"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...
Oops! Ang larawang ito ay hindi sumusunod sa aming mga alituntunin sa nilalaman. Upang magpatuloy sa pag-publish, subukan itong alisin o mag-upload ng bago.
_3⃣2⃣-ODDS♡_
Kallon shi take yi cikin zuciyar ta cike da shaukin tunanin sa,.Daga yanayin murmushin data sauke akan fuskan ta zaka gane cewa Taji dadin kulawar san akan ta sosai .
Toh All she need now is his attention dan bata da wani buri ayanzu daya wuce ta tambaye shi komai game da abubuwan dake damun ta.
Ganin bai motsa ba,sai ta mike ta shiga bathrum din shin.. wanka ta farayi kafin ta dauro alwala...shugowar ta ta same shi har ya zauna akan couch din da alaman qamshin sabulan wankan nata shiya dago shi. Bata ko kula shi ba ta karaso ciki a sadade
A Duk da irin wa'azin aure da small mum ta mata har yau tanajin kamar jikin ta bai wani sake ba..Wani faduwar gaba take ji da taga ta fito gaban san haka da towel...tun ma kafin tagama noke noken ta ya mike da sauri ya bar mata dakin bata kuma kara jin duriyar shi ba...
Yau ranar birthday junnut ne bata mancewa and she wanted to be the first to wish her kafin su hilda su zame mata obstruction...
So da sauri ta gama yan shafe shafen ta bata biye ko ina ba ta wuce shashin junnut a hanya suka ci karo da kaamil shima ya taho da flowers a hannun shi,yana ta tsokanan ta akan ya riga ta suna ta dariya,surutun nasu yasa junnut din ta fito...
Happy birthday"..suka hada baki suka fada mata cheerfully wani murmushin jin dadi tasakar musu tana dan daure rope din nitin ta cikin salon jin kanta
Cike da zumudi kaamil yace ..so whats gonna pop?Cikin nishadi da jin dadi junnut din tace masa "Home party"and ure the...mr dj..
Kaamil ya tabe baki Wani dadi yaji yace yeaah great sai ya dan kalle bahi
..yawwa jay kice ma cupcake yau fa rawa zatayi min..U know, tango dance!.
..dariya bahi tayi tace masa ni?oh no no gaskiya ban iya ba...junnut tace zaki ma koya yau..hilda will be the usher kinsan ta sarai...
After that suka rabu kowa ya koma shashen sa acikin gidan kuwa ba abunda ake kamar shirye shiryen hidiman buffdy partyn da zasuyin to hjy indira bata fito ba bare aunt murja
...kaamil ya takura ma bahi,akan lallai su a english wears iri daya,toh tsaban nacin shi yasa ta saka riga da wando amma rigar ya zarce cinyar ta sai tayi roling da veil sosai kayan ya fito da ita..
A very scandalous and noisy party aka hada a bakin shigegen pool din gidan,.inka gani zaka dauka background na pop music video ne
Loud and dirty musics ke tashi dan kaamil ne ya musu oder haddadun yan mata gogaggu kowacce taxo cikin shigar ta na wayewa, wasu na pool wasu na rawa wasu suna shan drinks da kayan ciye ciyen dake wajen.. Irin yanayin da hilda take tsumayi kenan
Bahi kuwa duk hankalin ta baiya jikin ta sabida tun safen nan bata sake ganin mijin ta ba
Kaamil yay yai ta sake dashi sam taki,gashi duk wanda ya kalle ta saiya sake juyowa...hilda ji take kamar zata kashe ta dan haushi.