Wattpad shafin da zan baku na daban ne....
What shud i say maa masoyan wannan novel din?i just cant say i love you alone,dont u think i love u is a lil bit outdated?toh Allah ya so ku kamar yadda kuke so na
_2⃣7⃣-i am that Wiseacre♡_
Wani shiru ne ya ratsa wajen kamar wanda ya dasa gumaka kallon sa sukeyi dukan su kamar wanda ya watsa musu ruwan kankara,tuni sadat ya ji notunan kansa na warware...what a smart move?ji yay bakin shi ta kasa buduwa
Subayar itama shiru tayi tana binsa da ido,ita kuwa bahiyya tsaban rudani da bugun zuciya bata san sanda idanun ta suka cicciko da ruwa ba
Wani irin kallon shock jahan tabishi da dashi muryan ta cike da mamaki ta kira asalin sunan shi...sa'ood?
kace fa aure zakayi a gobe, nifa ban fahince kabaShikuwa Sai da ya dada kwato nitsuwar sa ya kalle ta da kyau kafin
Ya kuma cewa yes maaa im getting married to bahiyyah, Am serious about it...dad ya amince za'ayi auren gobe evrything is done kuma babu fashi...slow and dramatic ya da dan maida kallon sa kan sadat da wani irin mugun murmushi..Wani boyayyen kallon tsana suka bada junan su kowa na caccakan kowa
Sadat look defeated and furious...subaya ma su take kallo
Jahan sai ta maida kallon ta kan bahiyya da taga duk ta firgice itama tana binshi da ido
Ganin kowa ya kasa magana sai yayi yunkurin mike wa
Zai bar wajenCike da rudani Jahan tace masa khaldun, yaba dago ido tace pls stop,sai ta mike tsaye cikin nazari da har zatayi wani magana amma sai ta kasa
a dan rude tace masa pls come with me ta wuce gaba dakin ta sai yabiyo bayan ta
Da wani irin tashin hankali da fushi sadat ya mike fuuuu ya bar wajen gaba daya aka bar bahiyya da subaya kowa na leken bayan su...
Bahiyya na daga ido ta sauke ajiyan zuciya cikin sautin rudani my sanyi tace big sis dan Allah meke faruwa ne
First time dataga subaya ta galla mata Wani kallon daya buga mata zuciya kuma taja mata tsaki
one worrd bata tsaya taji daga gare ta ba ma ta bar ta zaune ita daya akan tabel din
Looking confused and tensed tayi shiru dai gidan a take ya yanke tsit kamar anyi walkiya
Daga dakin jahan kuwa suna shiga ta fara mashi surutu
Kana hauka ne,Mekake cewa ne?yaushe kayi maganan aure da mahaifinkan da har za'ayi maka shi a gobe ..wato kaida bahiyyan ne kuka yanke wannan hukuncin ko?
To Maza kira min mahaifin naka...ta dafe kai cikin damuwa tana cewa i dont just understand anything ..
Bai ce komai ba Yana shiru,batare da bata lokaci ba yayi conecting dad dinshi a computer
Alhj hamood sanda Yayi murmushi ganin su ahakan yasan maganan auren ne as he expected.
.babu bata bata lokaci kuwa jahan ta fara tambayar shi kan maganan shine yake mayar mata duk yadda sukayi da dansa dazu
Tasha mamakin jin yadda alhj hammod ya nace akan ra'ayin dansa na auren bahiyya A gobe goben...
She just cant belive it,Duk yadda taso ta sa su daga maganan auren haka suka ki,har alhaj yake ce mata shi gaskiya bazaiyi wasa da abunda dansa yake so ba..
Still Feeling quilty about auren alkwarin d dilshaad ta tsara ma dansa shiyasa yakejin He wants his son to have his own choice
Awajen shi In aure alkhairi ne bai kamata ajingirta shi ba
CZYTASZ
AHUMAGGAH
Historyczne"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...