_1⃣6⃣-london♡_Bayan kusan kwanakin wata guda junnut ta kammala jarabawan ta na gaba da primary.
Anan suka sata agaba da huduba marasa amfani,domin kuwa babu ta inda kalaman su yake karkata taje face rudin duniya
Jahan khatun ce ta dada zurma zuciyan junnut har ta amince cewa ita dib mace ce mai tsananin daraja da mulki dan haka bazata ta cika sauke kanta
Kamar sauran mata baMusamman da akan nuna mata hoton khaldun sa'ood ake kuma jaddada mata cewa nan gaba shine fa mijin ta.
Doka ne junnut in taje america bazata yi saurayi ba dan haka kudin sosai aka sake mata wanda shi kadai ma ya isa ya dauke mata duk wani sha'awan rayuwa da wani wanda bai kai ta ba dukiya.
Toh A Washe gari da asubahin fari jirgi ya tafi da ita xuwa chan united states.
Bangarena kuwa tun ranar da nagama waec jahan Aarah ta gama min bayanin komai a nitse.
Big sis subaya is all excited cewa zan koma zama da su amma sabida mijin ta sadaat sai kwata kwata bana jin wani dadi
Dadin karawa ban taba tunanin son da jahan Aarah take nuna min zai yi tasiri a zuciya ta ba sai da muka shiga jirgi muka taho gidan big sis subaya a saudi arabia.
Gaba daya sai naji ni cikin shaukin rabuwa da ita
I was quiet for sometime,bana fiye motsawa kamar ba yau na fara zuwa kasar waje a rayuwa ta ba.
Duk wani zumudi da jjc yaki zuwa min,big sis ce take ta famar jana ko ina tana nuna min wurare.
Saudi arabia its a perfect place but i just cant wait to go to my new school in london.
Zaman sati guda danayi da su sai da naji nagaji sosai,sadat is alwys on my nerve ga big sis gaba daya bata da gane abu,abun nata ma sai gaba gaba yake yi.
Yanzu gashi har ya tursasa ta muna cin abinci tare har dashi a tsakiyan mu.
Haka zaiyi ta jefo min silly looks,ba dama na dan kware da ruwa sai yafi kowa daga hankali awajen yi min jaje.
har naji nagaji nafara ina shiga kitchen ina taya mai aikin su girki,toh daya gane hakan ba karamin masifa big sis ta sha a hanun sa.
Big sis sai tace min ki daina yawan wahal dakanki tunda kinsan darling sam baya son bacin ranki And i also do not want to see you suffering,"
Ni kuma wanann ba irin kalar rayuwar da zan iya bane
tun ina ma big sis bayani har na dawo inta na min maganan sadaat yace kaza akaina saii dai in yi shiru ina jin ta.I just wonder when she wll realised all this.
Washe gari da aka ce zan tafi london ji nayi kamar an saka zuciya ta a kankara
Here comes my freedom,Atleast zanci abinci,nayi yawo nayi duk abunda nake so batare da sa idon wannan mijin big sis din ba,araina har na fara harsashen hala idan yaga bana nan zai fi bada hankalin sa akan big sis bani ba.
Da safen da jirgi na zai tashi tare da su duka muka je london din,ga wani uban shoping din da suka mun,tsaban abun takaici sadaat har da kokarin sa wajen siya min inners.
A hakan kuma duk big sis bata dauke sa wani abu ba.
Babban universityn dake london din aka saka ni,inda zan karance full 3 +1yrs nutrition course!
Im just 15;16 dan haka aka damka ni wajen university maiden,don fir naki shawaran sadaat na cewa akama min hotel ko apartment ba hostel ba.
Bansan nufin sa ba amma Har kuka sanda nayi ma big sis sannan ta dan tsaya min har ya amince aka barni na zauna a hostel din.

YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...