🌹🌹DEEDAT🌹🌹
Wattpad
rashmarrka
Writing by (maman khady)
Page 17
Suna isa super market din bodyguard dinsa suka bude masa hanunta ya riko tayi saurin jabaya tana kokarin kwace hanunta daga nashi murtuke fuska yayi yace ko ki nutsu ko nayi maki rashin mutunci shiru tayi tanakallon sa bakaramin haushi yakebata jitakeyi kamar tashakeshi yamutu kowama yahuta bata ankaraba yafisgota sukafito atare daya daga cikin yaransa yayima magana yace kaje kace duk Wanda yake ciki yafito zanshiga saurin kallonsa SA IMAH tayi idan zai shiga sai kowa yafito kenan tab ta tabe baki gira daya yadage mata yana cewa yade karki cinyemin kyau baki ta turu batacemai cikankaba dariya yayi dan yasan yacikata da haushi tafiya yafara yanajanta tana binshi kamar makauniya suka shiga ciki yakalli saif yace kaje kace duk Wanda yayi siyayya kar akarbi kudinshi hajiyata zata biya masa gaban SA IMAH yafadi aranta kuwa cewa takeyi ko ni aka siyar bazan iya biyan kudin ba matsowa yayi kusa da ita yanacewa ai jakarki cike take da kudi ko zaki biya musu tsuke baki tayi tanacewa dayake ni nasaka ka cewa abarmasu kudin kama nemi kudin biyan kayan danni babu ruwana dariya yayi aranshi kuwa cewa yake zakiga yanda zanyi kuwa saitin kunnenta yasaka bakinshi yanacewa muje kitayani dibar yan kanfaye dasauri tamatsa baya tanacewa niba yar iska bace tabe baki yayi gurin turare tanufa da kayan make up tafara diba tanaso siyen fant da bra gashi DEEDAT yana biye da ita kamar ansashi tsuki tayi mai dan sauti sanan tayi gaba shikuma kamar bindi yana bayanta tana isa gurin tahade rai taso tadaure tadauka saikuma tajuyo zata koma rikota yayi yace aisai kindauka ko na daukarmaki kuma nima saikin sayamin kamar tayi kuka tace dan Allah karabudani wai meye matsalarkane inah ruwanka dani wlh kafita idona dariya yayi yace haba hajiyata dazafi haka harkin fara jin haushi ai wlh kadan kika gani angaya miki zaki tsokaneni ne ki zauna lfy ai wlh yanzu kika fara bazan taba rabuwa dakeba saina kunsamiki bakin ciki da bazaki manta daniba tsuki SA IMAH tayi tace naka kawai kasani tonima banda kyau wlh ko kadauka shirun da nakeyi maka tsoronka nakeyi muzuba danida kai waye zai fadi cije lips dinsa na kasa yayi aransa kuwa yana kisa wulakanci dai zeyimata janta yayi suka koma gurin fant da bra dagawa yashiga yi yana budesu yanacewa wanan zaiyimaki wani irin katon fant yadauko yace ai wanan zaiyimaki ko azuciye tabar gurin biyuta yayi dashi yanacewa kitsaya ki karba mana bata kulashiba har sukakai gurin da zasu biya kudi mika mata fant din yayi yanacewa gaahi kin manta baki karba ba SA IMAH kuwa jitayi kamar kasa ta tsage tashige gashi Anwar da saif sai bodyguard duk suna gurin ko daga kai bata iyayi tayi waje shikuma wata mahaukaciyar dariya ya kwashe da ita yanacewa hajiyata zokibiyashi girgiza kai saif yayi yace wai blue eyes yaushe kadawo haka bansaniba ko takan zancen saif baibi takan zancen saif ba yabi bayan SA IMAH yana dariyar mugunta Awaje yasameta takifa kai tana kuka dariya yasakeyi saida yayi mai isarsa sanan yace haba hajiyata yanzu fa akafara wasan meye nakuka yasakeyin dariya juyowa tayi idajunta cike da hawaye tace wlh saina rama karubuta ka ajiye saina rama dariya yayi yace yaushe Sarah ce ta karaso tanacewa SA IMAH zo mutafi mamy takira tace mudawo hade rai yayi yace shiga mutafi musaukeku SA IMAH tace inaruwanka damu takama hanaya tajiyo muryar shi yanacewa idan kika kara tako daya saina baki mamaki juyowa tayi tace wane mamaki yarage kabani aini kagama bani mamaki kuma kajira ramuwata tana fadin haka tayi gaba atunani yaransa ransa zaiyi mumunan baci sai sukaga yana murmushi yana cewa hajiyata sarkin tsiwa sai munsake haduwa naga irin ramuwar dazakiyi mota yabude bai jira aka bude masaba yana shiga yaga haneefa tana bacci dafe kai yayi yana cewa sorry baby wanan yarinyar tasa namanta munzo dake saif ne yashigo yanacewa man wai yaushe kafara soyayya bansaniba tsuki DEEDAT yayi yace kaini banason sha shanci wanacema inah so kureshi da kallo said yayi yanacewa to duk wanan abubuwan dakakeyi alamun so ne tsuki DEEDAT yayi yace matsalar ka kenan mezanyi da wanan yar ficikar yarinya barema meye abunso ajikinta kasan halina banason raini to naga ita ko shakka ta batayi to babu abunda bataso kamar ace wanan saurayintane shine nabiyo ta wanan hanyar dan narama rashin mutunci da tayimin saif dai uhmm kawai yace yajuyar da kansa gefe wayar DEEDAT ce tayi kara mahaifin saurayinan ne dayayi masa rashin kunya dazu har yasa aka kona masa mota wato Alhj Ibrahim baidagaba yace banda lokacinka yacema saif cikin satinan zanje Australia saif yace yaushe kenan yace zanje nadawo kafin bikin Anwar OK kawai yace har suka karasa gida babu Wanda yasake magana
****
SA IMAH kuwa tanafita tasamu mai taxi batasan Sarah tana biye da itaba saida taga tashigo kifa kanta tayi tacigaba da kuka mai taxi yace inah zamuje hajiya Sarah ce tagayamasa inda zasuje babu wanda yayi magana har suka kai gida suka sallame shi suka shiga gida part din mamy suka nufa dansunsan sunacan SA IMAH tashare hayenta tagoge fuskarta tana kokarin boye damuwarta da sallama suka shiga mamy tace subahanallah meyasami idan ki SA IMAH sarah ce tace mamy bata karasaba SA IMAH tace abu yafadamin aidanu dasauri Sarah tace wlh mamy karyatakeyi itada ya DEEDAT ne mamy tace meya koma hadasu kuma Sarah tace tun abunda tayimasa ranar nan shine yace saiya rama sai lokacin innah tasaka baki tace Alhmdulillah kinhadu da dai 2 da ke aikema bakya yafiya to ni babu ruwana ke kika tsokanoshi Aliyu ne yashigo falon dan yaji maganar da akeyi yace waya tabamin sis dina yanzu inkare danginsa Sarah ce tabashi amsa tace ya DEEDAT ne baki yabude yanacewa sis meyahadaki dashi tab kiyi hakuri babu abinda zan iyayi amma mekikayimasa shiru tayi batayi magana ba sai shashekar kuka takeyi mamy tace zo yata zan hadu dashi ai dani yake zancen barima nakirashi inji waya tadaga takirashi bata dade tana Ring ba yadaga yanacewa ummah inah wuni bata amsaba tace meyahadaka da yata saida yayi murmushi mai sauti har ummah saida taji sanan yace haba ummah mezanyi mata kawai dan nace inah sonta shine fa sanan mamy tace katabbata idan nagano bahaka bane sai ranka yabaci yace to ummah sanan yace gobe zainab zatazo ko yace eh goben zatazo tace Allah yakawota lfy ya amsa da amin har zai kashe sanan yace hello ummah tace na am yace dama mamy ce tace su Sarah suzo gobe sutayata aiki tace babu komai zasuzo gobe sanan sukayi sallama ta katse kiran kallon SA INAH tayi tace dama dan yace yanasinkine kike kuka baki SA IMAH tabude Sarah kuwa jinjina kai kawai tayi aranta kuwa tace lallai DEEDAT karshene SA IMAH kuwa tashi kawai tayi idanunta duk sun cika da hawaye Aliyu kuwa sai tsokanarta yakeyi yanacewa amarya agurin D H bata kulashiba tayigaba Sarah tabi bayanta saida sukakai dakin SA IMAH sanan Sarah tace kiyi hakuri dan Allah SA IMAH kuwa kallonta tayi da rinanun idanunta tace Sarah kenan kina nufin inzuba masa idanu yayi son ransa wlh bai isaba saina rama Sarah kuwa mamaki taurin zuciya irin ta SA IMAH takeyi sanan tace lalai kuwa akwai aiki ke kafiya shikuma taurin zuciya batace mata komai ba ta tashi tashiga badroom tabar Sarah zaune tana mamakin wanan al amari har SA IMAH tafito bata motsaba tabe baki SA IMAH tayi takama harkokin gabanta
****
Alhj bala ne zaune gaban bokansa yana koro masa jawabi akan matsalar su saida boka yayi surutai sanan yakalli alhj bala yace yaron baya tabuwa alhj bala ya nisa yace babu yanda za ayi mushigo da kayan boka yace ka kawo danyen jinjiri sai ayi aiki amma fa akwai rigima kwance akasa dan akan shigo dakayanan dazakayi za asamu matsala sbd yaron yanada taurin kai ko zai mutu akan Abu sai yayi dan haka kuyi taka tsantsan Alhj bala yace nayarda boka duk abunda zai faru saidai yafaru amma sainashigo dakayanan yatashi yanayima bokan shi sallama yabashi kudi masu uban yawa yace kuma za akawo jinjirin kai kawai boka yakada
Yana fita yakira ogan su na Australia yake gayamasa matsalar da akasamu yacema alhj bala yaturo masa number DEEDAT da ta mahaifinsa cike da farin ciki ya amsa masa danyasan DEEDAT bai isa yaja da ogan suba tunda magana takai gurinshiYana gama waya da umma yashiga part din mamy dauke da haneefa tana bacci baisamu mamy afalon kasaba dan haka yanufi falon sama dan yasan Abba yadawo da sallama yashiga falon zaune yasamesu gaisheda su yayi sanan yanufi dakin haneefa ya ajiyeta yafito zama yayi suka taba fira sanan yayimusu saida safe yanufi part dinsu yana shiga wayarsa tafara ring fito da ita yayi daga Aljihun Jens din jikinsa yanadabu number din ta kasar waje ce tsuki yayi yace waye wanan kamar bazai dagaba sai kuma yadaga jiyayi ance kai karamin kwaro hawainiyarka takiyayi ramata idan kanason farin cikin ahalinka to ka tsaya matsayinka karkayi binciken abun da baishafekaba tsuki DEEDAT yayi yace kagama sanan yayi murmushi yace bansan jahilcin da yasa kakiraniba inah maka murnar akan takon sakar dakakeson yi dani kasani ba karebane dazanzo inah haushi idan ka isa katunkareni gaba da gaba lusarin namiji yake hayaniya tawaya niba lusaribane sanan idan ka is a kataba mahaifina kaga yanda akeyin tashin hankali ka gwada kagani idan yana tabuwa agareka mtswww yaja tsaki sanan ya ajiye wayar yana huci yana cewa dole sainaje Australia domin nasan yanda zanyi da wawanan yasake jan tsaki wanka yaje yayi sanan yayi shafa I da wutiri sanan yabi lfy gado yarufe idanunsa amma babu alamun bacci sai tuna SA IMAH yakeyi daya dago fant din tawani zaro manya idanunta kamar zasu fado juyawa yayi yagyara kwanciya yakara lumshe idanunsa da ker bacci yadauke shi
Kiran sallar farko SA IMAH tafarka da addu a waigawar da zatayi taga Sarah abayanta tsuki tayi tace jarababba saida takwana nan bandaki tashiga duk idanunta akumbure Alwala tayi tazo ta nafila sanan tazauna tana karatun al Qur'ani karatunta yatayarda Sarah batayi mata maganaba tafada bandaki agurguje ta watsa ruwa tayi Alwala koda tafito antada sallah suna yin wallah suka koma bacci sai 9 mamy tazo tadasu dan run 8 take jiransu amma taji shiru kamar an aiki bawa garinsu tana masifa tana tadasu Sarah ce tafara tashi sai turo baki takeyi taba SA IMAH tayi itama ta shi da salati mamy tace kuyi sauri kushirya hajiya bilkisu ta aiko adaukeku zaro idanu SA IMAH tayi aranta kuwa cewa takeyi yanzu gidanan zan koma kai inah bazaiyuba mamy ta katse mata tunani da cewa kuyi sauri mana yayar ta ce zatazo tanajiranku to suka amsa mata saida SA IMAH tabari mamy tawuce sanan takecewa me ni bazaniba gidan Aunty habiba zani Sarah tace wlh baki isah ba duk bakijeba sainagayama mamy tsuki SA IMAH tayi tace munafuka Sarah tace najidai itama tashi tayi tanufi dakinta dan tashirya SA IMAH tarigata fitowa gurin innah taje yimata sallama zaune tasameta da ways ahanunta da Alama aiki takeyi kusada ita SA IMAH tazauna ta shagwabe fuska innah tace to ya akayi yar innah ta murmushi SA IMAH tayi tace innah mota nakeso koda karamace innah shiru tayi sanan ta nisa tace to bayanzuba gaskiya kings yau zamuje agyara gidan sanan asaka kaya kinga mamy Ku kyauta zata sakamana kayan gidan SA IMAH tace Allah yabiyata innah ta amsa da Amin innah tace dan Allah ko bayan babu rayuwata kidauketa amatsayi na gyada kai SA IMAH tayi kuma dan Allah karkiyimata musu akan komai tace insha Allahu innah zanyi kokari innah tace Allah yayimaki Albarka ta amsa da amin sanan tace innah zamuje gidan maman haneefa mamy CE zata aikemu innah tace adawo lfy banda tsokana ayi hakuri akan komai hmmm kawai SA IMAH tace tafita da kallo innah tabita bakaramin so takeyiwa SA IMAH ba tace Allah yanuna min aurenki naga yayanki
Tana fitowa tacikaro da Sarah kan Sarah tayi magana SA IMAH tarigata tace to aunty bala I nafito dariya Sarah tayi tace wlh duk namatsu naje naga Ammah SA IMAH tace yaudai zanga wanan Amman dariya Sarah tayi sanan sukafita motar da tazo daukarsu suka shiga suka kama hanyar gidan maman haneefa 30 minutes yakawosu sbd karamin gudu driver dinyakeyiba yaron DEEDAT ne shiyasa basu iya tafiya ahankali aharabar gidan suka samu DEEDAT da tawagarsa fitowa SA IMAH tayi dagacan inda take yadaga murya yanacewa hajiyata kinzo yima surukarki sannu da zuwa ne SA IMAH ko kallon shi batayiba yace sai kuzo muje airport mudaukota tsuki tayi tashiga gidan dariya yayi ya girgiza kai saif yace wlh man son yarinyar nan kakeyi murtuke fuska yayi yace matsalarka kenan Anwar yace abokina dan Allah karka sakeyimasa wanan maganar rabu da dan iska can yayi ta boyewa Allah yasa wani yakasaka muga ta girman kai tabe baki yayi baice musu kucikankuba dan bakaramin bats masa rai maganarsa tayiba muryar saif ya tsinkayo yanacewa wlh ni sonta nakeyi zanje nayi mata magana tunda man bays so azuciye DEEDAT yace wlh batasonka da mamaki Duke kallonsa yace ni kuna batamin lokaci Ammah takusa sauka
YOU ARE READING
DEEDAT
ChickLitLabarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam...