_-4⃣8⃣DEMO♡_
Daga wannan rana Bahiyya gaba daya ta kasa gane kansa,dagan gan yake gujewa ma shimfidar ta da duk wani abun da suka sabayi a tare.
Yauma Tana xaunen ta a baxata ya shigo ya sata ta tattara shirgin ta sukaje airpot akan zasu dawo nigeria..
Sai ya sata a jirgi yayi tafiyar sa bahiyya taci xama khal baizo ba har sai washe garin ranar bayan ta dawo ita kadai
Gaba daya sai taji ta kasa hakuri,Dasafe taje ta same shi yana zaune a gaban tv,zama tayi gefen sa taci surutun ta tana tuhumar shi,yana shiru baici eh ba baice a'ah ba haka abun zaici mata ran sosai har taje daki tana ta hawaye
.
Da shike khal da doc sun ruda su gaba daya,bahiyy tana laulayin amma bata gane shi baneGashi ta dada yin haske tayi dau
shikan sa khal bakaramin wahala yake sha inyana ywan ganin ta baYawancin Da yamma lis takan fito musamn inta tuna ko abinci bata ci ba,a dik tunanin ta yanzu yakoma ga yadda xata dawo da hnklin mijin ta ne har yy hkuri su dawo dai dai..
Adaren jiya dataga ya juya mata baya mai gaba daya akan gado yy baccin sa..
,.Tayi ta tunanin kiran gida koma dija dan sosai kanta ya kulle gashi har yau junnut bata bata wani kakwaran shawara baWayar ta da ta aje akan table taci nema bata samu ba,alokacin khal ya fita masjid bai dawo ba dataga ta duba ko ina bata gani ba daga baya kawai sai ta hada harda da dakin shi tana kkrin bincikawa.
A drawer sa taga wayar,ta tuno ashe dama shiya siya dakansa gata nan tana nan kamar sabuwa kat,gani tayi an je shi a kashe,ta dauka tana jujjuyawa tana danna on buttun ko xai kawo amms taji shuru gashi nan dai kamar fanko, sanda ta gaji ta duba taga ashe ya cire sims din tane ya maida wani wayar san,gashi harda kwalin waya a emptyn shi ya aje..
Cike da mmaki tce
Meyake nufi,Kenan baxanyi waya da kowa ba?whts going on with hubby?abun ya mugun bata fargaba
Sai Tayi tsaye da wayar ahannun ta har yay sallama ya shigo,"ta gaishe sa bay wani fuska ba.
"Waya ta nake nema dama xan kira gida..
Yace kin dena amfani da shi sabida banso.
Atake taji hanklin ta yashi,aynzu datake jin kmr she serious need somone to talk to bata so suyi nisa da shi a irin wnnan yanayi,dan bata jin xata iya daurewa
Ta shiga tuhumar sa har tayi fushi
Shima masifa yayi mata kafin yace karta sake ya aje abu awaje tana daukawa.
Kwana biyu tana fushi da shi har
Bata iya daurewa ba ta sauko ta fara bashi hakuri tana hawaye,..Bahiyya ta iya kalamai masu dadi da kamala in tana gaya masa yadda take valueing dinshi har wani sanyi da tausayin ta yake karaji aransa amma sai ya fuske kamar baijin komai.
dan ya kular da itama yace shi yagaji da rashin jin ta'...
yace dan kin ga ina baki fuska sai ki raina ni?kullum zanyi magana baxaki ji nawa ba
..in ma akan sex life dinmu ne ni na hakura ke ki nemo mafita niba ruwana.Daga wannan statement bai sake kulata ba
Bahiyya tabi ta damu sosai,Hade da kuruciya ga uban son dake tsakanin su a lokaci guda bahiyya tasa damuwar komai aranta..
Tana dai iya bakin kokarin ta dan ganin ko xata magance matsalan da kanta,amma komai ya kulle mata kai.
Khal xaiyi tafiya baxai gaya mata ba
Most time sai ya dawo xataji kishin kishin cewa suna tare da junnut a Us
A Bangaren junnut kuwa yanzu khal har mamaki yake bata Shidai bai ce mata komai game da auren sa ba amma yadda yake shiga jikin ta da salo kala kala yasa suka dawo close friends.
ESTÁS LEYENDO
AHUMAGGAH
Ficción histórica"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...