chapter31

10.9K 1K 229
                                    

_3⃣1⃣-bonds♡_

Da fushi junnut ta nufi dakin ta bata sake kula kowa ba.

Bahiyya taso tabi bayan ta amma anty murjan sai ta janye ta suka bar site din dan dole

Ta kasa zama sai juye juye take, tsaban ruwan ciki sai taji kasa ayyana komai sai jeka ka dawo take tana karkada phone din ta tana tuno da guts irin na hjy indirah

Cikin ranta tace wannan wata irin tsegeriyar mata ce,ita tunda aka haifeta bata taba ganin mai furta kalamai yadda taga dama masu dilshad ba sai yau..

Who is this woman?Cikin wannan zulumin wayar ta yayi kara kawai sai ta amsa tana kammalawa ta dau jakarta ta fice agidan..

Bangaren su bahiyya kuwa zama sukayi da anty murja tana dan studiyng mood din ta she understood that diyar shiru shiru ce,kan kace kobo kuwa har ta capko tashar ta.

To Ganin shirun nata yayi yawa yasa tace,gimbiyata muje ki nuna min site dinki kafin hjyr mu ta dawo..

Babu tantama bahiyyar ta mike tana dan sake mata sassaukar murmushi  nn ta ja ta suka shiga zaga site din ta da khal har dakin bacin ta ta kai anty murja

..anan suka dan ja time ant murjan tana dan jefa mata hira tana kare ma dakin kallo.

After like 30minuts suka rabu,toh bata sake ganin su sanda ta musu dinner,ta dau wanka tayi kyau har tana waswasin zuwa sashin nasu da kanta batare da maids ba.

Haka dai ta daure ta je..babban site ne kusan irin nasu,2 main palours da  manyan royal bedroms guda hudu..tana isa kuwa taga suma sun shirya tsaf cikin shiga ta alfarma.

Bata cika saka atamfar ba amma just today taji shigar su ant murjan ya burge ta...komai da ake bukata ajikin mace sukan cike shi tsaf akowani fitowar su

Wankan yamma ne amma hjy indira  tasha gwalaglan ta yan dai dai mai abun wuyar sa ga gold ring din ta masu dauke ido a hannun ta suna haskawa.

atamfar ta tasha dinkin mai zubin silver stones ta kuma yafa babban mayafi sharara ajikin ta tana kime akan center chair tana latsa babban inote din ta..aunt murjan ma waya ne a hannun ta sunyi shiru wajen ba hayaniya..

..Sallama alaikum..

Bahi ne ta shigo da sanyin sautin murya, idanun ta adan sauke kasa fusknta na mai fallasa asalin ladabtaccen kunyar daya dace da fuskn kowacce ya mace kamila

Dan Kallo suka bita da shi har ta gama gaishe su ta kuma shiga serving dinsu abuncin data zo da shi din..

..Anan take dada sanin cewa hjy indirah jini ne na kusa daga asalin dangin mahaifiyar alhj hamood.

..itace kamar step sister mahaifiyar shi kwalli daya data rage masa a duniya

An haifeta amma a Lokacin alhj hamood yana hannun sarauniya dilshad a matsayin dan riko

...daga nan mai gaba daya da ya rasa kakan nashi alokacin ita kuma hjy indirah bata girma ba,qaddara ne yasa ta yi zaman kasar nigeria acikin garurruwar su daban daban kamar  ibadan,lagos,kaduna da kano,anan nigeria din har tayo aure ta haifi yarta kwalli daya mai suna murjanatu  wanda suke kusan saa da khaldun saood.

Toh Gabanin bahi ta shigo rayuwar su jahan Aarah,murja ta yi gamu da sharrin kishiya mai tsanani wanda ya jawo sanadiyar mutuwar 2 years aged mariage din ta,jinyar aljanun da kishiyar ta jefa matan shi ya dauki hjiy indirah kusan shekaru biyar suna zagawa kwaro kwaro suna neman mata magani har Allah ya sa sukayi dace.

hjy indirah asalin jinin persia ce,amma dabiun ta da duk wani shigar ta na yan nigeria ne

Ta girme jahan Aarah da shekaru 5 na haihuwa,duk dama A kusan lokaci daya suka haifi yayan su na fari wato Murja da saood.

AHUMAGGAHWhere stories live. Discover now