💖KINA RAINA💖
By Sawwama A.
Page 14.
Wattpad @sawwama14
Haka rayuwa ta cigaba tsakanin marwan da maimunatu sun mayar da juna tamkar muharraman juna wasu lokutan ta kwana a gidan shi wasu lokutan ya kwana a gidanta har yau sex bai shiga tsakaninsu ba amma they always romance soooo deep wani sa'in abun na damun maimunatu in tayi complain sai yace mata ai shi zai aure ta daga nan kuma sai ta watsar har ma gaba daya ya zo ma bata damuwa cos she enjoy every bit of it har wani lokacin ma tana considering bashi kanta tunda me ya rage? (Toh shi daman illan sabon Allah kenan tun kana yi kana regretting har ya bi jikinka kaji ai ba komi bane. Allah yasa mu dace ameen) a haka har maimunatu ta kammala aji daya suka yi hutu,hutun ma gaba daya a gidanshi tayi dan ma dai lokacin bai cika zama ba yana wani aiki da bata san na meye ba.
Wata rana maimunatu da course mate dinta suna wani project da aka pairing din su tare sai taji fitsari ya matseta kallon yaron me sunan jason tayi tace "bari in jeni ladies room yanzu zan dawo ka cigaba da bincika mana." Gyada kai yayi yana me ci gaba da rubutu a nan ta bar wayanta da jakanta ta ta fi.
Bata dade da ta tafiya ba wayarta ta fara ringing kusan iphone users kusan duk ringing tune daya suke using ba tare da jason ya dago kansa ba ya sa hannu ya dau wayar tare da picking without checking the caller id dan duk a tunaninsa wayarsa ce.
"Hello jason marshal on the line." Tafiya marwan yake amma sai da ya ci wani uban brake a tsakiyan titi kadan ya rage ya ja accident.
Cikin karaji yace "who the hell gave you the right to ans my gal's phone?" Cire wayar yayi daga kunnansa tare da dubawa zaro idanu yayi ya fara fad'in "oh my God! Oh my God!" Kafin yayi wani magana maimunatu ta iso wajen da sauri ya mika mata wayar yana wuri wuri da ido dan har cikin kwanyarsa ya jiyo ihun da yayi masa.Karban wayar tayi cikin taraddadi ta sa a kunnanta har lokacin yana jaraba a hankali tace "hello" tsaki ya ja jin muryarta tare da kashe wayar.
Kurawa wayar ido tayi tana tunanin yau jason ya ballo mata ruwa bin bayan kiran tayi, amma bai picking ba ta kira wajen so uku bai picking ba sai kawai ta ajiye wayar tare da cewa Jason su cigaba da aikin su.
Cike da damuwa cikin harshen turanci yace mata "am so sorry wallahi ban san wayarki bace na picking duk a tunanina ina ce nawa ne,hope ban jawo wata matsala ba?" Murmushin yake tayi mishi tace "babu damuwa,mu cigaba da abin da muke yi kawai. He will come around." Gyada kai yayi ya fara mata bayanin bincikensa jinshi kawai take amma sam bata fahimtan abinda yake cewa hankalinta ya tafi can wajen marwan ganin haka ya sa jason cewa su daga karatun nasu zuwa gobe.
Godiya tayi mishi tare da tashi ta sakala jakanta a baya ta fito tana kara gwada kiran layin marwan amma har lokacin bai picking bata san cewa yau jason ya ballo mata august gashi ba ya gari balle taje gidan ta san bashi hakuri physically shi yafi mata sauki akan ace ta waya.
Text ta tura mishi kaman haka
_babe ya kake ya aiki? Pls i am sorry it was a misunderstanding jason never intend to pick your call wayar mu ce tazo iri daya,pls pick my call i love you!_
Bai replying dinta ba bai kuma dauki kiran nata ba haka tayi ta tura masa ire iren texts din ko a whatsapp in tayi mishi magana zai viewing amma ba zai replying mata ba.
Gaba daya duniya tayiwa maimunatu zafi haka aka kwana aka wuni marwan na azabtar da ita lokaci daya ta rame ta zabge.A kwana na biyu ne yayi dai dai da sunday ta tashi da kewarsa bayan ta gama gyaran gidanta ta deciding taje ta duba gidansa kasancewar ranan an tashi da zafi ya sa ta dauko karamar riga sky blue ta saka sannan ta saka tommy skirt royal blue ta rolling fuskarta da veil shima royal blue sai tombs da ta saka sky blue in ka ganta dai gwanin sha'awa ta fito tana taku dai dai.
Gidan marwan taje kasancewar tana da keys din shi. Tana shiga ta sameshi zaune akan resting chair yana shan juice yana latsa waya gabanta ne ya fadi dan bata yi tsammanin ya dawo ba dago manyan idanunsa yayi ya zuba mata na dan wasu seconda sannan ya dauke kwayar idonsa a hankali ta ajiye jakanta da keys dinta sai kuma ta tsaya cak tana tunanin ta yanda zata tunkare shi yanda ya hade giran sama da na kasa haka to top it up tayi shigan daukan hankali ta san laifinta ya karu goma da ashirin.
Bata ankara ba taji hawaye na zubo mata sai shesheka kukan not knowing what to do wannan wacce irin soyayya ne me zafi haka .
Marwan bai ankara ba ya fara jin sheshekan kukanta a dan razane ya dago ya zuba mata idanunsa lallai ma wannan yarinyan kukan me toh take yi,tun ranan da ya kirata ya ji namiji ya dauka ya kasa samun sukuni ya kirata cike da doki zai sanar da ita dawowan shi sai wani kato ya dau kiran a maimakon ita,sakarai ta daukeshi ko me? Akan wani dalili zata bari wayarta ta shiga hannun namiji har ya samu daman ansa mata kiran and yanzu kuma tazo ta tisa shi gaba tana kuka,for what? ajiye glass cup din hannunsa yayi tare da wayar sa a dan nitse ya mike ya nufi inda take tsaye kaman an dasata tana kuka hannayensa ya zura cikin aljuhu a hankali cikin nutsuwa ya kira sunanta "miemie!" Lumshe ido tayi tana jan hanci yawu ya hadiye ya kara kiran sunanta for the second time.
Dago da rinannun idanunta tayi tana kallonsa tsoro karara ya hango a cikin kwayar idonta sai yaji duk wani fushi da haushinta da yake ji ya kau
"Kukan me kike yi miemie?" Bata amsa mishi ba sai ma kumshe kukan da take kokarin yi tare da rufe bakinta da hannunta.Nashi hannun ya sa ya zare hannunta kara maimauta tambayan yayi "miemie why are you crying?" Dan yatsanta ta saka ta nuna shi rolling idanunsa yayi yace "ni kuma? Toh me nayi ni kuma?" Cikin kuka da in ina tace "ba kai bane kake fushi kuma kuma zaka yi min fad'a shine nake tsoro coa na san yanzu you will spark on me bayan kuma you promised not to hurt me you promised that you will always make me happy but in nayi abu kadan sai ka fara yi min fada ko ba laifina bane you never give me any chance to explain myself" waro idanu marwan yayi yana kallonta cike da mamaki amma kunya yafi yawa dan tabbas duk abinda ta fada gaskiya ne amma Allah ya sani ba niyyansa bane na sa mata tsoronshi a zuciya shi wani irin mutum ne me hot temper sannan ga bakin kishi in ranshi ya baci baya ganin komi da kowa ya manta wacece maimunatu ya manta cewan maimunatu na buqatar soyayyarsa ne ba possessiveness dinsa ba maimunatu deserves more.
Kama dayan hannunta yayi ya rike dukka hannayen tare da fadin..........