Page Seventy

2.1K 81 55
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

*Zeeneert* @ wattpad

*Page Seventy*

Cikin muryar sa me kama da rada yace

"How are you feeling....?"

Mami dake jin komai kamar a mafarki,kamar imagination dinda tasabayi kullum ne ke haunting dinta yauma inkuma bahaka ba to tabbas zolayarta kowa yakeyi. Murya raurau idanunnan cikeda ruwan hawaye batareda ta amsa tasa tambayar ba tashiga jefo masa nata tambayoyin

"Shin mafarki nakeyi ko dagaske ne? Are all what they're saying the truth? Wai dan Allah dagaske ne an daura mana aure Hammah?" Yanda tayi maganar kadai zaka iya karantar desperation dinta nason sanin gaskiya aciki and at thesame time tana tsoron ace abun bahaka yake ba.

Muzammil fuska daukeda murmushi,har lokacin kallonta yake but this time cikeda adoration,babu wannan tausayin na dazu ganin kamar tadan warware. baikuma daina wasa da hannunta da Yan yatsunta soothingly ba,yace "Didn't I always tell you we'll end up together?" Mami tasa dayan hannunta tana share hawayen da itakanta tarasa dalilin zubansu,takoma kamar wata cute little baby da aka hana alawa tace "Amma ai bahaka kafadamun shekaran jiya ba" Muzammil yajata zuwa jikinshi ya kwantar a kafadunsa still smiling yace "It was because I was out of option. Dukwasu dabaru sunkaremin I've also given up on US but Alhamdulillah segashi Allah yacika mana burin mu batareda tsumin mu ba bare dabarar mu akuma lokacin da muka gama cire rai da samunsa Milt allt" wani irin kukan farin cikine ya kufce mata lokaci guda! Him calling her with that name alone ya tabbatar mata da zancensa. Ko kadan Muzammil beyi yunkurin hanata kukan ba sema gyara mata kwanciya dayasakeyi cikin physique chest dinsa yayi wrapping hannayensa a bayanta yana massaging ahankali soothingly.

"I love you so much Hammah....yau da na rasa ka bansan ya rayuwata zata kasance ba! Inaga mutuwa zan...."  Muzammil besan lokacin daya cirota daga jikinshi yadaura yatsunsa kan lips dinta yashiga girgiza mata kai ba,idanunsa suka canza launi sukayi jazir lokaci guda. The thought of one them dying batareda sun gina rayuwar su ba kadai is so terrifying !Yace

"KUL! Kar insake jin wadannan kalaman sunfito daga bakin ki" yamaida ta cikin jikinshi ya kankame kaikace ballata zaiyi yasaka cikin kirjinshi ya huta,idanunshi suka tara kwallah and Mami could feel the way his heart is beating heavily! murya araunane yace

"No one is dying. We'll live a long and happy life. We'll give birth to our children and build a happy home"

Yasan rayuwa da mutuwa duka na Allah ne babu kuma wanda ya isa ya guje masa anma addua yake in mutuwar zata dauki wani acikinsu to tafara daukarsa inkuma bahaka ba tadaukesu lokaci guda. Yanzu daya dandana dadin mallakar ta with her concent for few hours kadai jiyake a world where she don't exist doesn't belong to him,zai zama tamkar fankon kwaline babu item acikin ta. Yacirota daga jikinshi yadaura forehead dinsa akan nata suna shakar numfashin juna,feeling the warmth of Mami's precious tears da ayau yake mata uzuri akan zubansu tunda na farin ciki ne and how their hearts are beating soo heavenly for each other.

Yace

"I love you too,to the moon and back,to the square of infinity,with every breath I take and every being of mine. I won't ever make the mistake of letting you go again. Wannan karan Auren mu babu yaji bare saki but rather fahimtar juna, endless love and happiness. Our love story will live a legacy to follow and will be written and be remembered in history insha Allah"

Mami daga kanta daga nashi tayi tamaida kirjinshi sabida emotions din sunyi mata yawan da zuciya da gangar jikinta bazasu iya cigaba da dauka ba,tayi wrapping hannayenta a bayan shi ta rungume shi tanajin wani irin so da kaunarsa nasake samun matsuguni a zuciyarta,tace

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now