kaddarar mace 31 by nimcy

276 13 2
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

         ~by~

~nimcy luv❤~


             3⃣1⃣


    *🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🌈*

_wattapad_
  ~nimcyl~
_Kaddarar mace fans 2 coming soon iyya makaranta Kaddarar mace sabanin fans 1 kuwa da kuwa luv you all my fans_


  *tallah*    *tallah*



*Ina kuke masoya karatun Hausa novels ga dama ta samu domin kuwa kanwar ku 'yar uwar ku ta zo maku da sabon Salon rubutu na zama ni Wanda zata fitar a 1 /1/2020 tare da 'yan uwan ta a cikin zafafa Sha biyar na kainuwa writters insha'allah ga mai son littafin  zai biya 200 naira only  sunan littafin 'YAN MATAN AMARYA WANDA *MARUBUCIYAR NAN WATAN UMMU HAFEEZ ZATA* *NISHADANTAR* *DAKU A CIKIN SA*
*KAR KU BARI* *ABAKU LABARI,* *KARKU MANTA DA* *SUNAN SHI*. *'YAN MATAN AMARYA*
*MAISON A SANYA SHI A CIKIN INDA ZAI KARANTA LITTAFIN*
👇🏻
*08168116419*

*A wannan number zaku turo Kati ko ta hanyar bank @ AISHA AHMAD,JAIZ BANK*
0002997355
*Sai kayi screen shot dinshi ka turo a wancan number dake sama.*
*Daku muke alfahri masoyan mu a duk inda kuke.🤝🏼❤*



      ✨✨✨✨✨

   Tsayawa yayi bakin kofar ya jingina a bayan kofar ya harde hannayensa ya zuba masu idanu yanason yaga karshan iskancinta..
    Jannat taga shiguwarsa amma sab maimu mata gani ba kokarinta ta cire mata vest din jikinta ganin zatayi nasarar cire mata vest din ga dr na kallon duk wani joyi da beby takeyi kuma gama daya yanayinsa ya sauya idonsa yayi ja sabida bacin rai hakan yasa Jannat ta sakarwa maimu cizo a hannu zafin cizon yasa maimu sakin kara tana cewa "wlh baki isaba mayya kawai ai hubby yayi gsky da yace maki mayya kuma wlh baki isa kitaba jikina na rabu da keba ta fadi hakan tana kaiwa Jannat doka" jannat kowa raguwar karfinta tasa ta rugu da guda tayi wajan Abdallah tana zuwa ta fada jikinsa tana sakin wani marayan kuka..

      Dr abdallah saurin rufe idonsa yayi  don babu abinda ya tsana irin kukanta hannu yasa yana bubbuga bayan ta yana jijjigata sannan yace "pls beby stop cry i don't like to see sad just stay happiness this is what i want ok" shuru tayi tana sauke ajjiyar zuciya amma still tana jikinsa maimakon ta sakeshi saima kara shigewa jikinsa take ita daman can haka take indai ranta yabaci tafiso tajita jikin mummy ko Abba ko anwar to yanzo babu kuwa a wajan sai Dr Abdallah dole tasa taje gunsa kota samu saukin abinda takeji a zociyarta...

    Karasuwa tayi kusa dasu tace" wonderful shall never end kace beby is ur prostitute daman nasan wannan rawar kan da kake ba abanza ba Ashe kaima kana kwasar rabunka" ran Abdallah ya baci sosai huci ya farayi Wanda yasa maimu tsorata Jannat ya janye daka cikinsa a hankali sannan ya matsa daf da ita yace..
  
   "Masha Allah beby takai macen da har za,a gani kuma a yabata watafa saida taimakon bukaye ni bawani dugun surutu zanyi dake ba Abu daya zan gaya maki ko ubanki ambassador karya yake ya taba beby gaban iduna na rabu dashi bare shashan mijin naki kuma wlh ki kuka da kanki idan anwar ya dawo hayyacinsa banza karya dallah ficemin a waje ya fada yana daka mata tsawa"

    Beby kuwa jikintane ya fara karkarwa sbd sanyin da ya fara ratsa jikinta nan da nan jikinta ya dauki zafi koda maimu tazo hucewa ta bangaje ta yasa beby jannat yin baya luuuu zata fadi dr yayi saurin tare ta fada jikinsa..

    Ganin bazata iyya tafiya ba yasa abdallah yin astaga firullah ya dauketa cak kamar 'yar tsana yasa kan gado tai makon gaggawa ya fara yima ta aka samu zafin zazzabin ya fara raguwa kallonta yayi yace "beby dazo naji kina cikinki inane yake maki ciwon?"..

    Itama kallonsa tayi taga yayi mata kwarjini baza ta iyya yimai karya ba Abdallah yana da wata irin baiwa komai girman mutum yana shakkar Abdallah sbd kwarjininsa da cikar zatin Abdalah yafi anwar haske sosai da kuma kib sumar Kansa da take kwance har wajan bayansa bakikkirin sai sheki take dauke kai tayi daka kallonsa ta fara wasa da 'yan yatsun ta..
   Gyaran murya yayi Wanda yasa ta daguwa ta zuba masa shanyeyyun idanun nata kamarme jin bacci shima kallon ta yayi ido cikin ido sannan yayi murmushi yace " meye na satar kallo na kifito fili ki kalleni sanranki beby"

   Lahh Ashe kana da irin abina ?

    Kallonta ya karayi kamar bazai mgna ba sai kuma yace "mekenan?"..

   Joya fuskarta tayi sannan tayi murmushi nantake dimples din suka lum sannan tasa hannu ta taba..

    Dry yayi yace "Kwarai saidai nawa yafi naki kyau ko"

    Dan taba baki tayi tace "kawaidai iri dayane sabanin irin na sister meera da t
Yake guda daya"..

  Karasuwa yayi kusa da ita ya zauna sannan ya kama hannunta yasa cikin nasa ya hadesu waje guda yace " beby nasani dukkan mumini yana yadda da Kaddarar mai kyau ko mara kyau beby kidubi girman Allah karkisa wani Abu aranki Wanda zaizo ya warga tsamaki Rayuwar ki maikyau kuma kada ki riki anwar a zuciyarki bayin kansa bane yanzo haka addu,arki yake bukata bawai fushinki ba kinji beby" shuru tayi tana sauraran Abdalah dan ita harga Allah ta daukeshine matsayin su faisal da ashaman yayyinta kenan jin tayi shuru yasa yadan matsa hannunta take cikin nashi..

    Dan kwabe fuska tayi sannan ta rike cikinta Abdallah kallon yadda ta shagwabe fuska yayi yakai dubansa ga cikin yace "menene?"..

   Langwabar dakai tayi akan kafadarsa sannan tace " yunwa takeji".

  Dariyya yayi yace afuwa na manta yanzu gashi na kira mummy tace na kula dake bazasu iyya zuwa suga halin da kike ciki ba amma gayamin abinda zakici..

    Ya mutsa fuska tayi sannan "tace tea kawai ya isa" idan wannane babu damuwa akwai a office dina bari naje na hado maki tashi yayi zai fita itama ta tashi kyar kallonta yace "ina zaki kekuma?".. Murguda baki tayi tace hakanan saikace wata mayya abar mutum shikadai binka xanyi" kallonta yayi yasan tamanta shigar jikinta gashi gashin kata ya zubu har bayanta yanayin fatar jikinta subul subul babu tabo ko guda murmushi yayi yace "look at your self beby" sai lukacin ta kalli kanta sauri tayi ta fada toilet shikuma ya fita...

 
   _bayan kwana uku da daurin aure_ 

Mummy da Abba sunyanke hukuncin maida Jannat makaranta sannan ya gargadi beby akan kada tasake ta amince akan abinda daddyn anwar zai gaya mata akan auranta da anwar kinji ko daughter bawai munason rabaki da dan uwanki bane aa munason kimarki da mutun cinki koda zaki auri dan uwanki saiya dawo hayyacin sa yanzo dole kiyi nisa daganin sa..

     Dago kai tayi idonta cike da hawaye tace "Abba insha Allah zanyi abinda kakeso ngd sosai Allah ya kara tsahun rai" ameen daughter maza jeki kwanta Allah yayi maki albarka "ameen Abba"

    Kwance take akan bed tana jiran fituwarsa a toilet tayi wajan 30 minutes daka haka har bacci ya fara daukanta cikin baccin taji ana tashinta bude ido tayi taganshi zaune kusa da ita yayi shigar baccinsa sai zabga gamshi yake tashi tayi zaune tace "hubby nayi ta jiranka shuru ta fada tana shigewa jikinsa"..

   rungometa yayi yace " maiyasa kikeson taba jikina maimu ya fadi haka yana hura mata iska akunne"..

    Hubby karka manta nifa matarkace ko tunda nazo gidanan ko kiss baka taba yimin ba bare kaban hakkina ta fada tana kallonsa..

    Murmushi yayi sannan  yakai bakinsa saitin nata zaiyi kissing dinta komai ya tuna sai yasa hannu ya hanka data baya....



Nimcy ce❤

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now