Kina raina thriller

6.8K 299 14
                                    

💖KINA RAINA💖

By Sawwama A.

*Thriller*

Sauke ajiyan zuciya tayi lokacin da ta isa cikin office dinta tare da dafe kirjinta saboda yanda yake bugawa.

Rintse ido tayi tana motsi da bakinta she cant believe she is seeing him again after such a long time. Me yake yi a nan?

Cikin sassarfa ta karasa gaban table dinta tare da zama slightly a kai Marwan will not be the end of her,she is a full grown woman now, ba zata yaudaru ba this time around. Geez! why is she blabbing? Ganinshi ba wai yana nufin ya dawo cikin rayuwarta bane.

5 years ago he used her,he took advantage of her love for him tashi daya ya bace b'at babu shi babu labarinsa not even a single text.

**** ***** *****

Me take yi a nan? Is it really her? Mieminshi? Ashe zai sake ganinta she is back his baby is back,she was his from the begining, he tought her many things ya kasa mantata she was his muse barinta was never his intension and ya nemeta kaman zai halaka kanshi amma bai sameta ba, yanzu ta dawo gareshi she is back.

Ya sani daga yanayin shigarta bata yi aure ba kai ko tayi aure koma waye mijin dole ya sakar masa ita because he owned her ita tashi ce shi kadai babu wani mahalukin da ya isa ya mallaketa bayanshi and she know better than to mess with him.

Murmushi ne ya subuce mishi tuno da innocent face dinta whenever he kissed her how he missed those soft full lips against his.
He will have her back he will have her again!

**** ****- ****

Cike da fushi ta shigo office dinta tare da banging kofar,goshinta ta dafe tana sintiri a tsakar office din yayin da ta rike kugunta da hannu daya "me marwan ke nufi da ita yanzu ba da bane da zai juyata son ranshi wallahi bai isa ya shiga rayuwarta ba.
Turo kofar da aka yi da karfi yasa ta waigawa tsaki taja ta karasa wajen kujeranta tana tattara wasu files

"Mimi what was that? Ina miki magana ki wuce ki bani waje a gaban employees dina.?" Bata bari ya karasa ba ta katse shi da fadin "saboda ka shiga hurumin da ba naka ba."

Kin fi kowa sanin jikinki da kayan da zaki sa hurumin da ya shafeni ne."

Gira daya ta daga tare da fad'in "oh really? Last i checked jiki nawa ne ni nake da iko dashi so i wear what i want to wear in naga dama inyi yawa tsirara ba ruwanka."

Dam gabanta ya fadi ganin yanda jijiyan kanshi ya tashi saboda bacin rai amma ta daure tare da nade hannunta a kirjinta
Dafe table din yayi yace " you know damn well that i fucking own you,mimi ki cigaba da flaunting curves dinki and believe me zan kwakule idon duk shegen da ya kalleki then you have yourself to blame......

Coming soon.......

KINA RAINAWhere stories live. Discover now