🌹🌹DEEDAT🌹🌹
Wattpad
Rashmarrka
Writing by (maman khady)
Page 4
Jin anyi shirune yasashi bude below eyes dinsa kallan kasan ido yayi mata yakauda kai gefe ya gyara kwanciyarsa janyo karamin teburin dake tsakiyar tayi tadora masa abinci akai tsuki yayi aranshi yana cewa shifa yatsani yar aiki arayuwarsa ko songanin su bayayi tsuki yasake ja yabude idanunsa kallo daya yayi mata dasauri tafita dakin har tana tuntube tsuki yakoma ja yanacewa mayya sai shegen kallo wlh duk cikin yan aikin gidanan nafi tsanar shegiyar yarinyarnan tashi yayi ya tsakuri abincin baici wani dayawa ba yatashi yashiga dakin kusa da bedroom dinsa kayan motsa jiki nagani yana fara motsa jikinshi wayarsa tadauki tsuwa tsaki yayi yace anace kawai marar zuciya dagawa yayi ta bangare saif cewa yayi yane man deedat yace ya akayine saif yace gani kofar gida kafito muzaga gari kullum cikin gida kamar mace tsuki deedat yayi yace ba inda zani kaida kasaba gantalinka kaje kayi tayi saif yace haba man dan Allah kayi hakuri kafito mana wani waje kawai zamuje mudawo tsuki yasakeyi yace inah zuwa bani 15 minutes saif yace to ranka yadade kashe wayar yayi yafito daga dakin yashiga bedroom dinsa kaitsaye toilet yanufa shaf 2 ya watsa ruwa yafito gurin da aka jera kayansa yanufa yafitoda kanan kaya yasaka gaban dressing mero yanufa yayi shafe 2 sa ya tace sumar kansa kamar dan India daukar wayoyinsa yayi gaba
****
Innah wuro tana huci tashigo gidan innah yakunkayi da baffa Aminu sa imah ta tambayi innah wuro tace sa imah me yan ruganan suke jifarki dashi shiru sa ima tayi innah tace badake nakeba idon sa ima yaciko da hawaye tace innah cemun sukeyi waini aljana ce innah rufe ido tayi tasake budewa tace shikenan komai yazo karshe tashi kihada kayanki bari inje gidan tabawa muji ko zata birni gobe sa imah ta amsa da to acikin ranta tanacewa wlh sai nazama yar gayu nayi karatun bature wlh sai nayiwa kawu Aminu rashin mutun ci yasan bana yafiya nizaicewa mayya hmmm tashi tayi tashiga dakinsu tafara hada kayanta innah wuro gidan tabawa taje tace tabawa nace ko gobe zakije birni kuwa tabawa takalli innah tace badai sa imah zaki kai aikatauba innah tace a a inah so idan zaki tafine mubiki mutafi tare dan can zamu koma da zama tabawa baki tarike tanacewa birni shin tace mata eh tace toshikenan gobe sai kishirya da sasafe zanwuce idan zantafi zan biyo ta gidan ki tayi mata godiya ta tafi gidan dan hada yankayan da take bukata tana fita tabawa ta tabe baki tanacewa zamu rabu da kaya dan bazata taba manta abunda sa imah tayi mataba tashi tayi tace bari inje inwa mutane albishir zamu rabu da annoba dan atunanisu tunda aka haifi sa imah talauci yayima ruganan sallama to shine sukecemata aljana ce ita ke cinye musu arziki duk rugar babu mai sonta daga baffa sai innah sukadai ke sonta amma duka mutanen rugar kamar su kasheta sukeji
Innah tana shiga gida ana magriba sallah tayi sanan tashiga hada kayanata daduk abunda zaiyi masu amfani dakinsu tashiga ta daga gadonsu wani rami ya bayana wata jaka ta dauko tunawa tayi da daren da malam zai rasu yabata wanan jakar yanace mata wanan jakar kudi ne aciki komai nawa nasayar dan Allah ko bayan raina inah so ki inganta rayuwar sa imah kibata farin ciki share hawayen da ke zubo mata tayi tace Allah yajikanka malam insha Allahu sai sa imah tazama abun kwatance aruganan kuma sai hamma Aminu yayi danasani rufe jakar tayi
YOU ARE READING
DEEDAT
Chick-LitLabarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam...