chapter44

15.2K 1.1K 284
                                    

_bismillahirrahmanirahim._

_4⃣4⃣insignificant♡_

Hakan rayuwa ta kasance agidan kwana bakwai ya zamto kamar shekara dari biyar a zuciyar ta Kusan kullum tana zagaye kofar site din su

gashi A Cikin satin baifi Sau daya khal ya fito da bahiyya suka gaida jahan khatun ba Ranar din ma a sama sama ya bar bahiyyan ta xauna da su har na tsawon awa guda sukayi hira,a Yadda junnut ta ke satan kallon bahiyya tana tunane tunenen xaka rantse kashe ta zatayi in ta tashi.

Abin ka da farar mace jajan kiss mark da hitch sun fallasa kansu dayawa gefen wuyar ta,hakn kuma ya dada mugun daga ma junnut hankali

ruwa take sha akai akai dan kawai ta toshe bakin kishin daya tokare ta"..

Khal kamar ya san manufat ta kuwa tun daga wannan rana yakan fito yyi gaisuwar
Shi kadai ne amma ya hana bahiyya.

"Jahan takan so ta tsaida shi suyi hira da junnut but as usual hankalin sa kullum akan waya yake ba akanta ba,..har aka ci sati gudan nan junnut bata iya wani cin abincin kirki ba

Sosai ta soma fadawa sabida tsaban damuwa.

schl days ya sa kai tana shirin zata koma US,ganin yanayin abubuwan dake gudana sai taji komi na neman fita akanta.

Ayanzu ma nadamar xuci takeyi sosai,har aranta tanajin ina ma ace ta amince anyi auren nan a lstweek aiko ba komai itama zata zamto tana da marital right akan sa'ood.

Kebewar sa da bahiyya na cinta a rai fiye da kima,ita sam sam bata ma kawo cewa aure sukayi ba gani take kamar amanan ta akeci a kullum

" ita awaye take kallon wawiya tak m bahi,but now all that in vain dan ko magan mai tsayi da bahi bata iyawa,dadin karin haushi da yanzu ta lura hilda bata son kawo maganan bahiyya

junnut tana fara complain toh hilda zata zame kanta cikin maganan sai dai tayi ta zuga ta akan karta barmata shi.

A Bangaren su khaldun kuwa wata sabon salon shafin so da shakuwa suka bude suna zuba ma juna..

Komi nashi ya dakatar yana nuna mata dayan special and gentle side dinsa mai tsadan da babu wanda ta cancanta ta same shi sai ita..

Ayanzu Komi a tare sukeyi yin abinci wanka,games, gyms most time ko yana jikin ta ko tana nashi..,

Duk tsananin kunyar ta sanda ya kawar lokaci guda bahiyya ta sake da shi sosai har takan iya gaya masa kalamai masu xafi batare Data ji nauyin shi sosai ba

Akwanakin gaba daya komi takan mashi dai dai amma Kwanciyar aure da shi shine Abu daya da har yanzu bata saba ba.

kullum inyaxo sai taji wuya kamar na ranar farko,takan rasa wani irin vjy ne da ita dan daga ya fita toh in zai sake shiga xai sake jin ta a matse gashi khal ya nace ma sex din kuma Bai aje musu lokaci na musamman dan samun shakuwa ba

Yawanci daga abun ya cicciyoshi xai fara cakular ta da wasanni a haka har sai ta sha wuya a hanlnnun shi kafin ya kyale ta,most time Ko tsakanin magrib da isha'i ne sai ya tatse ta tass ya rage zafi..

Sati guda kacal amma kana mata kallo daya xaka ga sauyin yanayi daga jikin ta.

in yana kusa yaga tana neman daga mai hnkli yakan kira gida ya bata tayi waya da jahan Aarah,duk iya kunyar ta datakeji amma haka xata daure su sha hiran su irin na uwa da ya.A Haka ma tun da aka rabu hjy indira sau daya ta kira ta sukayi maganan su na sirri.

Allah ya so a lokacin khal ya fita masjid,hjy ta mata nasiha da wasu sabbin  logo na musamman akan yadda xata kula da kanta sosai a wannan lokacin da kowa yasan ango na zumudi.

AHUMAGGAHWhere stories live. Discover now