chapter23

9.9K 916 179
                                    


_2⃣3⃣-wrecking ball♡_

Washe gari Da safe tunda sukayi sallah  ta kasa mikewa daga kan gadon kuma tsaban yadda takejin kanta not in the mood of everything yasa bata ma bi su dija sunje lectures ba

soyayyar khal ne kawai yake cizon ta ta sake jiki ta rungume pilow tayi lumui Tana juyi from end to end har sanda tagaji ta sauko tukun ta fada wanka.

Wani kwalliya ta zauna ta tsala ma fuskan ta kafin ta dauko deep blue jean da white tshirt a kuma sakaya kimono jacket mai kauri shima white ta lullube kanta da blue rolling veil sosai tayi kyau kamar a sace ta

Juyi tayi akan sandal heel tana dan rangwdi ba tantama tasan duk halin datake ciki a duniya muddin khal ya dan mata magana sai taji duniyan ta ya dawo mata sabuwa.

Fita tayi tayi ta nufi bank  tayi widrawing minimal amout,kashi daya ta kara akan business act din su...daya na kashewa sauran kuma da su zata kai kawayen ta shoping

By noon,lokacin daf sun fito daga lectures ta tare su

Happy mood din ta ya sa suka mance da gajiyan da suka debo,sai take cewa suje suyi lunch zata siya musu,hakan kuwa suka jeru suna tafiya suna hira .

very unique restaurant suka zauna tasa aka kawo musu favourie dish dinsu suna kan ci,nan take basu labarin inda kudin ya fito..

So funy..jasmine kamar zata hadiye ta dan murna..sai dai har yau basu san waye gayen ba sudai Sunan shi kawai suke ji...

Dija ce ta dan nitsar da su with much serious tune tace bahiyyah,baki gaya mana meyafaru ba..
Did u realy talk to him?

Gaskiya gayen kin nan must be the hottest guy,ive neva seen you this happy saida yazo london

A hankali bahiyya  ta ajiye orange juic din dake hannun ta ta kalle dijan with a very beam smile..

Tace Ban fada mashi komai ba,i just dont knw but idan zan fada mashi sai naga bana iyawa

jasmine tace mene?,baki iyawa kamar yaya?ai ni danaga kinyi shiru kuma ban sake jin duriyar wancan mugun ba na dauka ko anyi handling

Tace No yasmine...inda anyi handling dinshi ai ku zaku fara sani...
Im just confuse...sai ta dan sa fuskan damuwa...

Wani shiru ne ya ratsa wajen kowa na mamakn ta,chan dija tace ince dai shi guy din naki ne ya kira jiya?

Slowly ta gyada kai,..pls we have to knw what to do..in ke baxaki iya fada ba Nida yasmine sai mu gaya mashi
Kinga shi namiji ne kuma yafi mu sanin mezaiyi da sadat

Yasmine tace yess,and we have to do something quick Allah kadai yasan ina yaje ya bata shiru

Bahiyah jingina kai kawai tayi tace,guys lets forget him ni bana son tuna shi ma Allah sa kar ya sake waiwayoni har sai mun tona masa asirin.

Duka suka ce ameen,nan ta ce suje shoping sabida sukoma dakin su na hostel akan lokaci

Daga nan suka nufi shoppng mall,duk  kana nan kaya da sauran su ita ta biya musu kudin duka sannan suka fito..

Dija ce mai driving motar su dan ta dan fisu jikin
Girma,toh ko wani nisa basuyi ba kuwa motar ta kashe kanta alaman wani abu is wrong dan sun yi ta kokarin tashar da motan amma taki..

A karshe wani guy ne ya taya su dubawa har ya fahimce cewa tankin mota ne ya bule so its liking.

We need a mechanic..

Yasmine tace ku jira ni zan je na kawo mekanike yadan duba mana

Bayan tafiyar ta har After one hour bata dawo ba,sun kirata shiru,..sun qahu kowa ya yamutsa fuska charaf saiga kira a wayar dija...

AHUMAGGAHWhere stories live. Discover now