Page 22

75 4 0
                                    

*MASOYA UKU*
_(The three lover's)_


_(True love,intense jealousy & betrayal)_




By
Neat Lady✨



Not edited🤒



Dedicated to Ummu nabil😍




_Sakon ban girma gare Ku fan's😂👍🏾 hak'ika kuma bani nishadi wallahi💃🏻_



Page 22



......... "Wai meye haka ne Anwar me yake damun ka Na fada maka a halin yanzu bazai yu ka kusance ni in ba haka ba zamu Shiga tsinuwar Allah daga ni har kai" ta fada a fusace.


Ganin ta fusata sosai yasa yaja ya tsaya yace, "Is okay, calm down relax, I'm sorry kin san yadda kike a zuciya tane dole naso kasancewa dake a wannan ranar, amma meyasa baki fada min kina period ba tun dazu?".

" Yanzu gashi ka sani ai ko Na fada maka dazun me zakayi? Hakuri dai shine magani."


"Amma Amatullah irin wannan kafin lokacin maganin family planing ake sha sai ya daskarar da jinin kafin yazo kinga duk da yanzu ba wannan maganar ake ba."


Haushi ya bata sai tayi masa banza kawai ta zauna tana cin magani, shi kuwa kallan ta yake gashi ya kai kololowar bukatuwa gashi ita kuma babu damar hakan daurewa yayi ya matso kusa da ita ya zauna yace, "Ga abinci kici kar ki kwana haka."

"Na koshi" ta fada rai a bace.

"Kiyi hakuri mana Amatullah Na gane kuskure na, kici abinci pls" ya fada yana bude ledar.

Dan cin dankali tayi kadan kafin ta juyar dakai tace ta koshi, shima ajjiyewa yayi yace, "To shikenan taso muje kiyi wanka" ya fada yana rike hannun ta.

Ba musu ta mike dan daman sai tayi wanka kafin ta kwanta, sai  da ta Shiga bandakin ya rife mata kofa a fusace ya naushi bango yayi tsaki, yanzu duk shirin da yayiwa yau ya wargatse ya tashi a banza, fita yayi shima ya Shiga nasa dakin.

Da ta fito taga baya nan ta canja kaya ta hau kan gado tayi kwanciyar ta, bayan ya fito ya shirya ya dawo dakin ya hango ta a kwance a kan gadon ya karaso ya bude blanket din ya Shiga tare da jawo ta jikin sa yana yi mata kiss a goshi.

Tana jin sa tayi masa banza sai da yace, "I love you Amatullah yau gani gaki matsayin ma'aurata  Na kasa gane mafarki nake ko kuwa Gaskiya ne."

Haka yayi ta fada mata kalamai masu dadi har ranta yayi fari bacci ya dauke ta, yana jin tayi bacci ya duba agogo yaga karfe sha biyu ya janye ta daga jikin sa a hankali ya mike cikin sand'a ya fita daga dakin ya kulle mata kofar.


Wayar dake hannun sace take ta haske dake a silent take yana dubawa yaga me kiran ya daga da Sauri yace, "Kin karaso?."

"Okay gani nan" ya fada yana kashe wayar da sauri ya nufi downstair ya bude kofa ya fito parking space din gidan, babu kowa mai gadi tuni yayi bacci baka jin komai sai Na tsuntsaye, a hankali ya bude gate din wacce take waje ta shigo rai a bace tana yamutse fuska ya mayar da gate din ya rife suka juya cikin gidan a hankali.

Dakin dake kasa kawai ya bude suka shiga idon sa duk ya canja kala sabida bala'in sha'awar Amatullah, tsaki tayi tace, "Kai da kake da sabuwar amarya me zan maka wai ka kirawo ni yanzu nan?" Ta fada fuska a hade tana taunar cingom.

"Babu lokaci baby start your work" ya fada yana matsowa kusa da ita.

Murmushi tayi a ranta tana alfahiri ranar da aka kawo masa mata ma ya neme ta hakan Na nufin bazai watsar da ita ba dan yayi aure, wannan farin cikin da take ciki yasa ta biye masa suka hau network tana yi masa abinda bata taba ba, shi kuwa duk ya susuce sai kiran sunan Amatullah yake yi.

MASOYA UKUWo Geschichten leben. Entdecke jetzt