This is the page
_3⃣0⃣-pillar♡_Dija ta sake maimaita tambayar tace Bahi dama akwai wata Ne bayan ke?..
Data dago ido ta kalle dijan sai taji kamar bazata iya boye mata komai ba
Komawa tayi ta zauna a Slow ta dan kife kan ta akan gwiwar ta ta sake ajiyan zuciya..
Cikin sanyin jiki ta gaya mata halin data ke ciki bata rage mata komai ba...
Tace dija junnut ce fa?..babban kawata.. aminiya tace..ta yaya zanyi zaman kishi da ita kuma fa cewa yayi zai aure ta mu zauna tare.
Ni walllhy in ya aure ta bansan yaya zan yi da rayuwa ta ba
Kar kiga yadda take son shi,kullum sai ta min tadin shi ..
Wallhy yau ji nayi kamar na mutu dana ganta ta fito a dakin shi duk dama dai tace min wai baya nan
I think bazan iya daurewa ba..dija, inajin kishin sa sosai har bansan ko zan iya sadaukar da son shi ma wata ba..
Dija sai ta bace shiru tana kallon ta...cikin zurfin tunani dan bata ma iya cewa komai ba
"..Dama tasha jin labarin junnut a bakin bahi amma bata san complication din da zai zo ya shiga tsakanin su ba bake nan idan sun hadu.
Gaban ta dawo ta dan rusuna ta riko hannayen ta tana mai tausaya mata har cikin ranta,its sadat before and now she has to deal with her love and her best friend..
Tace bahi,kinga abun da nake ji maki tsoron ko?.. Illar shirun da kikayi ta masa har kuka kai wannan lokacin baki matsa kinsan akan me yake fushi dake akai ba yanzu shi zai dada jawo maki hanyoyin daban daban na shan wahala..
U have to act fast
Bahiyya,u need to talk to him ai mijin kine..nidai nasan bazaki iya zaman nan kina fada da miji kuma agefe ga kishiya ba,kishiyar ma kuma kawar ki,......nidai am sure oga yana sonki kamar yarda kike son shi..
nifa tun time din da baki da lpya nagane irin son da kike masa shi yake makiBut i think Something is wrong somewhere..kinyi kuskure da kika zauna baki matsa shi ya gaya maki ba..u cant go on like this..for how long?
Indai kuma akan kawar kin ne kike ganin ya zanca,ni shawarar da zan baki shine ki nitsu ki bar ma Allah komai
Pls Kar ki cutar da kanki wajen tunanin zaki bar mata abunda ranki yake so,everything is fair in love and war .
Tana iya nata kema kiyi naki dan kuna son abu daya ai ba haramun bane..
..gashi aure ne yanzu a tsakanin ki dashi ba wai ba...its happens..ki dauka ai bake kadai bace kike facing irin wannan coincedence din.
Kiyi ta addua bahi..ki dage kinji
...bahi tace toh dija..Dijan ta sauke ajiyan numfashi
Tce..yanzu muje in raka ki...ni wallhy jiki na duk yayi sanyi ..amma idan na yi tunani mai zurfi zamu karasa maganan kinji?.Bahi ta share guntun tears din ta dake shirin sauka tace its ok...a hankali ta furta nagane kuskure na .
Dija tana ta kallon ta batace mata komai bamikewa tayi sai ta dauki wayar ta tayi dialing number junnut,as expected bugu daya aka dauka...helllo.
Da farko taji muryan junnut din sai kuma kaamil ya karbe wayar duk sun damu suna tambayar ta ina take...
Tace na hadu da kawata ce amma gani nan zuwa...tana kashe wayar dija tace mata shikuma wannan din waye ne
Bahi Tace kaaamil ne..junior bro dinshi He is nice
Dija tace ayyyah..he sound very tense
Bahi tayi murmushi tace inkin gan yadda yake min kamar dama yasanni..

YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...