page 9.

2.1K 159 30
                                    

💖KINA RAINA💖

By Sawwama A.
   

Wattpad @sawwama14



Page 9.





Cupping one of her full firm breast yayi a cikin hannunsa a tare suka sauke ajiyan zuciya maimunatu ji tayi kaman ana mata wiring a jikinta saboda taji feelings din da bata taba ji ba.

Tana cikin wannan fitar hankalin marwan ya dora bakinsa kan nipple dinta yana nibbling wani shesheka ta fara tana tureshi ita kanta bata san tana yin hakan ba sai da ya dawo da lios dinshi ga nata yana cigaba da fondling boobs dinta hannunshi daya ya fara gangarawa zuwa cikinta dai dai lokacin da ya danna hannunsa a cikin ramin cibiyarta taji wani fitsari yazo mata.

A hankali ta bude idonta dai dai lokacin da yake kokaring dipping hannunshi cikin pant dinta.

Waro idanu tayi waje da mugun sauri ta ingizashi kasancewar babu wani kuzari a tattare dashi ya sa shi faduwa kasa ya zauna da duwawunsa ta mike tsaye da gudu ta shige bedroom dinta kullo kofan tayi tare da sa key ta dafe kirjinta innalillahi wa inna ilaihir raju'un shine kalmar dake ta fita daga bakinta daga baya kuma ta janyo kalmar istigfari ta fara yi hannunta biyu ta saka ta rufe bakinta saboda wani kuka da ya kubce mata  "na shiga uku innalillahi me nake shirin aikatawa?" Shine abinda ta furta a hankali gaban mirror dinta ta je ta tsaya tana kallon kanta daga ita sai pant ga flush skin dinta nan duk shatin inda marwannya tsotso ta "na banu!" Ta daura hannu a kai "yau nice namiji ya ganni a haka? Innalillahi,rabbi ka rufa min asiri Allah kar ka tona min asiri." Ta fada tana kara rufe bakinta da hannunta daya.

Marwan kam binta yayi da idanunsa da suka koma kaman na me jin bacci gyara zama yayi ya mike kafarsa daya sannan ya lankwasa daya ya daura hannunsa akan guiwansa yana  mai da numfashi kallon erection dinshi yayi ya ja tsaki tafukan hannunsa dukka biyu yasa ya shafe fuskarsa yana tunanin what he had just done ya salaam this girl is too innocent for his liking yana sonta da gaske amma gashi nan he is scaring her away rabbi help me ya zan yi da wannan hormones din da suke sani behaving kaman kwarto?" Ya tambayi kanshi ya sani he is always in control of his feelings amma akan maimunatu abin ya ci tura Allah kadai ya san halin da take ciki yanzu.

Shi karan kanshi kunyan kanshi yake ji balle ita wani haushin kanshi yaji wani uban tsaki ya saki kafin ya mike ya nufi fridge dinta ya ciro ruwan sanyi ya kafa a bakinsa sai da ya shanye gora daya sannan ya yar yana muzurai,kallon kanshi yayi erection dinshi ya sauka ajiyar zuciya ya sauje tare da yin hamdala.

Kofar bedroom dinta ya kalle da yake rufe ya girgiza kai, he will give her time to cool down ya san yanzu babu abinda ba ya yawo a brain dinta ba kalan zargin da bata mishi.

Fita a gidan yayi tare da rufe mata kofa gaba daya yanayinsa a hargitse, wani mutun ya gani yana shirin shiga elevator din tare suka shiga shi da mutumin haka kawai yaji zuciyarsa taki amincewa da mutumin yana irib feelings yake ji game da mutumin.

Gaskiya in a building din yake zai advising maimunatu ta bar gidan kwata kwata mutumin doesnt look dangerouse amma haka nan marwan yaji zuciyarsa bata kwanta da shi ba da wannan tunanin ya shiga mota kallon kansa yayi a mirror  gaba daya duk ya susuce buttons din rigarsa ma half a bude suke gashin kansa a hargitse murmushi yayi tuna da duk aikin maimunatu ne wannan he will have to do something about their situation dan ya tsiratar dasu dukka.

Ya subahana ya zo dan yaji kalmar i love you daga bakinta yana kallon fuskanta amma duk ta rusa mishi plan with that look she gave him duk ta susuta shi, she was clearly inviting her to kiss him shi kuma yaje ya zarce mai zai faru da bata dawo hankalinta ba girgiza kanshi kawai yayi dan shi kadai ya picturing abinda zai faru da haka ya yiwa motarsa key ya bar anguwan da zumman anjima ko zuwa safiya ya kirata.

Maimunatu na jin fitarsa ta mike daga kan gadonta ta zira doguwar riga kara kallon face dinta da ta sha kuka tayi hmm wato ma fita yayi without apologising cikinta ne yayi kugu ta tuna babu abinda ta sakawa cikinta yinin ranan gaba daya banda tea djn da ta sha tana fitowa sitting room din taga ledojin da ya shigo da su hamdala tayiwa Allah dan ba karamin yunwa take ji ba tana tunanin me zata da fa da sauri sauri.

Janyo ledan tayi tuwon shinkafa ta samu da miyan yauki murmushi tayi sanin da tayi african kitchen yaje ya samo mata hade rai tayi tunowa da tayi kilan duk abinda yake yi mata dan ya samu ya rabi jikinta ne in ba haka ba meye nashi na ganin mata tsaraici har ya kusantata da zina she thought a kiss kawai zasu tsaya why zai wuce gona da iri.

Tsaki taja ganin da tayi zata bata ranta a banza har ta loosing apetite tashi tayi taje ta juye abincin a plate ta zauna ta fara ci tana regretting fadawa marwan kalman so watakila shi ya bashi karfin guiwan yi mata abinda yayi mata (ni kuma nace abinda suka yiwa juna dan sai bango ya tsage .......)

Marwan bai samu ya kira maimunatu a ranan ba sai washegari wanda ita kuma hakan ya kular da ita ta alaqanta rashin kiranta da rashin samun hadin kanta ne ya sa bai kirata ba sosai hankalin marwan ya tashi ganin da yayi bata picking calls dinshi text ya fara tura mata na ban hakuri da kalaman soyayya tuni mutuniyarku ta saukk sai murmushi amma deep down tace sai ya horu kaman yanda ta horu dan sai dai bata kwanta shiru ba sai taji alamun hannunshi ko lips dinta a jikinta ya sa tana zabura ita kadai buqatuwa da sha'awa ya dameta sai dai tayi ta kuka tana blaming dinshi ya sanar da gangan jikknta da zuciyarta abinda basu sani ba.

Wani rana tana fitowa school taji mutum ya rungumeta ta baya kafin tayi yunkurin wani abu ya fara mata magana a kunne yana marairaicewa murmushi ta saki tana shirin juyowa marwan ya saketa ganin mutumin ranan da yayi yana daukan su a hoto.

Gadan gadan ya bi mutumin ganin haka mutumin ya sa ya taka a guje shima marwan din ya bishi a guje zuwa parking lot.......

KINA RAINAWhere stories live. Discover now