_1⃣0⃣-FATE♡_
Bayan sun sallame ni sai na fita dayan site din,Ina tare da ummah Adama har bansan tafiyar shahrul ba.Sadaat kam dadin shi yake taji don gani yake kamar tunda khal ya min tsawa agaban abokin sa yanzu kam ai zan fara jin haushin sa Shikuma sai ya samu damar ganina.
Dan haka ne ma ya kafa hujja da abun d ya faru sai ya dada zuga subaya da cewa shi bawai ya damu dani ba shidai baya son abunda khaldun yake min ne.
"Cewar sa Ya za'ayi ina matsayin sister sa kuma ya maida ni mai aikin sa.
Subaya dai batace uffan ba dan ta rasa gane musu dukan su.
Ni kuwa tuni na warwashe na cigaba da yadda nake yi ma khaldun har ma na mance da wani fushi da nakeyi dashi.
Kafin zagowar kwana biyu agidan Nikaina nasan Time dina na khaldun ne him and him alone!
Yanzu ko big sis bana cika takura mata bare jahaan da ba shiga tsabgar mu take yi ba.
She alwys believe we are good dan in ma munje gaisuwa babu mai nuna mata wani abu musamman ma ni.
Hakan dana keyi kuwa ya bada sadat,subaya har da khaldun din ma mamaki with happen that day duk sun dauka zan dan nuna fushi na amma kuma banyi hakan ba..
Ranar sadat yaga bazai iya ba,ina saukowa daga step na ganshi a main falo yana kallo sai na gaishe shi ba yabo ba fallasa Ya amsa tare da dada gyara zaman sa yana kallo naWhere are you heading to?
A takaice Nace store!
Store?a Cikin daren nan ?are u insane ya kure ni da ido kamar he cares for my safety,to ko miye zakije yi kibarshi
Let me call the maid,sounding carefree ya fadaNikuwa Dan shiru nayi kafin na furta khaldun yace na kawo masa mango juice kuma na duba babu fresh stock a kitchen store dinsa ina so na duba ne
Sai yamin kallon irin ai dama ya sani ko yaushe dai khaldun ne sai ya dan tabe baki bai tanka ba dan Kokarin tashi yayi zai kira maid nayi sauri nace noo sir...thank you sir kar ka damu ai Aiki na ne,and no one is allow up there
..,khaldun zaiyi fada in wata ta je,. Its an oder..Cikin wani kallon mamaki mai nuna baya jin dadin abunda yake ji abaki na Yace wai dama ke kadaice kike serving dinsa babu wanda yake masa wani abu sai ke?
Nace eh,Ba yabo ba fallasa Na gyada mashi kai cike da matsuwa nace
zan tafi.. i will just go nowYace hmmm ok,ni dai bance komai ba dai nayi yake zan wuce wuf sai naga ogan ya taso kusa dani babu kunya har kaman zai shaki numfashi na "tsaya, yace yana dada kare min kallo,wani miskillin murmushin dayake sake mun sai da na sauke kaina kasa bazata na dan kau da kai.
Yace emm na tuna da wani abu,and it can help you atleast tunda kince ogan naki baya bukatar na kowa sai naki.
Amma ni nace dole na taimaka miki sai yayi smiles.
ki tsaya anan bari naje ciki na dawo akwai wani mango juice dana sha dazu na kwalba ne but its taste fresh too u can use it ai ko?Banso ba amma To avoid his looks and annoying smiles sai nace ok
Nan ya shiga wani wajen after like 10 minutes ya taho da mangoe juice a gwalba ya damka min..
Godiya nayi masa bayabo ba fallasa na wuce sama, ya bata min lokaci na dan haka ban tsaya sake duba juice din ba na yi aranging akan tray na fito .
A lokacin karfe 9 na dare ya wuce kusan kowa ya shiga turakan sa.
Ina bude door na samu khaldun na kan waya sai na shiga zuba mashi drink din a glass cup na mika mashi a hannu
Shi kuwa baima dube ni ba ina bashi yakai bakin sa ya hau kurba kamar maijin kishin ruwa.

YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...