© *_HAKKIN MALLAKAR_* ® *_Maryam Abdul_* _______________________ *_INDA RAI

529 19 1
                                    

© *_HAKKIN MALLAKAR_*

® *_Maryam Abdul_*

_______________________

*_INDA RAI....._*
              *_ASHE DA RABO..._*

Wattpad me on @MaryamAbdul559





{ 45 }






A hankali matsa Sossai gefenta tare da zira harshensa cikin kunnenta Yana Mata yawo dashi a fatan kunne, sakon ya isa yadda ya kamata Dan kuwa ta farkan, hannu ta saka ta bige kansa tare da turasa cikin yanayin shagwab'a da sokanci, bargon taja Sossai har Kanta tana k'unk'uni...

Dariya Mara sauti yake bayan ya sauka daga Kan gadon gaba d'aya "adai tashi ayi sallah Dad'i miji" yace a hankali Yana ci gaba da siririyar dariyarsa "me Ruwan ka da sallah na?" Tace daga can cikin bargon cike da masifar da tun tsakiyar Daren jiya ta ara ta yafa....

Baibi ta kanta shigewa toilet d'in d'akin yai tare da d'auro Alwala, fitowa yai still murmushi ne akan fuskarsa dake fallasa zallar farincikin da ya samu kansa a ciki, kallon gadan yai still tana Nan yadda take da lullubinta har ka "Bari dai inaga saina kaiki toilet d'innan na Miki alwalar Nan da kaina" tasan shine Abu mafi sauki dazai aikata yanzu Dan lamarin nasa azimun ne...

Kan ta yaye aiko Kan idonta hannun jalabiyar taga Yana nannad'ewa, ba shiri ta yaye bargon gaba d'aya tana turo Baki gaba "nidai tashi zanyi Dan Allah, Wai ma me ruwanka da sallah ta? Kaidai kayi taka Mana aa" ta k'arasa fad'a tana dak'una fuska...

Murmushi ya saki duk masifar nan Bata kallon kwayar idonsa kanta kasa yake, takowa yai zuwa bakin gadan, da sauri ta mik'e zaune, tana ci gaba da turo Baki...

"Kikace me Daman da sallarki?"

Shiru Tai Masa "yarinya ai komai naki ya dawo kaina yanzu so dole na kula da duk motsinki Dan haka ki shirya Dan kin samu Dan putting eyes"

"Kona dagaki tsaye ne?" Ya sake cewa Yana bin ta da wani makirin murmushi gefen Baki, hannayenta Duka biyu tasa tare da turasa..

"Dallah kaje kana ji za'a tayar da sallah Mana Dan putting eyes" wucewa yai Yana fad'in....

"Zakiga Dan putting eyes ne sossai ko barin dawo" daga murya tai yadda zai jiyo ta...

"Eh na gani d'in je dai"

A hankali ta mik'e tsaye tare da takawa zuwa toilet, da duk takun da zatai da yadda yake tuna Mata da sabuwar rayuwar da ta samu kanta a tsakanin jiya zuwa yau d'innan, tabbas duniyar aure ta daban ce, kamar yadda kowacce mace da kalar tata duniyar aure, al'amarin aure akwai girma da fad'i Wanda ke cikinsa ne kawai ke fahimtar hakan....

Wani irin murmushi ta saki da ita kad'ai tasan ma'anar kayanta tare da saka hannu ta rufe idaniyarta d'aya alaman kunya(tofa Salamah karfa ki zauce a dare d'aya Anya? Salamah mamana).

**********

A carpet ya sameta tana azkar d'inta, shima saida yai nashi kafin ya shigo, Zama yai gefenta tare da cewa "Amarsu an tashi lafia, ya gajiya da bak'unta? Ya Kuma jik...." Saurin saka hannu Tai ta tsoshe Masa Baki cike da kunya, ta D'ora da..

"Lfy qlau na tashi, ina kwana ya Hammad?" Hannunsa ya saka ya cire natan data toshe Masa bakin...

"To sakar min Baki Mana madam, kona iya amsa gaisuwar Dr Salamah Mrs Hammad..."

Siririn murmushi Tai "nidai ka tashi lfy" bai amsa ba saima hugging d'in ta da yai tight tare da yi Mata peak forehead d'in ta......

"Na manta when na tashi da cikakkiyar lafia kamar yau, am absolutely fine" ya rad'a Mata a kunne....

inda rai ashe da rabo....Where stories live. Discover now