Assalamualikum warahamatullahi ta’ala wa barakatuhu.Dukkan godiya ta tabbata ga allah ubangijin talikai mabuwayi mai girma da daukaka da ya bani basari da hikima wurin rubuce rubuce da kuma taimakon sa na rubuta littafai kamar su NURUL QALBI💖, RUMAISA MILHAN, HAALIN RAYUWA da kuma KAZAFI. Yanzu kuma zan rubuta wanna littafin mai suna HALIMATUS SADIYAH(Sakayya).
Wannan labarin kirkiraren labari ne wanda yake isar da sako ga al’umma akan duk abin da ka yi zaka ga sakayya sharri aw Khairi. Duk abinda mutun ya shuka shi zai girba. Sannan cutawar da dangi miji suke yi wa sirikan su bayan sun manta su ma mata ne haka zalika suna da ya’ya mata.
Lastly ina mika sakon godiya ta ga yan'uwa da abokai da suke kara min kwarin kiwa wurin rubutu da sauran al’amuran yau da kullun.
Sisters of Jannah🌹🥀 bazan manta da kuba countless grateful to you. Allah ya kara shige mana gaaba ya kuma hada mu a aljanna fiddausi gabaki daya. Allah ya bani ikon kamala littafin nan ya sa duk abinda zan rubuta ya kasance mai amfani ne ga al'umma.
Don't forget to vote, react share and comment 😍👍
Halimatus'sadiyah (sakayya)
Story & written by meenamajeed 🥀
Wattpad @ Meena MajeedStory & written by meenamajeed
Wattpad @meenamajeed03
Instagram @Meemaj_3
Facebook meenamajeed.Meenamajeed love you 😘❤
YOU ARE READING
Halimatus'sadiyah
RomanceLove, crises & hated Ingenous/Naive Halima facing challenges from her in laws being a house maid married into royals family😍😍 HALIMATUS'SADIYAH Hausa novel