kaddarar mace 33 by nimcy

310 11 2
                                    

*🤦‍♀KADDARAR MACE🤦‍♀*

         ~by~
~nimcy luv~



                3⃣3⃣



*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

~Wattapad~
~Nimcyl~
~Kaddarar mace fans~
~Ashe Yar babata Ce fans coming soon~



       *_Ashe Yar babata ce labarine akan wasu twins da ake dauke daya abar guda daya sannan mahaifiyyarsu batasan andauketa ba twins din suna haduwa a makaranta har sufara son saurayi daya danjin wannan labarin kanemeni akan number wayata dan saka a group din littafi kamar yadda kuka Sani nayi kaddarar mace free wannan kuma na kudine akan 200 kacal👌alayin glo members na kaddarar mace kuma akan farashi mai sauki 100 kacal ina gdy saina jiku_*




       ✨✨✨✨✨
 
   Ihuu suke kwararawa sosai hakan baisa sun saki juna ba saima kara kankame juna da sukai tare da sauke numfashi gaba dayansu basa cikin hayyacinsu lokaci daya suka daina jin kukan magen a lokacinne kuma hutar parlour ta kawo har lokacin anwar baisan Jannat ce ya rungome ba saidai ya tsinci kansa cikin farin ciki a lokacin komai na zociyarsa ya tafi nauyin da kansa kemai ya rago kokarin kwace kanta take amma ya hanata sai kara kankameta yakeyi ganin yana kokarin hade bakinsu waje daya yasa tayi saurin hanka deshi ta mike tsaye yana daka zaune yasa hannunsa ya jawota ta fado jikinsa sai lokacin yaga ashe ba maimuna bace kallonta yayi ido cikin ido da kyar ya bude baki yace "who are you" shuru tayi mai babu alamun zatayi mgna har lokacin kuma bai saketa ba ita tsoranta daya kar maimu tazo ta gansu a haka itama da kyar ta bude baki tace " kasake ne natafi gida i need to go" saurin numshe idanu yayi jiyake kansa na sarawa dan babu shakka ya tabajin irin muryar nan amma yanzo bazaice ga a inda yasan muryar ba kamar bazai mgna ba sai kuma yace "kigaya min wacece ke mekikazoyi gidanan sai kitafi" to sakeni nagaya ma kallonta yayi shima ya kwaikwayi irin muryarta hade da kwabe fuska yace "ni banyar daba fadi ahakan" mutsumutsu ta farayi a jikinsa daka karshe ta saki kukan bakin ciki wai yau ita anwar kecewa wacece ita yama manta da ita gaba daya hannu tasa ta tureshi amma ko motsi baiyi ba hannunsa ya juyo da fuskarta sannan yace "meye na kuka me nayi maki abu daya na sani idan baki gayamin wacece keba to anan zaki kwana kinji ko jin abinda ya fada yasa tace " am Jannat Abbakar rano" subuhanallah nan take yaji kansa yayi wata irin sarawa da karfi ya runtsa idonsa sannan ya bude yace "mekikazo yi gidannan?" Uhm am coming to say good bye to you tomorrow i leave this country" to meye damuwarmu da hakan kuma meyasa zakizo cikin wannan lokacin baki tsoro wani abu ya sameki ko to nagaya maki karki kara zuwa gidannan kinji ya fada yana dagata daka jikinsa Jannat dan tabe baki tayi irin ko ajinkita dinnan sannan ta gyara zama tace ina matar takane sai lokacin anwar yaji ciwon da zuciyarsa kemai ya dawo sabuwa fil kansane yaci gaba da sarawa kamar kullum kafin yayi mgna yaji anyi mgn...

    To munafuka ubanme zakiban maitattce ta tashi da bazaki iya hakura ba saikinzu wajan mijina haba wane irin abune wannan ance baa sonki ba,a sonki dolene bariji ingaya maki ku uwarki tayi karya bareke bata karasa mgnar taji saukar mari a fuskarta kafin ta dago ankara zuba mata wani adayan barin sannan akace "maimu kinyi karya kedinme dake da mijinki bakwa gabana wlh kuma tuk rashin kunyarki kika tabu iyayena wlh saikin San kebanza ce banda hauka da dabbanci harni zaki kalli idona kizagi mamana banda banason fitina wlh da saikinga hauka a cikin gidanan kuma karki manta tabbasa ana iya raba masoya amma ba,a iya raba jini daya kinji ko wannan jini shike yawo a jikin Yaya anwar haryanzu dan haka saiki kuma wajan bokanki witch kawai"..
 
Ran maimu yayi matukar baci hannu ta daga daniyyar Marin Jannat anwar yayi saurin rige hannunta sannan yace " nifa banason shirme wannan bakuwace bamu Santa ba kamata yayi arabu lpa hasalima kasar zata bari gama daya gobe dan haka ki kiyayi ya fadi hakan yana sakin hannunta"...

  Murmushin karfin hali ta saki sannan ta kuma wajan anwar ta makale jikinsa tayimai kiss a kumatu tace "am sorry hubby ban karawa kaji" bai ce komai ba ya huce dakinsa ya murza key ya kwanta Jannat kowa bakin cikin abinda maimu taiwa anwar yasa ta fice a gidanan batare da Sanin maimu ba itama maimu dakinta ta huce ta saki kukan bakin ciki sai joyi takeyi akan bed dinta ga ciwon da mararta ke mata matse kafa ta farayi tana nishi  magani naga ta dauko tasha sannan taja fellow ta rungome asuba ta gari......

  Ta gama shirinta tsaf kuwa nagidan ya fito danyi mata rakiya zuwa airport ita kadai ake jira ta fito amma shuru taki fitowa basusan dalili ba ...

  Anata bangaran try number Dr takeyi amma switch of ake cewa kuka ta farayi a hankaki har mumyn anwar ta shigo bata saniba saida tace "daughter kekadai ake jira karki rasa jirgin mana kinji daughter"jannat ce  ta kalleta sannan tace " mummy Abdallah fa yacemin zaizo sbd shima gobe zaije wajansu anisha amma kalli abinda yayimin yasan bazaizo ba yacemin zaizo tafadi hakan tana fashewa da kuka sosai mummy taji tausayinta ta lura akwai soyyaya a tsakaninsu amma ita daughter batasan da hakanba sbd son anwar yananan kwance a zociyarta amma tasan da taje Singapore zata manta da komai kallonta tayi tace "daughter kiyimai uzuri bakisan meya hanashi zuwaba ko kinsan dr ne sai a hankali kiyi hkr mutafi kinji" batace komai ba tadau gyalen abayarta tayi rolling akanta tafita a dakin harabar gidan cike yake da rano family idan ka dauke anwar da sauran yayyenta maza da basa gasar fuskarta babu annuri tayi hanyar shiga mota dandama ita kadai ake jira tana kokarin shiga motar kenan taga motar Abdallah na shiguwa tsalle ta farayi tana murna gaba daya  wajan suka samata dariya Abdallah fituwa yayi daka gidan baya yayi kyau har ba,a mgna farar suit ce ajikinsa idonsa manne da farin glass kashin kansa sai sheki yakeyi har wajan bayansa ga sajen gefen fuskarsa yasha gyara fuskarsa dauke da murmushi Wanda yasa dimple dinsa lumawa da gudu Jannat ta karasu ta fada jikinsa hakan yayi daidaiba da karasuwar anwar wajan..........










*kuy hakuri da wannan tunjiya nagama typing yara sukaimin deleted👏🙌*













Nimcy ❤

KADDARAR MACEWhere stories live. Discover now