NOTE;DUK ABUNDA ZAN RUBUTA AWANNAN SHAFIN IS AN AUTHENTIC INFO BABU FICTION ACIKI AM TALKING ABOUT THE HISTORY EVEN IF U GOOGLE IT HAKA ZAKA SAMU DAN HAKA I WISH YOU HAPPY SAMUN KARUWA LOL..
MUCH LOVE_1⃣3⃣land of Aryans_
KHALDUN SA'OOD!
18h 40min flight Khaldun sa'ood ya dauka a duka duka cikin kasashen dake zageye da south eastern asia.
A hakan ma bai samu isa wajen kishiyar mahaifiyar san ba Sabida wani urgent secret mission daya taso masa wanda yake saka ran zai dauke sa kusan watanni shida batare da ya kira ko ankira shi.
A Chan gidan kuwa sun saka rai sosai akan zuwan nashi sai gashi sunji shi shiru kuma babu wani labari.
Sai ya zamto dole ma Gen alhj hamood yayi niyyar barin US zuwa iran,dan dama shikadai ke da masaniya akan haka
A yau tun Karfe 6 na safe ya dauko hanyar sa zuwa kasar iran domin fayyace ma kakkanin na sa halin da ake ciki
Dan yafi kowa sanin yadda iyayen nasa suka dauki son duniya suka daura akan khaldunWanda shikansa ya san in awaya zai musu bayani bazasu fahimce shi ba ko kadan.
*Little lorestan 1316 bc:*Little lorestan wata yanki ne dake cikin wata babban dawla a duniya mai taken the persian empire.
Kamar yadda a duniya akwai roman,greek da italian,haka ma Persian empire ya kasance babban jigon tarihi daya miko zaren sa daga yankin egypt har zuwa yankin greece.
Persian empire Yanki ne na al'ada da tarihi wanda ya hada manyan Kasashen musalmai kamar:
Asalin cikin kwaryan kasar iran
pakistan,afhganistan,india,da uzbeniskhan.A tarihin daulan tun gabanin 7th century ad, mutanen su na da chan da suka rike al'adu da tarihin daular suna kirar daulan da suna" *land of Aryans'*:
(adopted in 1935)Wanda a yanzu a duniya shine aka dunkula ake kira da suna kasar iran,wasu kuma suna ce dashi islamic republic of iran mai kimanin 82 billion inhabitant and the 17th lagerst country in the world curently.
Toh acikin yankin little lorestan anyi wani babban shaharraiyar masaurata mai suna the khorshidi dynasty.
Masarauta ne na sarki izz id deen muhammad izz deen,wanda Allah ya karbi ransa a shekarar 1316.
Da Ya mutu sai ya bar sarautan sa gaba daya a hannun matar sa mai suna dawlat khatun.
The same shekarar 1316 matar san da ake kira DAWLAT kHATUN ta amshi ragamar mulki and she become the 12th ruling queen of persia.
Sai dai kuma daga nan akayi rashin sa'a domin kuwa darajar daulan gaba dayan ta yafi karfin mulkin da mace zata rike bare ta gudanar.
Dan Da komai ya koma hannun ta tuni ya fara lalacewa musamman ma wajen tsarin mulkin daulan.
Hakan ya zame ma daulat khatun bata da wani mafita face ta yanke hukunci mai karfi wanda da zai ceto empiren ta darajar mulkin mijin ta baki daya.
'Hakan ya sa sarautar ta da mulkin ta baije ko ina ba sai ta sauke taken mulkin ta daura ma kanin mijin ta mai suna izz ideen al hassan izzideen,daga haka har darajan mulkin yayi ta ninkuwa yana karfi har aka zo zamanin ta da wani sarki mai suna sayful maluku..
"Daulat khatun kyakywiwar mace ce,tana da foster sister wanda take matukar kauna mai suna badiatul jamal,
Wato yar gidan wanda ta shayar da ita ta kuma raine ta kenan
a wani tarihin an ce daulat khatun yar asalin zuriar da ya fito ne tun daga zamanin Annabi suleiman AS.!
"Dan haka Mace ce wacce ta gaji arziki mulki da sarauta,sai dai ita sam bata da sa'a akan soyayya."..

VOCÊ ESTÁ LENDO
AHUMAGGAH
Ficção Histórica"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull f...