page 36

1.8K 123 0
                                    

🌹🌹 DEEDAT🌹🌹

Writing by RASHIDA USMAN

Wattpad

rashmarrka

🇸🇦 ZAMAN AMANA WRITER'S
((Gidan zaman lafiya da amana insha Allah))🤜🤛


BISIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

PAGE 36

"Innah dan Allah kitsaya nayi maki pic ko da ɗaya ne."

Kudai kam kun bani da wanan hoton kiyi sauri kiyi guda ɗaya. Yeee nagode  Innah ta.

Ɗaukan ta tayi_tayi saida tayi kusan guda goma......

Ke nifa nagaji har yanzu baki gama ba?
Dariya tayi tace na gama, saura muyi tare shikenan.
Tom yi sauri maman Saratu tana kirana banason mu ɓata mata lokaci.
" Tom Innah yanzu  kuwa"  guda biyu tayi masu sunyi kyau sosai.



Koda suka fito su Sarah suna jiransu. Kai Innah kinga yanda kikayi kyau kamar bakeba.  "Cewar Sarah"

Bani bace canzoni akayi.
Dariya mamy tayi tace maman Sa'imah wallahi yaran nan sun rainaki dayawa kamata yayi ki samu lokaci kici ƙaniyar su.

Kedai bari haka za'ayi duk wanda ya sake yiman rashin kunya mugun bugu zanyi masa.
Kai_kai Innah kinyi mana mugun bugu ai sai asibiti........

Allah idan baku tashi ba zan tafiyata kun tsayar dani sanan yanzu kunzo kun dasa fira anan.
Haba zaki yi hakuri muje.

"Shiga sukayi yaja sai hall ɗin da  akeyin dinner"
Suna shiga idan Sa'imah ya sauka akan na Deedat, dum gaban ta ya faɗi tace na shiga ukku me kuma ya keyi a nan?

Wakenan?
"Taji Sarah dake kusa da ita na tambayar ta"  to magulmaciya ina ruwanki?

Daga haka tayi gurin da su Innah suka zauna bata sake bi takan Deedat ba.
Itama Sarah bayan ta kusa da ita ta zauna.

"Tayi ƙasa_ƙasa da murya yanda su Innah bazasu jiyo abunda zatace ba"

Ke kinsan wanan abokin Deedat da ake cema Saif?
"Eh nagane shi to meya faru halan?"
Hmmmmm wai sona yakeyi sai kirana yakeyi.

To Sarah ki bashi dama mana ai naga yanada kirki kuma gashi da kyau...........

"Jin muryar Deedat yana gaida su Innah shi ya katse mata maganar da takeyi"

A'a malam Ahmad kaine anan kaima kazo kenan.

Eh wlh mama nakawo ƙanwata ne amma ni yanzu zanwuce..............

"Ƙarya yakeyi mama shine ƙani nice yayar sa."
Dafe kai yayi🤦🏻‍♂️  " aranshi yace wanan yariya ta rainani daya wa amma ba komai zanyi maganinta"
Dariyar da su Innah keyi ita ta dawo dasu daga maganar zuci  da yakeyi.

Au wanan itace maman Afnan ɗin ashe ƙanwar Deedat ce.
Eh wallahi nice ko ban tambaya ba nasan kece Innah.
Ai kuwa nice.

Murmushi tayi tace Allah sarki kullum ana bani labarin ki.

Mtswwwwww sukaji tsakin mamy, tace da Allah can kinzo kin cika ma mutane kunne da surutu.

Nashiga ukku ni Hafsatu kiyi hakuri kakata banma ganki ba wallahi.
Tsuke baki mamy tayi ta kawar da kanta gefe.
Haba ummar mu kiyi man aikin gafara dan Allah.

Yaushe kika dawo ƙasar bamuda labari?
Umma banfi wata ukku da dawowa ba. Oh har wata ukku baki nememu ba........

Mamy dama kin sanya ne?

Eh nasanta kece dai baki santa ba.

Haka suka cigaba da fira.

Saida hajiya Fatima tazo taja su Innah ta kai su gurin sauran ƙawayen ta ta gabatar da su daga haka sukayi mata sallama suka nufi gida.




DEEDATWhere stories live. Discover now