_9⃣-mr sadat Adeel♡_
This page for only u wattapad love u guys
Ni kadai a kitchen din inata sake sake don tunanin khaldun na cigaba dayi har na kammala hade haden abinci na.
Da shike dinner ne ban dafa abubuwa masu nauyi ba,i left the kitchen unkept sai naje site dina,ina shiga daki ban wani bata lokaci ba bayi na shiga na dauro alwala nayi sallahn magrib da isha kafin na nazo na gyara ma simple make up dina zaman sa.
Misalin karfe 7.55pm na sauko da serving trays na aje kan dinning dinsa ko gama jerawa banyi ba na tsinkayo
sallamar sa da tamkar ma kanshi yakeyi.Na gaishe shi kasan wuyar sa ya amsa with his face bayabo ba fallasa
Direct ya taho zai zauna kan dining chair kamar yadda ya saba,so i quicky compose my self na tara dan karfin hali na ja masa seat kamar sarki ya zauna gently still bai kalle ni ba..!Plates na shiga jerawa gaban sa na bude wata mayyar girki mai dadin qamshi, rich spaghetti shingella jolloff mai dauke da fresh brown meat meals..
I notice how he look at the food da gefen idon sa sai nayi boyayyen murmushi
Spagehtin na zuba dan dai dai sai na zuba meat balls guda hudu manya aciki.
Redberries na zuba a wine glass,nasan yana matukar kaunar fresh mango juice shima na aje masa shi agefe.
Daga nan tsayuwa nayi a gefe yana ci,sai dai yau din na lura kamar he is not comportable da hakan daddaya ma yake ci kamar wanda abincin bai masa dadi ba.Qamshin jiki na ne ya ruda shi,nikuwa Ko kadan ban kawo araina cewa na birkita ogan da qamshin turare na ba,nasan zai iya yiyuwa yana son qamshhin lavender sabida jahan Aarah shi take yawan amfani da shi.
Bandai kawo tunanin komai araina ba,don nasan turarrukan sa aduka arabian designers ne daga qatar, saudi arabia, dubai ko kuwait,
Idan bai saka su ba toh clive christain ne ajikin shi hardly yake shafa made in srilanka duk dama yana dasu kuma sun hadu.Kusan rabin awa yau nayi agaban sa ababu ababu sai da yayi rabin cinye duka abincin dake warmer ahaka ma Baima sha beries din ba naga da kanshi yau ya mika hannu ya zuba mango juice ya sha,da cup din ya nufi dakin shi bai sake duban inda nake ba.
Nikuwa a Kullum burge zuciya na yake i so much love his hard nature..
khaldun Namiji ne mai ji da control, karyan ka kagano abunda ke sa shi farinciki cikin sauki bare kuma weak point dinsa.He is one of a kind,bazan boye muku ba har mafarkin fuskan sa nakeyi most times ko da ba a bacci ba.
Haka kawai Kwana biyu Sai na lura da na dage da aiki na na kula dashi,toh da shike ma yasan yanzu nima yar gida ce kona yi mistake baya ce min komai.
Sai ya dawo tsakani na dashi We are back in the era of few words and blatard queitness.
Yau Kwana biyar kenan ina zuwa site dinsa amma baifi sau daya yayi mun magana sentence daya ba.
Ko ajiki na musamman da na tursasa zuciya ta tunanin sa a kullum
Gashi inata shirin rubuta waec next month,tunanin khaldun sa'ood gaba daya ya hana ni lura da duk wani abun dake gaba na.
Har da Sadaat mijin anty subayah da kullum sai naga ya zuba min shanyayyun idanun sa yana bina da kallo.
I begin toh dislike him,ban cika ganin yana tarairayar big sis ba amma sai naga sis subaya kamar wacce bata da aikin yi sai nashi .
He is a demigod to her,as she practically worship him.
tsaban so da nuna biyayyar ta a gareshi har bacci abinci bata iyawa sawa abaki inbata gansa ba.

YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...