page 7

2K 168 52
                                    

💖KINA RAINA💖


By Sawwama A.

Wattpad @sawwama14.






Page 7.


_I can't thank this girl maimunerh enough i follow up her comments kaman yanda kuke bin post dina my character really deserved ur name dear. Love you xoxo read to ur heart content the whole book is dedicated to you._


Cak numfashinta ya dauke haka shima yayi freezing a tsaye a wajen je just hope he didnt course more problems kara danna door bell din da aka yi ne ya sashi sakinta da sauri itama tureshi ta yi tare suka aikata hakan kaman wanda aka saka musu shocking.

Jikin kofan ya nufa da sauri ta rikoshi hannu yasa mata a leb'e sannan ya leka ajiyan zuciya ya sauke sannan ya sa hannu yana kokarin bude kofar kara rikoshi tayi tana pleading kar ya bude. Unlucking kofar yayi sannan ya bata wuri jikinta a mutukar kidime ta karasa bude kofar wani ajiyar zuciya ta sake har sai da taji iska na shiga kofofin jikinta tsaban relief ganin delivery man ne dan tattare gira tayi ganin bata expecting komi.

Dan basket ya mika mata tare da mika mata biro tayi signing sai da amsa tayi mishi godia ta koma dakin inda ta samu marwan zaune yana sipping fruits juice da alama a fridge dinta ya dauka.

Zama tayi a gefenshi tana kokarin kunce ribbon din jikin basket din ido ta zaro ganing contents din cikin basket din tun kafin ta bude card din dake attach to basket din da ganim kayan ciki ta san daga inda ya fito dan kallonshi tayi yana ta danna wayarsa bai ma kallon inda take

A hankali ta fara fito da abin ciki daya ba yan daya na farko single rose flower ne sai wani frame da ke dauke da hotonta tana zaune bakin wani ruwa sannan gefenta garden ne na dahlia bata san lokacin da ya dauki hoton ba da alama da wayarsa ya dauka.

Tsurawa hoton ido tayi she look so lost a zaune a wajen tana kallon ruwan amma inka lura sosai hankalinta bai kan ruwan yayi nisa but hoton yayi kyau sosai murmushi tayi ta ajiye tana karanta kalaman dake rubuce a jikin frame din a zuciyarta wani karamin box ta fito da, wrist watch ne me dan karan kyau wanda aka zagaye gefenshi da kananan diamonds haka tayi ta fito da su turare post clip na kama gyale dariya tayi da ta ga clip din ta manta da duk wata matsalarta marwan ya iya sata a farin ciki daga karshe cake ta fidda a cikin wani dan karamin box dim an rubuta HBD tattarasu tayi ta ajiye a gefe sannan ta matsa kusa dashi tare rungume gefen hannunsa tace "thank you sooo much naji dadi sosai."  Ajiye wayarsa yayi kan hannun kujeran kafin ya juyo ya dauketa ya aza bisa cinyarsa.

Kumatunta ya dan ja yace "ure wlcm but dont ever thank me again in nayi miki abu ok?" Gyada kai tayi tana murmushi shi kuma ya tsurawa happy face dinta ido shi ya manta shap ma da wannan gifts din dama dabararsa na cewa a delivering da dare ya san by time din sun dawo he is glad gifts din ya dawo mata da farin cikinta.

Boye fuskanta da tayi a gefen wuyanshi ne yasa ya san cewan he has been staring gyaran murya yayi tare da gyara zamanta a cinyansa he can still feel her smiling shima murmushi yayi yace "am happy ur smile is back." Dip ta dauke murmushin sannan ta dago face dinta daga jikinshi.

Haushin kanshi yaji da ya tuno mata da damuwarta what could it be shifa bai son shiga private life dinta amma bai son ganin ta haka.

"I dont know what she will do or what she will tell my dad." Ta fada cikin karaya kara riko kugunta yayi yana shafa bayanta yace "who? Who is she?" Ajiyan zuciya ta sauke sannan ta daura kwayan idonta akan comfuse face dinshi tace "my mom, ko kuma ince my step mom" bata taba addressing dinta da step mom ba sai yau shi yasa taji kalman tayi mata nauyi a baki.

"Step mom dinki ne tazo ta daga miki hankali?" A hankali ta gyada kai  "what the fuck?" Ya furta da karfi tare da mikewa tsaye yama manta tana zaune a jikinshi kafin tayi magana yace "but why? Me yasa take saki kuka she is supposed to be ur mom,she is ur fucking mom" ya fada cikin tsawa  ita kam tana zaune sai da ta firgita she wonder me ya saka shi zama haka lokaci daya juyowa yayi gareta yace "wait! Where is you biological mom?"  Sunkuyar da kai tayi tana wasa da hannunta tace "she is late." Rufe idanu yayi yana salati a ranshi lallai they are meant to be together they have almost the same story at the same time a far different story Allah daya gari bamban kenan.

KINA RAINAWhere stories live. Discover now