_hhhhh su darling khaldun manya,ashe yana da tausayi etc ina yan team bahi daga ganin sarkin pawa sai miya tayi zaqi ko?..Thanks alot dai masoya😍 bani da bakin godiya🙏🏻,ur coments are much more than i expect and it empowers alot ina muku fatan khair._
*masu searching dina basu samun books sai yau na lura da cewa Akwai wani wattpad acount da ke dauke da @surayyahm toh agaskiyar magana shine ba account dina bane bansam waya bude ba kuma,acct dina daya ne zaku ganshi da capital letter @SURAYYAHMS*_8⃣-Adoption♡_
Subaya ce ta fara ce masa thank you kafin na furta nima..'
Dukan mu bamu damu da yanayin yadda ya fitar da maganan ba muka hau lissafin Godiya Already wanda kallon mu ba bai ishe shi ba.
Bayan tafiyar sa.
Murmushi tayi ni kuma na sauke wani shegen ajiyan zuciya ina godiya ma Allah Da ya turo wannan kyakwar mata.
Kokarin goge sauran hawaye na nakeyi zan tashi nagode mata naga ta juya abunta zata tafi.
da sauri nace Ant..ant..Anty....
ma..aaam..
muryana har na rawa na biyo ta.Cikin nitsuwa ta juyo tana kallo na har na iso gaban ta...
I wanted to bow down kadan dan nace mata nagode ina kokarin rusunawa naji ta dafa kafadu na tana mai tallafo ni tsaye
With more serious tune tace."rusunawar me zakiyi min? Kefa mace ce kamar nim... yar adam mai daraja.
Are you sick!Ko ba Yanzu kika gama ce min anty ba?Mamakin saukin kanta yasa na dada kallon ta cikin ido.
'Sai ta tabe baki kawai iirin 'mmmh. .comon
Its enough,ni bana bukatar too much respect ok,i see Ure a very cool girl menene sunanki ma?Cikin sanyin jiki
Nace sunana bahiyyahBayabo a fallasa tace Nice one!!ni sunana subayah hamood..
Nice golden sister yaya sa'ood.
"...ni dai
Shawarar da zan baki shine kar ki na bata ma yaya na rai kinji?inkika yi hakan bazamu shirya ba.Na gyada kaina
Da sauri Nace nagode maaam...Tayi murmushi tace u can called me subayah ban damu ba...
na girgiza kaina alaman ah'a bazan fa iya ba.
Hannu na ta rike
Dan dole Muka fara tafiya a tare cikin hira Tana min tambayoyi anan tasan aiki na da matsayi na agidan..Because she was so nice har bansan sanda na gaya mata exact abunda ya faru ba ayanzun.
Dariya tayi sosai domin kuwa na lura muna maganan ne tana dada jin kauna ta aranta.
But how?har ace ganin farko mutun yaji ka burge sa?....
"..naki binta site din jahan..!
Duk dama taso mu shiga tare amma naki sam..
Gani nayi ga bakin masarautar persia ga kuma shikan shi ogah na khaldun a zaune,aradun Allah nasan i cant just manage to stay busy acikin su.
Rabuwar mu da subaya nayi daki na,itama tana shiga site din jahan taci karo da mijin ta watoh barister SADAAT adeel.
Shi din Kyakywar namiji ne in his late 20s jamar khaldun,barister sadat ya gaji ilimin lawyanci da iya bida cases na sharia both mentally and tactfuly..
Tsananin kwarewa yasa Sadat ya zama wani abun tsoro wajen iya munafurci da juya yanayin zance...wanda ya kasance dan riko ne wajen wani balarabe a kasar saudi arabiya inda suka tare da subaya.
A chan kasar rajiskhan suka hadu da subaya a lokacin taje yawon bude ido da step bro dinsu wato naval captain KAAMIL HAMOOD dake iran a dawlat khatoon

YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...