WATTPAD...shafin kune ku daai aminai na.
Nuramagaji
Ehklas da barau50
Saura kadan ku canka amma baku canko ba._4⃣1⃣-INTIMACY♡_
waro ido waje hilda tayi cike da rawan murya tace what?
This is not my drink,magani kasa fa aciki..Ko sake kallon ta khal baiyi ba
Daga nan Bata san lokacin da ya sauke cup dinshi abakinsa ba,All she know is ta gan ta a birkice ne,dan daya buga tebur din dake wajen sanda taji gwiwan ta ya zube kasa tayi kneeling jikin ta na rawa,
Pls...pls..I cant take what i dont know..yace"U better drink it...now!!!!..
Hilda ta dauki drink din da sauri ta rike"
..tana ta kokonton kaiwa baki wasu mahaukatan tears din tsoro su suka zubo mata..Khal ya mike tsaye yana kallon ta a masife..meyasa bazaki ha ba?
...wai Tsoron mutuwa kike yi?
Ai banga alama ba, baki tsoron mutuwa tunda kike xagar min mata"..wacece ke..ni sa'ar kine?hilda ta fashe da kuka zata girgixa masa kai ..a tsawace yace drink..da wuri ta cusa cup din abaki tana sha tana rokon shi da yayi hakuri
..bata taba tsammanin haukan sojojin nashi xai tashi akan ta ba
ita dama tasan khal ya tsane ta..Bai kyale ta ba sanda ta shnye taass..
tana famar kukan yake ce mata"..who is alwys asking of ur opinion agidan nan da kika ishe mutane da gulma?..in labarin rayuwan ta kuke so ku yada kowa yaji tohh kuje ku sayi news platform and bahiya wil stil be the sem for me.. .say ur worst if u want amma fa kisani,ni bazan barki ba dan mata ta ba abun wasan ki bane.
u cant talk to her like that inba dai dani kike zancen ba..,yayi tsaki ..
see ure leaving this house tomorw mrning very early dan bazan lamunce ganin ki har gobe ba..
.Cikin hilda yana ta kugi tana wayyo wayyo,duk ta razana dan bata ma san meya saka acikin drink din ba ga tsoron kalaman sa ga uban zufan dake zubo mata
Kaamil na nan yanajin su adaki yay kyam,dan dama khal ya fada masa abunda hildan take fada akan bahyya ya ishe shi.
He hates it inyaji suna gaya mata sje is curses and raped
Yasan idan ya ma hilda wani hukunci agaban junnu,toh junnut din xata iya hada shi da kakar sa..Kaamil ya bashi goyon baya akan ya tsorata ta kawai ta tafi sam nasu son abunda xai toxarta bahi..
Zufan hilda ya dadu ga ciwon ciki mai kugi,ta rike cikin dam tana ta murkusu,khal yayi banxa da ita ya tafi abunshi
Sanda hilda tayi laushi,kaamil ya fito kamar baisan me ake ciki ba,shi ya rikko hilda zuwa dakin junnut..wani kuka hilda takeyi kamar zata cire ranta.
Hankali tashe junnut take tambayar sa meya faru?.,kaamul yace nima bansani ba..amma inaga ita da khal ne.
Abun ya bada junnut mamaki..
Me hilda tayi ma khalShi baida niyyar mata wani mugun ta,Maganin da yasa matan kawai dan ya galabaita tane
A Bathrum hilda ta zube tana amai tana xawo, sosai take kukan tsoro.
Ba yadda junnut bata yi dan hilda ta gaya mata gist din ba amma tsoro gaba daya ya hanata cewa uffan.
Abun ya dawo Hilda Bata minti goma batayi amai ko zawo ba..duk ta gigita ta dauka mutuwa zatayi..
Cikin azaban tsoro Take ce ma junnut ita zata tafi kawai cikin daren nan bata so ta mutu..
..hankalin junnut ya mugun tashi,Da kyar dai bacci ya kwace hilda a hakan
Bangaren bahiyya kuwa Yauma kaman kullum tunda tayi wanka tatasshi bayan tai sallan ishai tai karatun Al Qur'ani sai wajen goma ta ida ta shiga bayi ta sake wanka tafito daure da towel tabude sip din dreses tana kallon kayan dake ciki...
ESTÁS LEYENDO
AHUMAGGAH
Ficción histórica"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...