*MASOYA UKU*
_(The three lover)__(True love, intense jealousy & betrayal)_
By
Neat LadyNot edited🤒
Page 18
....... Wani murmushin farin ciki Ammar yayi bai San lokacin da ya lumshe ido ba yau dai ranar da ya jima yana mafarki ta tazo.
Ita kuma duk sai kunya ta kamata jikin yayi sanyi ganin da gaske fa Ammar yake yasa jikin ta ya soma rawa, bai tsaya bata lokaci ba ya mike ya karaso Inda take ya mikar da Ita ya fara kokarin zare hijjabin jikin ta,babu yarda ta iya haka ya bari ya cire hijjabin daman daga Ita sai rigar bacci sai kamshin humra take.
Durkusawa yayi ya dauke ta cak ya sauke ta a kan gado yana binta da kallan sha'awa, a gefen ta ya kwanta ya matso jikin ta sosai ya zare hular kanta.
Sosai jikin ta ya fara rawa wani Abu Na yawo a jikin ta tana dana sanin amsa masa da tayi, yana kula da Ita amma bai kyale taba ganin abin kamar zaiyi yawa sai kawai ya hade bakin su waje daya.
Gam ya rike kanta sabida gudun kar ta kwace yana tsotsar bakin ta a hankali cikin nutsuwa, hannun sa ya saka a bayan ta yana shafawa tun daga wuyan ta har karshen bayan ta, jikin tane ya mutu tayi lamo tana karbar sakon da yake aika mata dashi.
Bata an kara ba taji hannun sa saman breast din ta tana mata wani salo me daukar hankali, numfashi taja ta sauke sabida yanayin da ta tsinci kan ta a ciki gabadaya ta manta a Inda take, ta sake manta Inda take ne lokacin da Ammar yayi nisa wajan aika mata da sako me rikitar ba har yayi nasarar raba ta da rigar jikin ta bata sani ba.
Sosai suka rike duka su biyu baka jin komai sai sautin numfashin su da yake tashi a dakin, Amatullah bata tabbatar da Inda take ba sai da aka dauki hanya nan fa ta fara kuka tana rokon sa akan ya kyale ta amma ina tuni ya manta a Inda yake.
After some minutes.
Sautin kukan Amatullah kadai ke tashi a dakin sabida ba karamar azaba tasha a hannun Ammar, gabadaya ya rikice yana zaune a gefen ta ganin yadda take kuka sai yayi Dana sanin abinda ya aikata mata,
"Amatullah Dan Allah ki daina wannan kukan bana San jin kina kuka wallahi hankali Na tashi."
Tana cikin bargo a nandade da Alama har wanka sunyi tace, "Inda baka San kuka Na baza kayi min abinda zai sani ba yau Na tabbatar da baka sona" ya karashe maganar hawaye Na zubowa daga idon ta.
"Kiyi hakuri ki daure kisha magani zai rage miki rad'ad'in da kike ji" ya fada yana kokarin mikar da ita.
Ba ta musu ba ta mike zaune dakyar tana hawayen azaba ta karba tasha ta koma ta kwanta, sosai yake jin tausayin ta da sabuwar kaunar ta tana ratsa shi, tabbas ya samu farin cikin da yake mafarkin samu a wajan ta ya bashi dukkan dadin duniya babu ta Inda Allah ya rage ta, Kwanciya yayi a kusa da ita ya kwantar da kanta a kirjin sa yana bubbuga bayan ta alamun lallashi.
"I love you Amatullah!" Ya fada a hankali amma yasan taji shi, duk da halin da take ciki sai da taji wani iri sabida bata dauka zai furta mata ba, fashewa tayi da kuka tace, "Sai da ka samu abinda kake so sannan zaka ce kana sona" .
"Shiiiiii ki daina kuka bana so yana affecting din zuciya ta, waye yace miki haka? Amatullah Inda jikin ki nake so ba ke ba da baza mu kawo haka nida ke ba ba tare da Na kusance ki ba, zan iya zaman shekara Dari dake bazan taba miki ba har sai kin amince min sabida bana san Na saka kiyi abinda bakya so, farin cikin ki shine nawa abinda kk so shi nake so koda bai yi min, ki daina tunanin Dan Na kusance ki nake cewa ina sanki ba wannan ciwon ya jima a zuciya ta tun baki da abinda zan kalla naso a jikin ki nake sanki" ya fadi hakan yana shafa kan ta dake kirjin sa.

KAMU SEDANG MEMBACA
MASOYA UKU
Romansata aure shi badan tana so ba sai Dan biyayya yayin da shi Kuma ita yake bala'in so, tayiwa saurayin alkwarin ko tayi aure baza ta rabu dashi ba zasu kasance tare.