🌹🌹DEEDAT🌹🌹 Wattpad Rashmarrka Writing by( maman khady) Page 11 Anwar ne yari

1.9K 132 0
                                    

🌹🌹DEEDAT🌹🌹
Wattpad
Rashmarrka
Writing by( maman khady)
Page 11
Anwar ne yarikoshi yanacewa man kayi hakuri mana wani kallo ya wurga masa yanacewa bansan inda hakurin yanufaba dariya nacin saif amma ba damaryi danyanzu zasu kwashi yan kallo a cikin ranshi kuwa cewa yake kaga mace kam wacce komai kudinka baka isa ka wulakanta taba cikin dafasa yayi yace blue eyes kayi hakuri tsuki yayi yafita ransa amatukar bace har wani ja fuskarshi tayi akan bacin rai dan gani yakeyi idan har yatsaya zasu cigaba da bata masa rai abanza vector yakira yace kana inah vector yace gamu munkusan yakasai inah bin motarsu OK yace idan kukai gidansu kayiman waya yace OK sr ya katse wayar yaron shi daya yakallah yace banason ganin kowa awajenan kafin narufe ido na kirga goma kowa yakama gabansa baima karasaba mutane suka fara guduwa dan sunsan yana gama kirgen umurnin halbi zaibada 

Harsuka kai gida Sarah tana kuka tana cewa kinjamana bala I muna zaune kalau dole nagayama mamy  tasama mana idan bahaka ba wlh tamu takare tsuki SA IMAH tayi tace matsoraciyar banza keni bandamu da insan waye shiba sbd baya gabana dariya driver yayi yace aiko hajiya kinjawoma rigimar daba musan karshentaba tabe baki sa SA IMAH tayi tace can ta matsemasa Sarah tace hardake zata matse maki dariya SA IMAH tayi dai2 lokacin da suka iso gida abakin get suke suna horn juyawar da Sarah tayi taga daya daga cikin motocin DEEDAT Sarah tace munshiga 9 bama ukkuba wlh yagano gidanmu dasauri driver yace mene yauko munga takanmu gaskiya hajiya baki kyauta ba
SA IMAH fita tayi tanacewa bari kugani gurin motar ta nufa ta kwan kwasa motar vector yazuge gilas kasa cike da mamakin karfin hali irin nata kallanta yayi yaga babu alamar tsoro atare da ita cewa tayi kaga gidanmu ko to kaje kagayamasa inah jiransa komai yakeji nima inah jinshi tajuya tashiga gida koda tashiga da wakarta ko ajikinta innah tace waike wace irin yarinya kikeson  zamema mutane wai ke kullum idan bakijama mutum maganaba bakyajin dadi SA IMAH baki ta turo tace haba innah kema kinsan banadaukar wulakanci dan tazuba masa ice cream kafa zaice sai talashe shi sbd shidin dan kwalne mamy dariya tayi tanacew wai waye kuke magana akai dan koda Sarah take gayama innah batanan tashiga kicin tadauko ruwa Sarah ce tace mamy wlh DEEDAT Hashim SA IMAH ta shafawa ice cream afuska mamy tace dama ya shigo kano ko yazo yagaidani  bata gama rufe bakiba taji yana sallama tace dan halak kaki ambato shigo yanzu nakejin wai kashigo gari hmm kawai yace yashigo zama yayi yanabin kowa da kallo akan SA IMAH yatsareta da manyan idanunsa saida taji duk ta takura juyuda kallansa yayi akan mamy yace ummah wai inah auta ne banji hayaniyar taba murmushi tayi tanuna masa sarah tace gatanan baki yabudi yace dama kece kikayiman rashin kunya wlh danasan kece tunda ga can zanfara ball dake dasauri ta duka ganin yataso tace ya DEEDAT kayi hakuri kuskurene saida ya rankwasheta sanan ya kalli SA IMAH yace wanan fa mamy tace ga maman ta nan gasheda innah yayi sanan yanuna ta yace kije ki tambayi habiba halina dan ita wanan batasanniba amma banda kyau kuma mamy takatseshi da cewa aikin gama yagama saidai kayi hakuri tab ummah kinsan banda hakuri agurin da naga ana naiman rainani wlh kuma sai na koya mata hankali tsuki SA IMAH tayi tace ko mukoyawa junaba mamy tace wai ban isah nayima magana kajiba ke taurin kai shi kuma zuciya wlh zan mugun sabamaku duk kuka isheni da hayaniya  murmushi yayi yace sorry ummah bari naje kidan mamy tace to kagaisheta yace to daidai saitin ta ya matso yace yan mata haduwarmu tagaba wlh bazatayi kyauba gwandama ki shirya fada dani tunda kika takaloni murmushi mugunta yayi sanan yabar gidan duk jikin SA IMAH yayi sanyi da taji sunada alaka dasu mamy

KUYI HAKURI PLS YAU BANAJIN DADI NE AMMA KUYI manège DA WANAN
AMMA GOBE INSHA ALLAH PAGE 2 ZANYI MAKU

DEEDATWhere stories live. Discover now