_2⃣1⃣-errabund♡_
cikin baccin kanta yayi hitting ta gane cewa baccin ya dauke tane a bazata a gabansa a cikin wannan yanayin.
A mugun firgice ta farka tareda sake kowakwar tare towel din dake kirjin ta ta matso sa dam dam kamar wanda ake shirin kwace mata.
Wani rutse ido tayi tana mugun jin fargaba da bugun zuciya,duk dama bata ganshi ba but ranta ya bata cewa ya farka kuma ya kalle ta a hakan
Sam bata ji dadi ba,tana mikewa direct ta shiga inda ta shanya rigar ta witou any waste of time tamaida dukan kayan jikin ta,nan ta kunna tap ta wanke ido da baki Tafito dai dai wayan ta na ringing.
Daukawa tayi a gurguje bata ma lura da yadda book din ke kife akan bed din ba,ta sa wayar akunne ta shiga magana da dija.
Its just 40minutes to lecture time
Tace gani nan zuwa,a dan hanzarce ta rarumo side purse din ta har yanzu bata dena tunanin ina ya shiga ba.
Duba da yadda take fama da kunyan sa aranta she is not sure ko tana bukatar ganin sa ayanzun sai ta fara tunanin ta bari ko sai anjima inta dawo
Tunanin daya sha mata kai kenan ayayin da ta ke dan daga pillows din tana jan bed sheets tana kintsawa,
Da murmushi ta dauki book din zata ajiye tanayi tana tuno da hirar su na jiya,har zata rufe kenan sai charaf idanun ta ya sauka akan bold handwriting dinsa.
A nitse ta karance abun da ya rubuta
"Wani Manne book din tayi da kirjin ta game da lumshe ido kwakwlata na aikin amincewa da sakon daya bar ma ta.
"So he is gone,...wani numfashi taja kafin ta bude idanun ta....
haushin missing dinsa da murnan moments din da suka yi spending harda kunyar data keji duka suka hadu suka sauya mata yanayi.Just as she was about to drop the book wayan ta yayi kara kuma,tana dauka wani murya wanda bata sanda shi ba yace tafito a kaita school yana waje .
Da wayan a kunnen ta ta matso har jikin window bata lokaci ta duba ta windown taga wani driver ne a tsaye jikin wata deep blue classic jeep wrangler..
Tasan bazai wuce
Khaldun yasa shi ba,bataji wani dar dar ba ta taho ya bude mata ta shiga har cikin school ya ajiye ta yayi gaba abunsa.Ta danyi latti gashi tana bukatar sauya kaya,dan haka ta wuce hostel bata shiga class ba sai da ake je break aka dawo
Toh bayan sun gama suka hade da su dija Da murna mai dauke da cunkusashen tsumayin missing dinsa dake damun ta ta rungume su
Kowa na tambayar ta ina taje da wancen mutumin kuma waye shi
Dariya kawai take,bata ce uffan ba sai ta shiga tambayar su nasu hidimon anan ta san cewa maman dijan ma ta tafi kasuwan ci ne acan kasar sudan maybe zata iya dawowa soon
Wasa wasa bahiyya ta shiga wani yanayin mugun kewa da tunanin saood,daga jiya zuwa yau bata iya tabuka komai akan lokaci duk moment din da sukayi take ta famar maimaitawa a kwakwlta
Dija ce ta gaji da ganin day dream din nata sai ta tsiye ta cikin wasa,da dare suna kwance shine take gaya musu sunan gayen khaldun sa'ood
,shine elder bro din big sis dinta amma takasa cewa itama bro din ta direct,tana tayi musu kwana har suka kamo kan tashan zancen
Jasmine dake dariya sosai take teasing din ta da wasa cewar ta kaga masu bro din bigsis tare kuma kuka kwana?toh ai sai abamu details..
Tashi tayi agabn su kamar munafuka ta runtse ido tana murmushi..
YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...