Hey Sisters abunda ya faru
Shine shafin jiya page 16 ya yanke batare da sanni na ba kusan read biyu ya fita,Allah ya sa na samu na yi cuting so i did join it da wannan sai asha karatu lpya.. Ina kaunar ku masu coments da vote.. .dont forget to follow SURAYYAHMS so that idan nayi anoucement a board dina anytime baza abarka a baya ba._1⃣7⃣-mixed♡_
Har dare ya tsaga inata juye juye ni kadai Tsaban takaicin sa dake ci na sai nake jin kawai na fito fili na fada ma big sis subaya abunda ke raina game da sadatt ko hala inna fada zata fara lura.
I know he did all this on purpose ya daura ni kan cinyar sa domin ya gwada ya gani ko zan bashi fuska sai ya cika burin sa akaina.
Cikin raina nace karyan ka ta sha karya,nikam namar wuta ce kuma har ka mutu bazaka ci ba.Haka na gama shiryawa akan zan gaya ma big sis komai washe gari.
Da mamaki na yau da safe na fito da mug din tea a hannu na ina saukowa kasa charaf sai gashi nan shima ya shirya cikin black suits Yana haurowa alaman zaizo dakina.
Tun daga dan nesa na dakatar da shi da wani kallon raini,shima ya bini da murdadden murmshin kau da kaina nayi a slow
not withstanding nace mishi ina kwana?Yace lpya,nan ya fara bani hakuri kamar da gaske harda ce min shi bawai ya kama ni don raina ya baci bane Kawai ya dauka ai shima babban yaya ne,zai iya min wasa.
Duk dama inajin nauyin sa amma haka na daure na cire kunyar na ce mashi bana son irin wasan.
Sai yace min toh yamin alkwari bazai sake ba.
Lpya lpya muka karya,big sis ce ma ta kira shi a lokacin sukayi magana sai ya bani wayar ina amsawa.
A yadda naji tana ta zuga mijin ta da safen nan i just lost the caurage to tell her again.
Big Sis subaya ta yarda da mijin ta sadat irin mummunan yardan nan
Duba da yace ma bazai sake rike ni hakan ba sai na share maganan har yamin sallama ya fita.
Zama na yi ina waya muna chating da su dijja,kuma har yau junnut na makale da zuciya ta a dukan social media acct na duba ta amma da shike she is very private sai ban same ta ba
8pm na dare sadat bai dawo ba kuma mai aiki ta gama girki xama nayi serving kaina inaci ina tuno da rayuwa ta musamman wanda nayi da khaldun sa'ood a nigeria,shin yaushe idanuwa ta zata sake ganin shi?
Wani Lumshe ido nayi tsamm ina mai jinginar da kaina jikin chairs na tsawon minti goma sannan na mike na wuce daki nayi kwanciya ta
Ina idda adduar bacci na dan rufe feets dina daga nan Bansan sanda bacci ya dauke ni ba..
Chan cikin dare sai naji kamar inuwar mutum akaina sai ban bude ido ba dai na dan gyara kwanciya ta
Sai chan na dada jin kamar bargo na ya motsa,sai na farka amma ban bude ido ba,kamad wanda yake jira na ja jiki charaf sai naji an kama feets dina ana shafa min
Wani uban tumble nayi na hada karfi na kwace kafata na sauka daga gadon a firgice Murya na rawa nace
Waye wannan!!
Yana shiru yana kallo na,gashi wutar is dim bana wani gani sosai..nayi sauri kenan zan kai hannu kan bedside lantern sai naji Sadaat ya kamo ni,ihu na fasa kamar bansan shidin bane ina cewa ka sake ni,i hate it ni kabarni
Bai ko kulani ba sanda ya sake aje ni kan cinyar sa ya matso ni da hannayen sa,
Kuka na fashe da shi mai sauti na shiga zamewa da karfi ina fifficikewa
YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...