_1⃣2⃣-path♡_Bangaren subaya kam murnan jin khaldun ya amince dani a matsayin yar uwansa ya sa ta kasa hakuri Site din jahan taje ta shiga bata labarin abunda yace.
Jahan murmushi kawai take tayi aranta tana jinjina murdadden hali irin na danta tasan
Bazai taba yin abu direct ba Wani bin har tausayin macen da zai auro ya zauna da ita take.Cikin hirar su da subaya sai ga kiran alhaj hamood.
Anan subayan ta kejin ashe cewa da khaldun yayi zai tafi ya bar ta ba wasa yake yi ba dagaske ne.
Khaldun sa'ood zai tafi chan iran dawlan kakkanin sa watoh iyayen mahaifin sa..
Bayan ya dade baije bama gashi yanzu wani muhimmin Aiki ya hada shi da sojojin india rajiskhan iran da duk wani karamar yankin data shiga tsakanin wayannan kasashe
Dan haka zaibar gida nigeria na kusan shekara 4.
A Take jikin subaya ya mutu sai taji wani iri aranta
Sai dai kuma inda sabo ta saba dan haka koda akayi confirming maganan tafiyar sa awajen jahan sai ta daure bata ce komai ba.Ni kuwa ina chan daki ina kan dresing kaina,dan da shike yau banyi wanka da safe ba sai naga zaifi dacewa nayi wankan kafin naje ansa kirar jahan.
Puss pink ember gown dan dai dai da jiki na na saka,sai na goga light pink oily chapet a lips dina,ban wani shafa turare dayawa ba dan haka mutum bazai ji qamshin da jiki na take yi sai yana daf da ni..
Wajen jahan na nufa dan haka Tafiya ta nake yi shiru akan tsari Ban lura da wanda yake biyo ni abaya na ba
Shikuwa khaldun tun daga saukowar sa a akan step din shigowa shashen ya zuko qamshin jikina sai ya dago idanub sa ya sauke akaina yana ta kallo na
He loves keeping straight face,dan haka babu alaman daya nuna cewa qamshin jikin nawa ne ya burge shi,toh whats he looking at dan ko ni ban isa nace na sani ba.
Da shike waje daya muka dosa sai Motsin takun sa a daf dani ya fargar dani.
Gefe na koma na rabe alaman na bashi hanya,.
Banyi tsammanin zai kalle ni ba sai gashi har mun hade ido.
Dauke kansa yayi
da sauri ya dan shige gaba nikuwa tsaban bugun da zuciya keyi sai da na kusan minti 10 ina tsaye ina ta tuno da wulgawar kyakwan fuskan sasanda har ya kure bana ganin sa ban lura ba sai chan kafin na tattaro kaina na biyo bayan sa.
Da sallama na dan yaye curtain din da zimman ganin sa shida jahan sai wayam naga ba kowa acikin hall din.
Dada shigowa nayi ina dube dube amma shiru banji motsin kowa ba,dada kutso kai nake yi ina bin palourrs din ta dakii daki gashi wajen ba kadan ba
Ganin shiru yayi yawa sai na juyo da zimman zab fice,wani sanyin iska ne mai dan karfi ya buso ni dana ke takowa ta hall way yana faman daga transparent curtains to a chan bayan site din na hango big sis subaya tana xaune tana ta dariya alaman anan suke
Dan kadan na dafa glass wall din na yaye curtain din ina kallon murmishin ta
Haka kawai naji wani irin dadi acikin raina danaga tana cikin wannan yanayi
I just love seeing her happy,sai dai bansan meyasa na tsani mijin ta har cikin zuciya ta ba.
Hankalina ya fara bani cewa baya kaunar khaldun and he is not so caring with big sis.
A tunani na yanzun ma ba bazai wuce da shi take tare ba,hmm big sis is realy in love with him,and its so unfurtunate that sadat shine farin cikin ta..amma da za'a bi ra'ayi na i feel like he dosnt even derseve her.

ESTÁS LEYENDO
AHUMAGGAH
Ficción histórica"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...