_3⃣6⃣-frail heart♡_
Forgive my typing errors i wll sort it out a next page.
tare da sauke ajiyan zuciya Hannun shi duka biyu ya zura cikin aljihun wandon sa Yana tsaye yana bin closed doors din da kallo kamar marar aikin yi.
"..Minti uku masu kyau ya dauka bai motsa ba..,shikansa yasan Daurewa yayi ya bar wajen dan kuwa yasan shiyafi bukatar ganin ta ayanzu fiye da kowa,ita kuwa bahiyya daga shigar ta dakin ta doka sallama..
'Sallamu alaikum" sai Ta tsaya daga baki baki bata shigo baTayi sau uku ba ansa ba,Da har zata juya ta fita sai tajiyo muryan sa daga dayan part din
"2 minute pls"
Ta dan tabe baki fuska ba yabo ba fallasa ta dawo ta nemi waje ta zauna
cike da nitsuwa take jiranshi
Bai fito sarari ba amma ko ina adakin ya dau qamshin wanderlust wato iren turaren mazan nan masu karfi da dadin qamshi.
Babu tantama tagane yana daga closet ne, after like 3minutes ta dan motsa.... Jikin ta ne kawai ya bata ya shigo tana juyi kuwa taganshi jingine da wall scounce idanun shi tsam akanta kamar yaune ranar daya soma ganin ta arayuwar sa,ya fito rass dashi kamar babu abinda ke damun shi,Golden Versace shirt da bakin wando ne sanye ajikin shi.
.. mikewa tayi tsaye batare da tace mashi uffan ba,soft and girlish drape skirt da pink top din ta ya dada kara fallasa tsarin kyaun jikin ta tasan shi ya dauke mashi hankali,..
Tunani take ko ta fice ne ma kawai ta bar mashi dakin
Sai taga da sauri kaamil din ya dauke idanun shi yana mai gyara zaman haddaden golden clive cristain watch Dinsa cikin salon basarwa da nuna alaman baiji komai aranshin ba.
"ganin tayi shiru ta nitsu kamar marainiya yasa shi ya karaso inda take..,jin saukar iska a fuskan ta yasa ya ta farga suka hade ido bata dena kallon shi ba...he looks cool amma fadawar da yayi a kwana biyun ya nuna a jikin sa da idanun sa sosai
...murmushi mai sanyi yayi,cikin muryansa mai dadinji yace cupcake..
Batayi kasa agwiwa ba tace
Ya jikin?Bai amsa ba
...adan rude ta sauke kanta bayan ta furta hakan
Wajen Yayi shiru sanda ya nemi waje ya xauna cike da neman tsokanan ta cikin saukakkeen sautin murya yace twinkle ta cupcake kenan, sai yanzu zaki zo gaishe ni?..ok..sai ya tabe bakin shi..,ba damuwa ni nayi fushi ma.
Wani kallon kasan ido tayi mishi..cikin rashin sanin me zatace masa
.....ta turo masa
Baki a hankli ta furta kayi fushi?to ai shikenan,nima bana yi....Ba cewa ma mum karya ake maka bakace kana so ba?...meyasa kayi karyan toh...nima karya kake min ko?..yar tsirirayar dariya ce ta kufce masa.. shagwabben sigar fitinar nata yake duba dan ya lura kamar she is serious about what she is saying ....
wani bata ranta take neman tayi ta masa surutu
..yace hey babe..sit down zan fada maki gaskiyar toh..
Ta basar shi
"Nifa bazan zauna ba,kawai dama nazo ne ince dakai ya jiki...im going Allah ya kara sauki...
A bazata ta wani hade rai cikin fushi zata fice,jitayi an riko hannun ta dam dam an dawo da ita"look ni bana son fitina...ya dawo da ita normal position din ta,claiming sturbon ta kau da kanta gefe,..she is intensed,kuma sosai take jin wani bangaren xuciyan ta ya amince da hankali da nagartan kaamil
YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...