💖KINA RAINA💖
By Sawwama A.
Page 2.
Wattpad @sawwama14.
Zaune take a kan grass carpet dake cikin makarantansu littafai ne baje a gabanta tana programmes biyu take yi daddy ya saman mata Bsc akan business yayinda ita kuma ta applying wani program kan economics,so she is pretty occupied bata ma samun time din kanta kullum cikin karatu take.
Leggings ne a jikinta sai wata katuwar sweater na saka wanda yazo mata har kusa da guiwa kafanta sanye yake da snikers masu kyau tayi rolling gyale a kanta baka ganin komi sai dan karamin fuskanta kaman na mage sai zara zaran yatsunta dake ta faman rubutu zata kalli abu a system dinta sannan ta duka ta yi rubutu a littafinta sannan occasionally ta bude texts books din gabanta.
Yafi 20 minutes a tsaye yana kallonta babu abinda yake kallo illa cute bakinta dake motsi shi kadai alamun she is reading out sannan wani sa'in ta d'an turoshi ko ta ciji gefen lips dinta haka dai take ta faman twisting bakinta ita kadai bata ma san tana yi ba saboda she is so engross in what she is doing.
She is so cute and he want to have a taste of that lips amma ya sani daga ganinta karamar yarinya ce sosai and she look innocent daga yanayin fatarta ya san she is black ko da take da haske black din ma muslim saboda yanayin yanda ta suturta jikinta da kuma bakin da ya hango a saman goshinta so musulman ma religious one (tabon sallah bashi ne ke nuna mutum is religious ba though) ajiyan zuciya yayi ya kara hard'e kafafunsa tare da zura hannunsa cikin aljuhun jeans dinsa yana dad'a kare mata kallo,kallon da musulunci ya hana wato kallon kurullah.
Saukar da idanunsa yayi daga bakinta zuwa kirjinta da ya taso kaman ba na teenager ba its so full and round ba siririya bace amma akwai kaya a wajen lashe lips dinsa yayi yana shafa very short beard d'insa wayarsa ce tayi beeping a hankali cikin nutsuwa ya zarota message ne daga mr Hilton supervisor dinsa da ya zo gani sanar dashi yake shi zai shiga meeting tunda ya jirasa bai zo ba.Tab'e baki yayi tare da d'aga kafada ya cigaba da kallonta.
Ji tayi a jikinta ana kallonta a hankali ta d'aga kai ta tana waige waige can gabanta kad'an ta hango mutum jikin oak tree ya zuba mata ido ba ko kyaftawa.Da sauri ta sauke ido yayin da zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri sakamakon abu biyu na farko kaifin idanunsa na biyu kwarjininsa.
Tsinatar kanta da kasa cigaba da abinda take yi tayi lokaci guda brain dinta ya toshe ta kasa fahimtan komi.
Inuwarsa ta gani a kanta ta kwalalo ido wajeKomi nata ya tsaya hatta rubutun da take yi ta kafe system dinta da ido amma babu abinda take fahimta ya gane hakan ne saboda yanda ya ga bakinta ya daina motsi kuma ta tsirawa screen ido.
Murmushin gefen baki yayi knowing he have that effect on her dan dukawa yayi ya tsuguna akan kafarsa index finger dinsa ya saka ya d'ago fuskarta "hello beautiful" ya fada cikin soft voice,blinking idanunta tayi kaman wacce haske yayi mata yawa duk dan ta avoiding eye contact dashi motsi bakinta yake yi alamun tana so tayi mishi tsaki amma ta gagara saboda kwarjinin da yayi mata.Karkatar da kanshi gefe yayi yana kallan yanda take pouting bakinta tana mayarwa.
Tattaro dukka kuzarinta tayi ta ture hannunsa dake rike da habbanta cikin sassarfa ta fara tattara kayanta tana cusawa cikin jakarta tsaya yamike tare da mayar da hannunsa cikin aljuhu yana kallon yanda jikinta ke bari dan dukawa yayi ya dauki textbook dinta daya business strategy.Ba tare da furta komi ba ta mike bar wajen bai yi yunkurin dakatar da ita ba duk da littafinta dake rike a hannunshi kara kallon cover din littafin yayi tare da flipping page din farko Maimunatou Abdullah ya furta a fili such a nice name but too long bayanta yabi da kallo daidai lokacin da ta kule "such a cute kitten" dan dariya yayi nemanta ba zai yi wuya ba ya san me take karantawa ya kuma san sunanta he will hunt her and he will find her.