chapter33

10.4K 1K 169
                                    

_3⃣3⃣-Villain 1♡_

Sa'ood A Reality yake ganin komai agabansa amma Duk da haka sanda ya ga kamar a mafarki ne.

...a take idanun shi suka sauya kala suka dawo jajir,wani zazzafan huci ne yake taso masa tun daga kahon zuciyar sa mai zafi sai yakeji kamar ana hura masa wuta ne akansa..

"So this is the real truth?..toh meyasa bata fada min ba...meyasa bata fada ba, wani dunkule hannun shi yayi cikin tsananin radadin jin haushi..wani tasss kake ji a kasan floor na karar saukan wayar sa dayayi firo dashi baima sani ba.

Yau Bayan yaji mugayen boyayyun sirrikan sadat akan subaya,a Duka videos din dayake kallo na cin mutuncin da sadat yayi ma bahiyya yana razanata duk su suka fi komai tsuma shi

Aynzun ko daya baiyi tunanin zai bace a kwakwalwar shi ba har sai yaga ya rama mata..

Daga jin saukar numfashin sa zaka gane cewa Hankalin sa a matukar tashe yake,..biting his lips slowly ya cusa hannun shi cikin lallausan suman kanshi yana shafawa kamar me naxari.. She was my sis ..and now she is my bby my wife..

..tsikar jikin shi har harbawa suke suna tasowa.. a idanun shi yana imagining yanayin yadda zai cire ma sadat farinciki a rayuwar sa.

Duk da halin da subaya ke ciki nai hanasa karasa kallon videos din ba

He is very intelligent dan haka abubuwa dayawa sunzo mind dinshi a wannan lokaci

Wani dabara ne ya fado mashi dan yasan ba iyakar abun ba kenan"idan har wannan videos din agida ne gaban subaya to meke nan yake mata idan bata gidan?..wayar shi ya daga ya binciko tun sakon da da dija ta turo masa na rashin lpyar bahi, then he call the number amma sai yasmine ne ta dauka...

Yasmine Tasha mamakin data ji shine akan layi,but da shike baya cikin hankalin sa sosai so bai tsaye gaishe gaishe ba ya fara mata tambayoyi,ita kuwa bata bata lokaci ba ta gaya masa hakan yana faruwa a schl..ya lura she cant give all details sabida tana jin tsoro sai ya mata godiya ya katse wayar..

Subaya Tasha mamakin furucin yasmine dan tana jin duk tambayoyin sa da kuma amsar dayake samu..

...."yasmine ta basu hints,tun daga farkon bakin zaren ta kamo musu su kaji komai xuwa har lokacin da yake kiran bahi yake mata barazana kala kala agaban su.

Subaya bata dena nishi ba dan tayi kukan har ta gaji,ita aynzu ma dukiyar bai dame ta ba,abubuwan data gani bahiyya ta fuskan ta under her roof bata sani ba su suke zautar da ita..,a hankali cikin jimantawa take cewa ya cuce ni...sadat ya lalata min rayuwa ta..
Ta yaya zan kalle yarinyar nan...ashe har zata iya zama cikin kunci da bakinciki dan ta kare ni daga wannan babban al'amari?

"She is just a little girl,me tasani da zai dauki hakkin ta haka..?ko dan yaga marainiyace bata san komai ba

...hannu ta daura akan kirjin ta tana wani irin kuka mai ban tausayi..khal har ya iso gaban ta yana rirrike ta mma bata sani ba,cike da sanyin murya da sanyin jiki yace subaya ki nitsu kiyin min bayani ..wai
A ina kika samu wannan videos din?
Ina son nasan meya faru did u know anything about this kar ki boye min dan Allah.
Cikin kuka tace wallhy ban sani ba..
I just found out now...kukan sosai yaci karfin ta

,..pls get up ya dagota  da kyar yana mai tausaya mata,tallafo ta yayi ya aje ta agado dan har wani luu idanun ta suke jikin ta yayi sanyi sosai

Bata iya komai sai sauke ajiyan zuciya idanun ta har sun kumburo sun  haura kamar wanda aka aika ma sakon mutuwa...

Zama yayi agefen ta yana dan calming din ta har tayi shiru
da kyar tayi masa bayanin yadda videos din suka shigo hannun ta komai ta fada bata rage ba..tace khal babu lokacin dogon bayani,bana son mum taji komai har sai munji sauran  bayanin daga bakin bahiyya...xaka kawo ta?ko binka zanyi muje abujan.

AHUMAGGAHTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang