page 24

1.8K 118 2
                                    

🌹🌹DEEDAT🌹🌹

Writing by RASHIDA USMAN

Wattpad

rashmarrka

🇸🇦 ZAMAN AMANA WRITER'S
(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)🤜🤛
BISIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

page 24

Please Sarah kiji rani mana .

Tsayawa Sarah tayi tana zabga mata harara, wai dan Allah meye haka?

Haba mana Sarah kinsa bazan iya shiga ni kad'ai ba holl d'in akwai maza da yawa.

Ai mazan cinyeki zasuyi kinga wlh ki saki ranki kiyi abinda ya kawoki idan ba haka ba wlh ke kika sani ina ruwanki da su kar ki shiga sabgar su.

Shike nan  muje, atare suka jero suna tafiya kamar tagwaye, suna tafe suna yar fira har suka kai holl din nasu, babu abinda ke tashi sai hayani yar d'alibai ga dukkan alamu babu malami aciki , shiga sukayi amma kan Sa'imah a k'asa wani irin fad'uwa gaban ta yakeyi, ahankali ta furta sunan Allah, ta k'asan ido take kallon mutanen dake holl din wasu suna duba litatta fansu wasu kuma fira suke yi, a hankali take takawa har ta k'ara sa inda sara ta zauna"dayake suna shigowa Sarah tanemi guri ta zauna tabar ta a tsaye"

Hy Sa'imah Abdallah.

Da sauri ta juyo, lah m Sani kaima anan kake?

Eh wlh nan nake amma yau kika fara zuwa ?

Eh yau nafara zuwa .
Allah sarki inn......

Sannu tunda ita kad'ai ka gani.

Sorry my Sarah ina so na miki magana amma Sa'imah ta d'auken hankali, ykk ya kwana biyu?

Harararsa tayi , dariya yayi yace mai hali baya canzawa.

Eh fad'i ka k'ara fada hali zanen dutse ai wlh nikam naga ta kaina nan ma had'e min kai zakuyi.

Dariya yayi yace kai my Sarah ina muka isa mu hade maki kai, ai muda ke mutu ka raba takalmin kaza.

Murmushi kai Sa'imah keyi itadai duk lokacin da m Sani da Sarah suka hadu sai sunyi rigima .....

Malamin da yashigo shine ya katse masu fira, idan mun gama lecture zamu had'u a library "cewar m sani"
To kai sukace, shi kuma ya koma gurin da ya taso,

Yana zaunawa na kusa dashi yace babah ina kasamo wad'anan beauty din gaskiya sun had'u.

Kaga mukhtar wad'anan ba kalar 'yan matan da kake kulawa bane, daga haka bai sake kula Shiba ya maida hankali kan  karatun da akeyi masu

Malamin bai fita ba sai 10, Sarah wlh yunwa nake ji banyi  breakfast ba nafito.

Kai_kai gaskiya bab kina ruwa dan yanzu wani zai shigo 10 to 12 amma bari na duba bag dita inada biskit sai kiyi maneji kafin ya fita sai muje captairia.

Ni kuma ga tawa gudu mawa ga juice ki hada.

Juyo Sarah tayi takalli matar dake kusa da su tana rike da baby, murmushi tayi Mata sanan ta karba kai amma   mungode.

Sorry bamu ma tambayi sunanki ba your name please?

  Murmushi tayi sanan tace    Hafsat   musaddiq amma zaku iya kirana maman Afnan.

Nice Name nikuma  Sarah umar, wanan kuma acicin k'anwa tace Sa'imah Abdallah...

Kutt nice k'anwar taki amma wlh Sarah kin rai nani, baiwar Allah nice yayar ta .

Dariya matar tayi tace gaskiya kun burge ni zamu iya zama friend?

Eh amma da ni kad'ai zakiyi k'awance dan ita  da wanccan yaron mai kai kamar na kwakwa  basuda mutunci had'e man kai suke yi ta nuna M sani dake can zaune yana duba book dinsa, amma wlh Sarah bakida mutunci bestee nawa keki Kira haka to sai na gaya masa.........

DEEDATWhere stories live. Discover now