Page Sixty Five

839 65 16
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@ wattpad

*Page Sixty Five*

TWO MONTHS LATER

______

Acikin watanni biyun nan daga Abba,Ameera,Mami har Muzammil has been doing nothing but trying to clear the gap created between them and their parents. At first it was tough but they never gave up kunkuma san tsakanin iyaye da ya'yansu se Allah. Tuni suka yada makaman yakinsu suka tarbesu hannu bibbiyu akacigaba da al'amurar rayuwa.

Ameera na gida tana jira afara sabon session taje tayi registration tayi repeating final year dinta dankuwa dukda anbama masu carry over daya zuwa biyu damar yin resit da results dinsu ya fito ita basu bari tayiba. Acewar su ai missing exams din tayi gabadaya ba failing ba sannan bata bada kwakwaaran reason dinda zaisa suyi considering dinta ba. Mami tuni ta yakice dukwani damuwa aranta ta ari courage ta yafawa kanta take kuma amfani da shawarwarin da Auntynta Ilham ta bata. Satinsu daya dadawowa daga Yola tafara fita aiki restaurant da tuni aka budeshi da taimakon Uncle Ibrahim(mijin aunty Khadija) in their absense. Sosai tamaida hankali take dedicating time dinta wa restaurant din sabida son ganin yayi fice a garin Damaturu gabadaya kamar yanda tayi a Sweden. Aikuwa kankace me ko Ina maganar restaurant din ake a gari. Abincinsu(kama daga kan main dish,appetizer and deserts),services,price limit da tsaftarsu are all top-notch. Ga uwa uba yan Kasuwancin Abba dake zuwa daga kasashen waje da garuruwa daban daban duk a restaurant din suke cin abinci dukda kuwa hotel dinda suke sauka na nesa da company da restaurant din,haka zasuyi order akai musu ko su taho harnan suci abinci. Sosai Abba ke alfahari da hakan harkuma yafara tunanin kozai sayi fili anan bayan M.M TUMBIDO  ya gina hotel yahadesu ne? Sojojin Muzammil ma duksesuka koma cin  lunch dinsu,wani sa'in harda dinner a restaurant dinnata,shidin nedai bata taba gani koji yazo ba takuma sha bincikawa ko acikin sojojin akwai masuyin take away setaga babu bare tace kai mishi sukeyi.

Everything has been moving smoothly for her takuma tabbata karfin ibada ce data jajirce akai. In ada ne ta isa tayi walwalar da takeyi withing two months da faruwar komai? Itadata iya sa damuwa arai harya hanata rawar gaban hantsi? Ta tabbata dahar seta dangana da therapist but then Allah is the best of all therapists like Aunty Ilham always adviced itada kanta kuma ta shaida hakan. Muzammil nedai haryanzu ba'a daidaita dashi ba dankamar yanda tafada bazata yarda susake hada koda hanyane ba gudunshi take. Tun bayan faruwar komai haryau basu hadu ga da ga ba. A Yola kullum tana kunshe a daki. Ranarda zasu dawo kuwa seda ta daidaici baya kusada convoy din motocin dazai maidasu tayi sauri tazo tashige mota. Anan gida kuwa seta dena yarda tafito ayi breakfast da dinner da ita a dinning sanin cewa tareda shi akeyi. Iyayen ma kuma se basu matsa mataba,dama Abba ne meson azauna aci abinci collectively ita Mummy ba ruwanta. Shikuwa yanzu kokarin gyara kura kuransa nada yake. Yagane gudun Muzammil Mamin take and he don't want to intervene. He feels it's between them and they'll settle it with time shiyasa yazuba mata idanu. Shida Muzammil da Daddy kuwa tuni sukayi settling differences dinsu. Da Mami tafara fita aiki kuwa dan karma wataran wurin fita suyi kicibis a kofa seta take fitan sassafe sanin cewa shidin bada wuri yake fita ba. Ko breakfast seta je office takeyi. Wataran tatafi dashi wataran kuma setaje can ta girka abunda takeso taci kotasa agirka mata!

As for Muzammil kuwa duk halin daya tsinci kanshi aciki dama bamai  bari hakan ya katse cigaban shi baneba. Fawallawa Allah lamarinsa yake yacigaba da harkokin gabansa. Toh yanzu ma haka abun yake. Things have been going from his side smoothly Alhamdulillah. The only thing that is bothering him is halin da kasar take ciki from the other side.
Banditry da kidnapping se kara gaba suke gakuma tsadar rayuwa. Ba garin Allahn dazai waye ba'a tashi da bad news ba. Daga anshiga makaranta ankwashe dalibai,se anshiga anyi musu kisan wulakanci se antare mutane a hanya an rabasu da dukiyarsu. Talaka kuma seyayi kwanaki bashida abunda zaisaka a bakinshi. People are dying out of hunger and negligence of the government kuma su ko akwalarsu harkokin gabansu suke barin ma upcoming election dinda suka saka agaba. Babu irin kokarin da Chief of Army beyi ba wurin ganin andaga zaben anma abu ya gagara. The service chiefs and the president are with him anma Senate sunki goyan bayan lamarin gabadaya sabida rikicin da hakan yaso yakawo daga bangaren yan siyasan barinma opposition party. Acewar su sunriga sun kashe kudade in aka daga za'asasu asara dan in maganar zaben tasake tashi wani kudin zasu kashe moreover ai gwamnati keda hakkin kawo maslaha wa al'umman ta basu ba inkuma sun kasa subawa wanda zai iya guri kawai! Seda sukasan yanda sukayi suka hada gwamnatin da al'ummar kasar tahanyar tsaurarara rashin tsaro,hada baki da yan kasuwa aka tsauwallawa kayan abinci kudi dadai sauran su all in the game of politics(a dirty game!). Yakoma taimakon da gwamnati takeso tayi yazama laifi da rashin adalci amma dukda haka Chief of Army be sarara ba. He's been trying to persuade the Senate kan karsu damu da korafin al'umma for their intentions are clear anma sunki. Acewar su ko anyi hakan zasu iyayin two zero ne because ko antsaida election opposition party will not rest zasucigaba da bata su ne a idon Jama'a and what if they couldn't bring peace to the country? That might lead to the destruction of their party completely ba'akuma samu a bunda akeso ba. They're not willing to trust the army dukda kuwa assurance dinda suke basu and so the security chiefs had meetings for days suna shawarwari akan menene next solution danbazasu iya cigaba da zama suna gani ana zaluntar al'umma sabida selfish interest batareda sunyi wani abu akai ba! Yanzu haka ma yayi recieving mail all the high ranking officers will be having meeting with the Chief of Army jibi da safe sannan Chief of Armyn yace yana son ganinsa b4 the meeting shine yake shirya kayayyakin sa zaibi morning flight daga Maiduguri gobe dasafe zuwa Abuja.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now