke kuma lafiyyarki daya kina ta suntiri a palour?"
mummy bazaki ganeba ina cikin damuwa nayi kewar anwar sosai daman dalilin jannat nake ganinsa amma yanzo babu damar hakan wlh jinake kamar nayi hauka...
Uhm daughter kenan yanzo idan nagane baki da burin daya huce kiga anwar ko?"
Eh wlh mummy pls kitai makamin wlh i can't sleep with out him mummy wlh ni yadace anwar ya aura ba wacce ba tayi mgnar tana jan tsaki mtwss...
Daughter kwantar da hankalinki akwai solution zaki iyya ganinsa a night dinan kawo kunnanki kiji..
Maimu ta miga kunnanta kana ta saki ihuuu hade da rungume mummy gsky mummy bani da kamarki nasan daman zakiso abinda nakeso..
Banda abinki wane zaiso rayuwar tilon 'yarsa ta lalace ai sai wawa Wanda baisan abinda yake ba zauna yanzo in dauko maki yadin zumar dana hada maki ki shanye🤔
Zaune suke su biyu a office din suna shirya event din da zasuyi abikin inda aka hada bridal shower ranar alhamin sai kuma dinner ranar asabar sai kuma walima inda za,ai Wa,azi da safe ranar jumaa da night din ranar za,ai dinner na Barisster zallah inda kowa zaisa kayan lawyer ne lahadi kuma ayi daurin aure cewar dr Abdallah kenan...
Amma Abdallah duk wannan basuyi yawaba kowa ya kamata a rage wasu ko?"
Oh come on brother mene abin yawa duk da alkairi akeso amma ya kamata duniyya ta shaida bikin Barisster anwar Muhammad rano da jannat Abbakar rano inda kowa zaiyi alfahari da bikin yakai mgnar yana dariyya barkwanci..
anwar yace tom shikenan amma kaida ka dauko wannan tillin abun kaizaka zama jagora babu ruwana aciki ya fada yana migewa tsaye...
Hhhhhh eh naji babu komai zanyi kuma banason kwandala taka har kayan sawarku ma nina dau nauyinsu kaji ko ya karasa maganar suna hugging na juna kana sukayi sallama ya tafi gida..
Yau kam ya dau niyyar ko za,ayime sai yaga farin cikinsa haka kawai dan mugunta awani ce bazai gara haduwa da itama yaja tsaki yana tashi zaune wayarsa ya dauko ya kira meera yace mata "hello sister pls turomin jannat yanzo"
Jannat kuma Yaya?
Haka nace ko bakiji ba na maimaita maki
Idan wani abun kakeso ka gayamin na kawo maka yanzo
Ke yaushe na zama abokin wasanki ban saniba zakiyi abinda nace ko saina bata maki rai kuma Allah yasa ki gayawa mummy kiga yadda xanyi dake bai jira abinda zatace ba ya kashe wayar..
Tana kwance a bedroom ta zurfafa tunani Wanda kwana biyunnan bata da abinyi saishi tarasa ta kamaimai abinda ke damunta saita tattara komai ta basshi a matsayin rashin ganin ruhinta kuma farin cikinta kuma abin alfaharinta anwar..
Turo kofar akai kana aka shigo dakin Anuty meerace ta dade tsaye a kanta bata sani ba harsai da ta tabata tace"beby wai kwana biyunnan meke damun kine ko jikinne ?"
Wlh Anuty bansan meke damuna ba kawai inajin wani abu zai faru a rayuwata kuma mai muni ..
Ayya beby kidaina wannan tunani babu abinda zai faru sai alheri maza tashi kije Yaya na kiranki yace yana palour sama"..
To tace kana ta mige tsaye ta dau dan kwalin duguwar rigarta tayi rolling kanta dashi sannan ta fita daka dakin...
Kwance ta sameshi akan duguwar sofa ya rufe idonsa kome yake tunani ohhho..
Kefensa tabi itama ta kwanta hade da dora kanta akan kirjinsa tanajin bugun zochiyarsa(waya sani ko wanance haduwar karshe ita dashi😂)..
Bude idonsa yayi tar akanta kana ya juyo da ita suna facing na juna sosai yaga ta karayi masa kyau a idonsa kuruciyyarta ta kara fitowa karara hakama yarintar ta da kyar yace "beby"
A small voice nata tayi amfani wacce bai taba jinta da itama sai yau tace "naam yayana"
Ashe daman zaki iyya kwanaki baki ganni ba daman baki damu dani ba kenan kinbarni da kewarki ko..
Tarasa abinda zatace ta dauka rashin ganinsa kesata kunci to gashi a gabanta amma bataji komai ya rago a zochiyyarta ba wannan wanne irin abunne data rasa abinyi kawai saita fashe da kuka mai cin rai..
Sosai hankalinsa ya tashi amma baiyi kukarin hanata kukan ba sabida tun shiguwarta yana lura da yanayinta sosai kukan ke tabamashi rai amma bai hanata ba yasan idan tayi zata samu sassaucin abinda ke damunta yana daka kwance ya jawota jikinsa ya rungometa sosai a kirjinsa kamar wani zai kwace masa ita haka taitayin kukanta babu tsagai tawa shi kuma yana rungome da ita yana shafa kanta dayasha gyara wajan su meera..
Gajiya yayi dajin kukan yace "menene"
Tana kukan tana magana "babu komai yaya kawai inajin xochiyata babu dadi bansan meke damuna ba"
Toyi shuru haka kukan ya isa bakisan yadda kike azabtar dani da wannan kukan naki ba beby dan Allah kidaina haka"..
Murmushi tayi tana tashi daka cikinsa tace "shikenan Yaya nadaina bankarawa"
Yauwa jeki ki kawonmin tea ki dawo muyi wata mgna kinji..
Tashi tayi ta fita tana dariyya..
Turo kofar yaji anyi tunaninsa itace ta dawo dan haka yace "shigo mana beby"
Dry tayi can Kasan magoshin ta kana tazo kusa dashi ta zauna"
Yana daka kwancen ya miga hannu ya jawota ta fada jikinsa😳🤦♀ gashinta kawai ya shafa yaji bana tabane sai yayi saurin bude idanu wacce yagani tayi matukar razanashi maimuce ta wani manne ajikinsa.......
~vote~
~comment~
~shere~

YOU ARE READING
KADDARAR MACE
Short StoryJannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu