_4⃣5⃣-Offspring♡_Junnut Da rawan jiki taje ta tarbe shi bata ko damu da shan kamshin dayakeyi mata..
Bajira Ta shiga gaya masa labarin abunda ya same kakar su dilshad anan ne ma ya tsaya yana dogon sharhi da ita har suka iso site din tare suna magana..
Ta lura da yadda yake duba ko ina da idonshi tasan bahiyya yake nema,dan bai taba yin tafiya ya dawo baiganta already prepared waiing for him.
Yana haurawa sama junut tabiyo shi cikin sanda
Daf Ta kasa kunne daga bakin door tna jin conversion dinsu,he soun very tired da alamn yana jin yunwa sosai,bai iya cin abincin kowa dan tunda sukayi auren inba ire iren ice creams ba bai sake cin abinci nadaban ba.
Bahi duk ta birkice tana mamakin kanta Da irin baccin da tayi..
Duk da haka Ta cire mashi kaya,ta hada ruwan wanka sharp shap sannan ta yi sallolin da ake binta batare da ta tsaya kimtsawa ba ya wuce kitchen da niyyar ko indomie ne ta daura masa
Bahi Ta fito a gaggauce tana sauri bata ma lura kicin kicin da motsin dake fita ba sanda ta bude door din kitchen,
junnut tagani a tsaye da cabbages tana slicing already tayi blending onions da sauran kayan miya..Cikw da mamaki bahi Tace junnut?ya naganki a kitchen
"Junnt tayi murmushi Tace bee kinsha bacci,..
Ai na tashe ki kinki ki tashe kuma naga oga yadawo so i tot of helping u..
Murmushi mai sanyi kawai bahiyya tayi ta karaso..tace thank you, kinga kuwa ina sauri ko wanka banyi ba
I dont know whats wrong with me junnut,tex nake rubutawa wai xanji me zai ci sai in dafa mishi on time ashe bacci nayi tayiJunnut ta kyabe baki,aike tsaban dadin aure naga har yanzu amarcin bai sake ki.,ace kina neman 4month da yin aure amma kina shaanin ki..?
" ajiyar xuciya kawai bahi tayi ta dafe goshi kasan wuyar ta tace
"Ohhh goodness, thank u friend to bari kawai mana naxo na karasa,me xaki dafa ne?'Junnut tai saurin cewa
Noo bari,zanyi kije ki kimtsa kingan ki kuwa, yau bakiyi kyau ba da bakii sa wayanncan kayan kun nan ba..wato native wears bahi tace i insist,wllhy kibarshi xan karasa kinsan shi baison cin abinci nadaban.Da wani kallon iyyee junnut ta juyo tace baicin abincin kowa ,Ohhhh sai naki ko?halan kekika ma shayar da shi?
Bahi ta tabe baki tace yeah..Just say anything kamar dai baki san shi ba.
Dan tabe baki junnut tayi kamar maganan bai mata xafi ba,taki ta bar wajen cikin kananun magana tace,"nidai bai isa yace abincin shi sai na mutum daya ba tunda yasan ba mutum daya bane agaban sa..
Babe kije ki kimtsa i want to cook inajin sha'awar girki
,inyaso in kinkai gaban sa kyace kece kikayi..Bahi da dama kasala nadamun ta tace hmmm its okk toh,na barki lpya sai ta fice.
Komawar bahiyya dakin ta samo khal ya fito daga wanka yana xaune da towel gaba daya ya kasa yin komai,Tayi sauri ta xauna kusa dashi a hankali ta shiga shafa bare back dinsa yana lumshe ido tana tambayar shi meke damun shi..?
Baice komai ba sanda ya jawo ta jikin shi ya matso ta sanann yace mata gajiya ne kawai Kuma kakar shi bata da lpya abun ya dan dame shi.
A yanzun ya kira yaji ance dilshad ta shiga permanent shock har ynzu dai ba a san dalili ba...Bahi ta tausaya mata dan ayanzu ne ma take sanin cewa jahan khatun bata nan,Xama tayi tana dan kwantar masa da hankali tana kimtsa shi,har shafa mai da sauya kaya duk ita tamishi..
Tuntuni narke mata yake,Yayi yayi yadan taba tako da su sake wanka amma taki fir, armless gown ta sa ta futa ta barshi domin ganin abunda junnut ke ciki da abinci.
YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...