page 3

2.8K 142 0
                                    

Kallo innah wuro tabita dashi itadai harga Allah bataso barin rugarsuba sai dai babu yanda zatayi hakan shine mafita domin tasan irin tsanar da yan kauyen sukayiwa sa imah to zatabar garin ko dan farin cikinta mayafi tadauka tanacema sa imah kizauna bari inje gidansu baffa Aminu nagaya masa zamu koma birni cike damurna sa imah ta amsa mata innah wuro kuwa gidan su baffa aminu ta nufa dan babu nisa danasu Aminu shine yayan baban sa imah su ukku ne agurin malam jauro Aminu ne babban sai kanwarsa sadiya sai baban su sa imah wato Abdullahi baffa Aminu yanada kudi sosai amma akwai rowar tsiya bayaso kowa ya rabeshi sadiya kuwa tana aure a akusa da rugarsu baffa Aminu 'ya 'yansa hudu wanan kenan
Innah wuro tayi sallama mairo matar baffa ta amsa sunka gaisa da mairo innah tace hamma Aminu yanan kuwa Aminu yace ya kayi baibari sungaisaba yace nan da kikaganni ko abinda zamuci bamuda shi innah kai tagirgiza azuciyarta tanacewa mai hali baibarin halinsa takatse Mata tunani dacewa kinji mai nace kuwa tace eh hamma Aminu amma ba shine yakawoniba yace to meyakawoki tace dama nazo ingayama cewa zamu koma birni budar bakinsa yace cewa zakiyi zakutafi yawon bariki bawai zakukoma birniba innah wuro taji zafin maganar saidai kawai tayi masa shiru batace komaiba ta tashi tace gobe in Allah yakaimu zamu tafi har takusa fita gidan tajiyo muryar shi yanacewa Alhmdllahi annoba zata bar garin nan dan har yanzu banyarda Audu mutuwar Allah da annabi yayiba dan wanan shegiyar yar taki mai kama da Aljannu itah taciyeshi innah toshe kunne ta tayi tafita dasauri tabarshi yanata mita dan gaba daya dangi su bason sa imah sukeyiba sbd tanada wani irin fitinan kyau shiyasa suke ganin ba mutum bace shiyasa batada qawa ko daya agarin sbd iyayen yara basa bari sa ima Allah yayita da banar tsiya indai tafita sai tayiwa mutane asara
Masu aiki suna ta kai kawo sai hidimar dora abinci sukeyi su sauke wanan su dora wancen sbd yau oga DEEDAT zaidawo Ammah kuwa sai zumudi takeyi yau autanta zai dawo jiddah kuwa takasa zama shafa wancen gyara nan sai gyaran jiki takeyi dan ta burge DEEDAT domin burinta bai wuce akirata da matar general AHMAD DEEDAT HASHIM tana matukar sonshi shi kuma jiyake kamar yakasheta dan mugun haushi take bashi 12:30pm jirginsu yasauka ahankali yake saukowa daga jirgin below suit ce ajikinsa sai zuba qamshi yakeyi ya goya hanayensa abaya Ammah ce tazo dakanta sai bodyguard dinshi wadan ko kallaon ka sukayi sai katsorata yana zuwa yayi hug din Ammah yanace mata I miss you my sweet Hart murmushi tayi tanacewa welcome back my son yace Ammah inah papa janshi tayi suka shiga mota sanan tabashi amsa dacewa yatafi Kaduna amma yau zai dawo ya amsa da Allah yakawoshi lfy tace amin driver yajasu zuwa gida suna isa driver yaiyi Horn saida mai gadi ya tsorata duk da atsaye yake bakin get yana jiransu SBD tsaro dan yasan yaran oga babu mutunci yanzu zasu takashi da shegun takalminsu babban falon gidan yanufa dan yanajin yunwa yanazama a 1 sitter jiddah tafito tana yauki kallo daya yayi mata ya kauda kai takaraso cikin yanga tacekurma

eedat sannu da zuwa dayaji muryarta kamar saukar aradu duk da anlankwasata amma jinta yakeyi kamar muryar namiji tashi yayi yana jan tsaki lauratu ce tsaye bayan labule tana kallo shi azuciyarta tanacewa kai Allah yayi hallita anan amma babu hali sai mugunta tsaki tayi wata zuciyar tanacewa inah ruwanki da halinshi oh Allah yadura min son bawanan amma yafi qarfina dan bakin rijiya ba gurin wasan makaho bane
Yana isa sashen sa yacire kayan jikin sa yashiga wanka ga gajiwa ga yunwa yanaji yasake Jan tsaki akaro nabiyu natsani yarinyar nan Ammah yakira yace akawo masa abincisa lauratu takira tace ta hadama son abincishi takai masa cike da garin ciki ta amsa dato dan babu abunda yakeso kamar taga below eyes dinshi tana bala in son kallan fuskarshi kwan kwasa kofar tayi taji shiru takusan kai 10 minutes agurin saida tagaji ta murda kofar tashiga kwance taganshi yayi wanka yasa riga marar nauyi da wando three quota yana kwance akan doguwar kujera kamar mai bacci amma ba bacci yake ba a cikin rata kuwa cewa takeyi dan raini hankali abunda ke hadani dashi kenan wani lokaci yadinga Abu kamar kurma
By
Rashida usman
Maman khady

DEEDATWhere stories live. Discover now