chapter29

10.8K 1.2K 292
                                    

For you sis Ayusher moh'd._

_3⃣0⃣-evolution♡_

Wani shakurarren kuka mai kakarin rudewa ta fashe dashi duk jikin ta sai da ya dauki rawa..

Dafe kirjin ta tayi cikin numfasawa tana furta innalihhi wa inna ilaihi rajiun

Tsaban bugu catake zuciyan ta zai fito daga kirjin ta,ji tayi kwalwwlkta na ce mata komai ma mafarki ne.

Dan Har yanzu Ta kasa yarda da cewa abu daya suke so ita da junnut din ta,"dama ashe har  sa'ood yana son wata?...to what about me?i truly loved himm hala shiyasa yake wasa da hankali na, bai ma taba jin nayi masa ba,..but why junnut...why my besfriend, meyasa zuciyata ta zata so abunda kike so kuma yake sonki.

Dan pause tayi tana jan numfashi idanun ta gaba daya sunyi jazir..yace ya aure ni,amma yaki yace ni matar sace?..,bisa ga abubuwan da junnut tace mata ayau..ba tantama ta kawo cewa maybe suna matukar son juna...maybe he dosnt even want hurt junnut for my sake..

Kuka kawai takeyi tana birgima akan floor cikin tsananin tausayin kanta

Tayi ta maganganu daban daban amma bakin ta ya kasa furta mata mafita guda daya akan lamarin

What is even upseting her more bai wuce wani azaban wutar kishin sa datake ji ba...abun ya mata yawa har taba mamakin kanta

Ji takeyi kamar bazata taba iya hakura da son shi ba Dan ance junnut zai aura,bai fi damun ta kamar yadda junnut din take bada labarin sa ba

Ayanzu Wani Haushin sa takeji kuma tasan son shi da mummun kishin san suke tada mata haka

Takune kanta tayi akasa a tsakar dakin cikin kunci ta ta kife kanta da gwiwa feeling so lost and confused

Tunani takeyi ko zata iya rayuwar ta acikin su a haka?
Beside bata san me yasa ya aure tan ba

Wasu hawayen ke sauko mata,sad and trembling voice dinta yake cewa

In har junnut ce ka zaba tuntuni why did u marry me?wai ko ce masa akayi ne ina sonshi yake neman wulkantani?... To wazai fada masa sirri na?...is that why he call me cheap...in zata iya tunawa babu wanda yasani daga sadat dai sai su jasmine su kadai suka san yadda take kaunar khaldun

Tace gaskiya bazan iya hada miji da junnut ba,tunda yace ai ba so na yake ba why not ni ka sake ni na koma gida nayi rayuwa ta?..But can she? a take wani zuciyar  yace mata meyasa bakiyi tunanin haka tuntuni ba sanda kikaji maganan kishiya,kin amince kin zama matar sa duk da abunda yake gaya maki,to kenan zaki sadaukar da mijin ki sabida yayi alkawari da wata?

Dan Shiru tayi tana duba da lamarin can ta jingina kanta da bango slowly ta runtse idanun ta..

Tasan dai har yanzu khaldun shine abu mafi soyuwa aranta wanda take ganin kamar rabuwa dashi abu ne wanda zai iya mugun azabtar da ita.

Sannan A Duniya tasan junnut ta fi karfin komai awajen ta,not even a guy that is mistreating her feeling,bisa ga maganganun junnut na dazu a yanzu kam ta amince khal ba ta ita yake ba,to ita ma me zatayi da shi?

Gani take kamar itace matsalan yanzu data kwallafa shi aranta

Tace Ko ma ta fada ma junnut komai ne dan suyi shawaran yadda zata rabu mata dashi kowa ya huta?.

Ayanzu gaskiyar ta shine Tasan bazata iya hada kishi da junnut din ta ba kuma tasan bazata taba iya daurewa akan soyayyar shi ba...

What a strange world..tayi ta juya tunani,ta bada kwalwalta dalilai amma har yanzu dai bata gane komai ba

AHUMAGGAHWhere stories live. Discover now