🌹🌹DEEDAT🌹🌹
Wattpad
rashmarrka
Writing by (maman khady)
Page 19
Mamy tace Allah yanuna min Auren son Ammah ta tabe baki tace anya akwai macen da zata soshi da wanan halin nashi murmushi mamy tayi tace akuwa son yanada farin jini ga kyau duk inda yashiga sai ansoshi hmmm kawai Ammah tace canza firar tayi dacewa wai muna magana lefe kince anan za ayi mamy tace eh akwai wacce take hadawa Ammah tace yanayin kyau kuwa ba Dubai zamujeba many tace a a basai anje canba insha Allah zata hadamana da kyau Ammah tace gobe saimuje gurin nata da ganan suka cigaba da firarsuSuna fitowa saif yanadawowa DEEDAT yace kai namamajo saif murmushi yayi yace sai inah DEEDAT yace zo muje idan zakaje yace OK bude gurin mai zaman banza yayi yashiga
Mota 6 shida suka jero duk inda suka wuce sai ankalesu gwanin burgewa ga jiniya tana tashi kamar gwamna dagudu suke tafiya kwa kwata basu iya tafiya ahankali mutane sai basu hanya sukeyi dan tsira da lafiyarsu suna shiga layin gidansu muneerat suka fara wani irin gudu kamar zasu tashi sama kowa abakin wani gida sukayi fakin DEEDAT yabi gidan da kallo dan ba wani babban gida bane basuda get saidai kofa gabadaya mutanen unguwar fitowa sukayi suna kallon motocin sojoji DEEDAT suka fara fitowa suka zagaye motar dayake mutane dake gurin suna ganin sojoji kowa yafara kama kansa Anwar yakira muneerat yace gamu kofar gidan banji mai taceba kawai yace to batadauki lokaciba tafito farace sosai batada tsawo sosai tasha make up tanada kyau ba laifi kallo daya DEEDAT yayi mata tacikin motar yakawar dakai Anwar ne yafita yana murmushi yakarasa gurinta gaisheshi tayi kanta akasa murmushi yasakeyi yace kinyi kyau itama murmushi tace sanan tace inah bro dinmu yake yace bari namasa magana ya tafito kugaisa tace gurin motar yanufa yace man fito kugaisa gyada kai kawai yayi yafito rike da hannu haneefa sai surutu takeyi masa ai mutane dake gurin suna ganinsa duka suka saki baki wani daga ciki mutanen dake tsaye yace lallai malam habu yadauko ruwan dafa kansa inah shi inah DEEDAT wani yace kwadayifa
Muneerat tace kushigo mana DEEDAT yace a a sauri mukeyi yana fadin haka yakoma mota dan kallon yan unguwar yayimasa yawa
Anwar yace bari mutafi sainadawo tace gashi ko ruwa bakushaba Anwar yace mungode bari mutafi tace to nagode tajuya taji muryar wani yace hajiya juyowa tayi envelope yamika mata yace inji oga karba tayi kantayi magana yawuce yashiga mota yabarta tsaye tana juya envelope din tabe baki tayi tashiga gida
Anwar yace blue eyes inah zamuje baikalleshiba bai kuma bashi amsaba haneefa tace baby kaga matar ya Anwar batada kyau koafusace Anwar yadaga hannu zai maketa ihu ta tsala tace baby ya karya min hannu DEEDAT dariya yayi yace baby wane hannu yakarya yanzu nakarya masa nasa juyawa Anwar yayi yace munafukai murguda masa baki tayi yace badai ni kikewa iskanciba bari gobe zaitafi duk saina tsigeki fari tayi da idanu DEEDAT yace baby rabu dashi bai isa yatabakiba gwalo tayimasa tabe baki Anwar yayi yace fuskarta kamar ta biri kuka tafashe dashi saif dariya yayi yace blue eyes dan Allah kabani wanan babyn taka na aura caraf tayi tace wlh banason tsoho gabadaya dariya sukayi
Anwar yace wai inah zamujene DEEDAT yace kasaka ido kayi kallo Anwar yace kainifa wlh banason wanan iskanci naka DEEDAT bai kulashiba yacigaba da danna wayarsa tsuki Anwar yayi yace maikama da mata kawai tabe baki kawai DEEDAT yayi haneefa tace wlh wlh baby na baya kama da mata Anwar yace idan nasake magana kikayi wlh saina karyaki
Jin horn yasa Anwar juyowa daga fadan dayakeyiwa haneefa yace mekuma zamuyi agidansu Aliyu baibashi amsa ba maigadine yafito zuge glass yayi gurinshi maigadin yakaraso yace ranka yadade bakowa agidan suna wanan gidan yanuna masa gidan DEEDAT yace nagode wayar sa ya dauka yalalubo number ummah yakirata bugu daya tadaga tace yarona yace ummah gani kofar gida tace OK kace mai gadi yanunama gidan danake kazo yace umma gidan mutane baikarasaba takatseshi tace kaga kashigo gidan su SA IMAH ne dasuka tare ayau yace OK gamunan kallon su Anwar yayi dasuka kafe shi da ido yayi yace saiku fito mutafi hanun haneefa yakama yace baby muje tace to sukafara tafiya Anwar da saif suna binsu abaya
SA IMAH da Sarah kadaine afalo sunata selfy kojin shigowar mutane basuyiba haneefa ce tabuga ihu tace sweetheart juyowa tayi sai sanan suka gansu su ukku mamy ce tafito tanacewa amma wlh anyi wayon banza shine ko kuce su zauna kallon su tayi tace wata sabon gani Anwar nake gani ko wa sosa keya yayi yana sauke kansa kasa karasa shigowa sukayi gaida ita sukayi amsawa tayi tana murmushi gurin su Sarah DEEDAT yanufa kafin yakarasa gurinsu SA IMAH ta falla da gudu yace matsoraciya dakitsaya kigani tunda ni sa ankine da kike hararata daga cikin dakin da tashiga tadaga murya tace anyi din murmushi yayi yakoma yazauna Sarah taduka harkasa tagaishesu hararar ta DEEDAT yayi yace kamar ta Allah duk halinku daya innah ce takaraso tanacewa baki mukayi mamy tace yaranane sukazo gasheta sukayi ta amsa cike da fara a tace sannuku dazuwa nuna Anwar mamy tayi tace ga ango munan tace ahto Allah yasaya Alkhairi suka amsa da amin innah ta kwallawa SA IMAH kira tana zumbure 2 baki tafito tace gani innah tace kikawo musu ruwa mana kicin tanufa tajero ruwa da lemu da kofuna agabnsu tadire DEEDAT yace yar kauye kawai juyowa tayi takalli su innah taga sunjuya sunkoma daki mamy tanacewa wanan gadon kila sai ancazoshi innah tace a a abarshi kawai gurin su DEEDAT tamaida hankali tace masa wayafika zama dan kauye gira daya yadage yace haba hajiyata shiyasa naga kinata kallona kinga dan kyakyawa tabe baki tayi tace inah kyau yake anan fuska kamar ta bata karasaba ya damko hanunta wani irin zafi taji har cikin kwakwalwarta runtse idanu tayi saiga hawaye haneefa tace baby kasaketa kaga tana kuka sakin ta yayi haneefa takarasa gurin SA IMAH tace sannu sweetheart dazafi tashi tayi tace wlh saina rama zuba mata idanunsa yayi yashafa gwmunshi yace haba tozo kirama batasake maganaba tashiga dakin datafito murmushi yayi saif yace man kanason yariyar nan tsuki DEEDAT yayi yace mezanyi da wanan yariya Anwar yace sannu giwa DEEDAT yace kunji dashi nikutashi mutafi ummah ce tafito tace inah kuma zakuje DEEDAT yace tafiya zamuyi tace tunyanzu yace eh tace to kagaidamin da Ammah dinka kace inayimata sannu da zuwa sainazo yace to tace bari nakira maman SA IMAH kuyi sallama DEEDAT yace a a barta kawai kicemata muntafi Anwar yace dan Allah kira mana wanan tsuntsuwar mutafi ummah tayi dariya tace aikam haneefa akwai kiriniya inah haneef yace yana gida kinsa shibayason hayaniya shiyasa koyaushe yana gida murmushi kawai tayi tace bari nakirata dankin SA IMAH tashiga dan shine dakinta tsakiyar gadon tasamu haneefa tanayimasu surutu mamy tace taso zasu tafiKuyi hakuri dan Allah zanyi tafiyane inata shiryeshirye amma idan na nutsu zanyimuku dayawa
YOU ARE READING
DEEDAT
ChickLitLabarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam...