_2⃣6⃣-the secret of our weding♡_
Wani irin Kallon juna sukeyi,kowa yana makale da unsaid things aransa amma sun kasa furta ma juna ko daya
hade da suprise din daya mata ayanzun sai take mugun jin shaukin ta budi baki tagaya masa how much she misses him amma kunya ya hanata aikatawa..
Shikuwa yau kyaun nata ne ya gama rudashi,kwalliyar ya mata bala'in kyau har yake ganin babu mahadin ta acikin dukan matan da yake arba da su..
Karar wayan ta ne ya fargan dasu sai ya sake mata cake din yace suna jiran ki ko?Ta gyada mashi kai tana mumurshi.
..wani card ya zare a aljihun sa mai dauke da street adress ya bata,yana mata kallon shi tafiya zaiyi,Bata ki mashi ba ta karba ta adana sabida ganin sa awannan lokacin it means alot to her..
Wani abu ke yawan gaya mata cewa ita na dabance a duniyar sa
Bayan tafiyar sa sai ta koma dakin ta aje cake din ta fito,batare da bata lokaci ba ta haura sama chan inda suka shirya mata suprise partyn da bata sani ba Tana saka kafarta kuwa wani white bubling snow flakes suka poping akanta gaba daya sanda taji ta lume cikin duniyar nishadi da mamaki
She looks Alluring datayi fuskan suprise tana tare snow flakes din da hayyaneta,juyawar da zatayi sai taga kowa na tsaye na mata wakar happy birthday ana mata tafi ga cameras ta ko ina suna daukar ta hotuna.
Wani rau tayi da ido cikin tsananin farinciki tun kan ta motsa Wasu kananan yara tuni suka zagaye ta da colourful ballons suna flying dinshi sama.
tsaban murna da nishadi har bata san wajen waye zata fara zuwa ba
Duka duka mutanen dake wajen basu fi ashirin da biyar ba Ga yasmine tazo da bro din ta omer ga dija da mum din ta anan ne ma jahan ta ke sanin ma haifiyar dijan wato alhaja kafayat.
Happy bithday my princess..
jahan ta fada tana rungomota jikin ta tana dan encouragin din ta ta maida hawayen farinciki dake neman kufce wa afuskan ta,ga su subaya suma sunyi kyau sosai duk suna maida mata murmushi in a very pleasant manner.In a very special way aka yanka mata 7 step birthday cake tasa ma jahan abaki tasa ma subaya and the next thing she was wishing that khaldun ma yana wajen...
"Hakan nan Komai ya tafi dai dai,dan karamin hidima amma anyi shi in a grand and special way..
Abunda kawai ya so ya bata mata mood din ta shine bayan jahan ta bata kyautatauka sadat ne ya biyo baya,sai nacewa yake a musu hoto shi da ita,and she cant just hide the fact that ta tsane shi kamar mutuwar ta..
Sai yana yi ya ma subaya wani irin maganganu marasa kama kai,burin sa bai wuce yasa ta tafara jin wani abu akan bahiyya ba.
Awajen subaya Yayi ta yabawa da kwalliyar bahiyya har abun ya bata haushi,duk misalin da xai bata sai ya hada da ita amma bai fito direct yana nuna zumudin sa a idon kowa sai awajen ta
slow and tactfylly yake shiga mind dinta yana cakulawa amma kuma bata dago shi
After that moment kowa ya watse an tara ma bahiyya gifts dayawa daga wajen friends din jahan ga nasu subaya anan ne sadat ya saka nashi munafukan packages din mai dauke da irin kayan aniversaryn subaya.
Ita kuwa bahi tafi damuwa da babban diamond necklace da alhaj hamood ya sa akayi mata sabida nuna murnan sa musamman akan sakamakon jarabawar ta..
She feel so special,ranar yana daya daga ranakun da bazata iya mancewa da su a duniya..
washe gari da safe jahan zata koma nigeria toh bahiyya ne ta raka ta airpot soyayyar datake nuna mata mai sanyi daga nan ma zaka gane cewa bata nadaman jawo ta cikin rayuwar su

YOU ARE READING
AHUMAGGAH
Historical Fiction"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...