👨✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨✈️
Written by *Zeeneert*💕
*Zeeneert* @ wattpad
*Page Seventy One*
Koda suka shiga dakin abakin gado yazauna yadaurata kan cinyarshi ayayinda ya rungumeta cikin jikinshi yana shafa bayanta soothingly yana shakan daddadan kamshin dake fita daga jikinta batareda ya hanata kukan ba. Seda tayi me isanta dankanta tayi shiru,yadagota daga jikinshi yana share mata hawaye cikin sigar tsokana yace "Dana san Sageeru da Yarancan kuka zasusamin ke da babu mai zuwa min gida ni kadai zantaho abina" Mami dukda halinda take ciki batasan lokacin datamai wani kallo ba tace "Aikuwa daka koma" Muzammil ya wara idanu trying to hold his laughter yace "Danayi laifin me?" cikeda tsiwa Mami tace "Haka kawai bazanyi bankwana da Yan uwa na ba kuma baza'a sayi bakina ba" and this time Muzammil couldn't hold his laughter,dariya yake sosai harda rike ciki yace "One would think you're moving to the next planet inyaji kina batun bankwanan nan and about siyan baki ni kadai ban isa insayi abina ba?" Sekuma ya kashe mata idanu yace "Kodayake tunbayauba nake sayanma. Harda alakoro na bayar" cikin sauri Mami tace "Wallahi a'a. Wancan ai bribe ne tsakanin Yaya da Kanwarshi" Muzammil still laughing yace " Wannan kuma tsakanin Mata da miji da mukarraban su koo?" Mami tatura baki gaba tana murmushi tace "Point of correction, Hakkina ne wannan ba bribe ba" Muzammil while smiling yace " Toh naji nayarda. Tunda Matata ta iso lafiya ai magana yakare" yadaura forehead dinshi kan nata suna kallon juna ahankali yace
"Welcome home My Home"
Mami tasaki dariya looking confused tace "Welcome home my Home kuma?" Muzammil yace "Hummm...this House doesn't exist to me without you. You're my Home" and Mami's face immediately turned red. Tasa hannayenta tazagaye wuyanshi tace "And life without you is meaningless. Na dandana dacinta and I can still remember the taste of it bitterness" Muzammil yayi kissing forehead dinta sannan hancinta lingeringly yace "Semu tashi mu gode ma Allah for giving us a chance to live a meaningful life and build a happy Home" yadauketa kamar yanda yayi from parlour in a bridal style yakai bandaki ya dire yace "Take your bath and perform ablusion barinaje dakina nayi nima" yakai bakinshi yasake kissing karan hancinta "I'll be back soon" Mami taturamai baki gaba trying to pull his legs tace "Kafa takura ma hancina Hammah..." Muzammil yasaki dariya yace "Dan ma banfara dandana dadin luscious one dinba?" Ai Mami ba shiri tajuyamai baya akunyace tana dariya kasa kasa tace "Kai Hammah. Kakoyi rashin kunya wallahi" yafice a dakin yana dariyanta shima yace "Duk gudun amarya dai dole ta shigo hannu"
Alwala kawai tayi tafito a bathroom din tunda already tayi wanka bada jimawa ba.
Abakin well laid bed dinta tatarar da wani hadadden white and pink coloured cotten sleeping wears plus white hijab da Muzammil yaciro ya ajiye mata kafin yabar dakin. Murmushi tasaki ayayinda tarage kayan jikinta tasaka sleeping wears din,takarasa gaban madubi inda su Ameera suka jera cosmetics dinta dazu tadauki oil perfumes da khumran damai gyaran jiki taba ta tana amfani dashi tashafa sannan takoma bakin gadon tadauki hijabin tasaka tazauna tana zaman jiransa ayayinda ta bude wayarta tana replying sakonnin mutane wanda duk yawanci congratulatory messages ne dakuma fatan alheri. Wadanda sukayi posting dinsu a social media platforms duk tabi tana godiya tareda reposting har yadawo. Sanyayyar kamshin turarenshi ne yasanar da Mami shigowarsa dakin dayake kofofin gidan bamwasu kara bane and she was carried away with her phone dabatamajin motsin mutum ba.
Sanye yake da farar pyjamas shima anma sede nashi babu ratsin ratsin pink. He look so fresh and handsome da har hakan yasa Mami tashagala a kallonsa. Bata ankara ba sejin saukan bakinshi tayi akan karar hancinta datake korafin ya takura ma kwanannan,baikuma bata damar recovering daga wannan sensation dinba yamaida su kan idanunta lingeringly ayayinda teasingly yake fadin
