♡this is how khaldun looks like
VOTES PLS
_4⃣-Coincedence♡_
A daskare na tsaya chak kamar wacce akayi freezing dan ko iya juyowa banyi ba.
and y are u in my room?Ya sake fada muryan sa emotionless
Wani runtse ido nayi for the moment ina sauraran bugun zuciya ta..ohhh ya ilahi"...his voice... shi kadai ma ya isa yi ma zuciyan mai sauraro hisabi..
kakkauran sautin muryan shin ya daki tsakar kwalkwar ta har yasa na saki siririn nunfashi, ji nake tamkar kirjina zai fado kasa tsaban tsanan ta bugu,..not withstanding sai na daure na amsa cikin sanyin murya nace... um..umm dama damm..a ..nice mai aikin ka,mai kulawa dakai..
Wani Shiru naji yayi bai amsa ni ba
Banji mamakin hakan ba sabida yadda nayi maganan kasa kasa cikin tsoro da fargaba nasan ba lallai bane yaji.
Shud i just turn around and look at him?na tambaye kaina anma sai naga nakasa yin hakan...
ayau ko da ace ban fara mallakar hankalin kaina ba dole ne na fahimci cewa wannan gayen ba kalar masu maimaita magana bane.dan haka Bani da wata mafita face na maimaita ansar tambayar shiA take na kuma taro confidence na dan bude baki nace"nice mai aikin ka mai kulawa da kai.
Still naji yamin shiru,
Nace im ur personal house help sir....sai nadan daga murya na kadan tunani hala baiya ji nane ashe ba haka bane.
Hasali ma juya kanshi yayi yana tsime akan pillown sa yayi banza da maganan kamar da icce nake tare ba da mutum ba,"hmm ashe gwara ma da ban juyo na kalle shi ba sai na cigaba da tsayuwa ta..
Chan dai dana ga abun nasa so i started panicking,
Gashi kafa na har zafi ya soma min tsaban tsayuwa waje guda nakai minti 10 ina maimaita abu guda azuciya ta,da kalmomi iri iri na ansa shi ko zanji yace wani abuStill yana shiru.
"can nima nayi tsit still dai ban juyo na kalle shi ba,cikin tunani na nace Oh Allah,ko kashe ni zaiyi ne kam! Maybe is time to walk away...halan ranshi ne ya baci...
YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...