chapter50

12.9K 1K 126
                                    

Kuna ganin late updates ko?
My litle sis ia geting married shiyasa abubuwam sai a slow kunsan ance babban ya uwa ko?hahaha lolllllll  

_5⃣0⃣-Ectacy♡_

Tun Bayan tafiyar junnut jail khal bai dawo gidan ba..

Kasa xama bahiyya tayi taje nan tadawo tunanin duk abunda suka faru ya dagula mata kwakwala

Daga ta xauna sai ta shiga tuno yadda suka taso tare da junnut lokacin tun suna kananan yara komin su cikin tsananin amana so da yardan juna sukayi ko a mafarki bata taba tsamanin wannan burin junnut din zai zo har ya shiga tsakanin su ba..

Bahiyya Ta so junnut arayuwan ta.

Amma hmm yau duniya kenan.

a kace komi nada sanadin shi Ashe kuma sanadin rabuwar amana so da kauna da Alkwari,dake cikin kawacen su da junnut Ahumaggah ne.

Ta yarxa cewa BURIN junnut shine makashin halayen ta nagari,amma AHUMAGGAH sune sanadiyar fito da gaskiyar dake cikin  tarayyar su.

A yau Tasan Da badon Ahumga ba da ita da junnut baxa su dauki risk din rike sirri da alkawari mai girma ba.

ba don Ahummagah ba,tasan da har duniya ya nade  baxata taba sanin asalin abunda  junnut xata iyayi akan cikar burin ta ba.

Kaico!!!

Dama baka sanin kana kaunar mutum sai yayi gamo da abunda yake so awajen ka.

Ko yayi hakuri Allah ya maida mashi mafi alheri,ko ya tabe Allah ya masa talala..

Yau din ina junnut take?ina burikan nata suka kaita?

A duniya asalin
Mai son ka na gaskiya shine wanda xaiso maka Abun da ya so makan shi

Lallai qaddarar su ta Ahumggah shine mafarin jigon labarin rayuwar su.

Sanadiyar A humaggah Ta shigo duniyar mutanen da Allah ya qaddara sune madadin iyayen ta,da jin dadin ta arzikin ta da aurenta harda albarkan dake cikin auren.

Lallai Tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai maiyi yadda ya so da rayuwar bawan sa..

Bahiyya Tunani take yi sosai,har takan share kwalla,sai chan kafin ta fada wanka tayi sallahn neman sauki duk sai taji duniyar ya mata na daban..

Ahaka Tana kwance akan gadon ta tana shafo kwantaccen cikin ta Wani bacci ne mai nauyi ya sace ta.. Acikin baccin nata Wani mummunan mafarki take yi ta rike bedsheets da hannayen ta sosai tana ta kuwwa ita kadai

Ganin kanta tayi,agaban wani abu dayayi mata kama da gawar mijin ta

Jijjigashi sosai ta shiga yi tana kuka.

"Sa'ood dan Allah ka bude idon ka na shiga uku,dan Allah karka mutu kaji bazan karaba..

A mafrkin tashi tayi da gudu ta nufi bakin kofa tana bubbugawa tana kiran sunan abbun ta Amma shiru.

dawowa cikin dakin tayi tana kalle kalle  dawowa inda yake
tayi tana wani irin kuka mai rauni

"Im sorry hubby kayi hakuri ka farka baxan.. .baxan.. Sake ba ..i promise to alwys obey u i swear..ta cigaba da shessheka

Chan ta tsugunna ta daura kanta akan kirjinshi tana kara sautim kukan sosai

Dan dago kai tayi ta kalli fuskar shi tana girgixa kai kamar wacce ta xare tace "dan Allah ka tashi wlhy bazan karaba to

Wai sai taga  ko motsi bayayi,arude tace dole ne tashhi hold on hubby...im coming" da sauri ta mike tsaye tayi wani daki chan saiga ta da wani cup ta debo ruwa tadawo dakin agurguje

AHUMAGGAHDonde viven las historias. Descúbrelo ahora