Bahi in her graduation suit
_2⃣5⃣-Golden candles♡._
...Burin su dija ne su ganta cikin farin ciki da walwala dan haka bakara min murnan dawowar ta sukayi ba..
Guiding Sojan daya zo da itan shine ya kawo ta har hostel
An bashi lodge da car,an kuma bashi umarnin ya mata duk abunda take bukata,da gifts dayawa ta dawo ma su dija kowa sanda yayi murna wajen karban nashi...hira sosai sukayi sunata mamakin yadda ta dawo a murmure cikin nishadi da walwala kamar ba ita ba..Washe gari safe da suka tashi take nuna musu sabin dresing codes din da habibin ta yafi sha'awar ganin ta da shi,..sunyi dariyar ta har da tsokana sabida mostly musulmai masu saka decent turkish gowns da jallabiyas duk matan aure ne..
Yasmine ke cewa ko auren kukayi ne afada mana gaskiya
In suna mata hakan itakuwa bakaramin dadi take ji ba,dan tana matukar kaunar yadda suke bata suport akan tsananin soyayyar dake zuciyan ta game da khaldun
After 4months daga da dawowar ta babu labarin sadat,babu labarin khaldun..
Wayanda suke taimaka musu akan binciken sadat a boye ne suka sanar dasu cewa sadat yana chan china an gayyace shi wani babban case din kisan kai yana can yana fafatawa.
Anan ma suka dada gano cewa acikin munafukan su harda hostel super intendant dinsu
..ashe intazo
Zagayawa room check tana sa ido sosai tana kaiwa sadaat duk wani information akan su...tunda suka gano ta suka fara takatsantsan da ita hakan yasa wani abun ya ragu musu..Rayuwar su a normal sukeyin shi kusan evrymonth khal na suporting dinta da kudi ta hannun wannan guiding soja,bata san ya ake yi suke comunicating ba amma inta kira layin shi ma ba a samun shi..
Basu jidadi ba sam sabida sunyi iya kokarin su su tona asirin sadaat cikin watannin nan amma ko ina kofar a rufe take musu,a haka dai suka hakura suna famar kokarin binciken su a hankali
Ayanzu Dija da yasmine ne kadai suka rage suna kula da eatry longe din sabida tunda bahiyya ta same hutu evryday sai ankaita islamic school tana koyan karatun Qur'ani da larabci.
Bangaren junnut ma kusan hakan ne,duk dama tana iya kokarin ta wajen ganin itace sama da kowa arayuwar khaldun amma hakab itama ta dangana da hakurin rashin ji ko ganin sa.
After 1 and half years..
Junnut tana aji hudu ayanzu saura mata shekara guda ta kammala karatun ta sabida is a complete full business couse with all the special business hookings.
To End of This year bahiyyah ita kuma zata gama school din ta,sosai jahan ke famar zumudin shirye shiryen dawowar ta nigeria sabida sosai tayi kewar ta
yau shekarunta uku da watanni shida ciff a london...banda waya basu sake rabar juna ba
Alhaj hamood ma ya nuna farincikin sa,shi ya dage cewa sai bahiyyan tayi special training na nutritionist da wani world health chamber da tuni
An fara shirye shiryen dawowan ta nigeria a watan da zai kama..
YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...