page 33

2.3K 224 92
                                    

💖KINA RAINA💖










By Sawwama A.









Wattpad @sawwama14








Page 33.




Ko da ya bud'e office din bai ganta ba,dan juye juye yayi can ya hangota zaune cikin mini palo din office din ta daura kafa daya akan daya. Dogon wandon jeans ne a jikinta sai wata yar karamar riga sai ta dora kimono na wani rantsatsen yadi me santsi kanta yasha fixing da human hair me tsadan gaske ba zaka tab'a cewa ba nata bane sai shi din da ya santa ciki da waje.

Hannunta rike yake da can juice tana sha lokaci daya kuma tana sakar mishi murmushi,numfashi ya ja ya fesar kafin cikin takunsa na isa ya taking steps zuwa gareta,tsam ta mike tare da ajiye juice din hannunta ta ware mishi hannu dan rungumanta yayi cikin 5 seconds ya zare jikinshi,kokarin kai bakinta da ya sha oily lipstick ga nashi take yi ya kau da fuskarsa gefe.

Dan pouting bakinta tayi tace "haba! Marwan kaman baka yi kewana ba." Dan kallonta yayi cikin ido tare da d'aga gira d'aya yace "gaskiyan kike so?" Shiru tayi dan ta san waye marwan yanzun nan sai ya lalata mata zuciya duk da shirun da tayi bai hanashi gaya mata gaskiyan ba
"Sincerely speaking banyi kewanki ba asalima ni na manta da ke,wai ke kam sajida me kike nemane ba kwanaki naji senator hambali ke nemanki ba? When will you settle down? You are already 30 ban san me kike ji a wannan hanky panky din ba its about time ki san me kike ciki."

Kankantar da idanunta tayi tana sauraron wannan cin fuskan na marwan har kura zai ce da kare maye?

"Lallai ma Marwan wato baka san me nake ji a wannan hanky panky din ba? Toh wa ya koya min tare da waye muke jin dadinshi ko zaka ce min ka tuba ne?" Ta tambayeshi tana me zagaye hannunta a wuyansa cikin fushi ya cire hannunta yace "damn you sajida i didnt fucking teach you how to fuck da iyawarki na ganki so kar ki yarda kiyi min sharri." Ya juya mata baya yana kara gyara necktie dinsa.

Murmushi tayi ta leko fuskarsa tace "ai dole ka juya min baya ko da ba kai ka disvirgining dina ba but you fucked me more than he do saboda haka ni yanzu a shirye nake ka fito ko wani time ne muyi aure."

Wani kafirin dariya marwan ya saki yace "maimaita abinda kika ce muji?" Waro idanu tayi tace "nace ka fito muyi aure" tabe baki yayi tare da mata wani kallon rainin hankali yace "oh really?" Ta gyad'a kai girgiza nashi kan yayi yace "you most be sick."
Tana shirin kara magana yace "saj pls ki tashi ki tafi ni da ke mun san abin nan da kike fad'a ba me yuwuwa bane ,ko da can ban so ki ba balle yanzu,in baki manta ba bari in tuna miki ke kika ce kina sona ni kuma na gaya miki bana jin sonki me kika ce bayan nan?"
Juya idanu tayi tace "naji naji ni nace muyi friends with benefits but i thought after that zaka soni ne ai."
Girgiza kai yayi yana murmushi yace "then you are mistaken,ta ya za ayi in soki just because i screwed you ke kadai na taba kwanciya da ita? Ashe da duk sauran ma na so su kenan. Lemme tell you something sajida,in kana son mace you dont have a reason to love her,ko da bata baka sex wannan soyayyar a zuciya take kaman baki banbance so da sha'awa,just spending time with the person you love ya wadatar a zuciyan masoyi ganin murmushin wanda kake so tamkar cin nasara a yaki ne." Limshe idanu yayi yana picturing fuskan maimunatu with a wide smile shima murmushin ya saki me sauti tsakin sajida ne ya dawo dashi daga duniyar da ya fad'a

"Kai dai wallahi marwan dan wulakanci ne yaushe ka dawo love guru ban sani ba last i checked you dont want to be in love duk macen da ta fada soyayyarka ita ta sani."
Murmushi yayi yace "saj ba zaki gane ba."

"Mmm toh who is the lucky babe?" Manyan idanunsa ya watsa mata wanda sai da ya saka heart beats dinta skipping har ta mutu idanun marwan will have an effect on her. Fuskarsa dauke da murmushi yace "sajida ki tafi ki barni inyi aiki gwara keh bamali ya tara muku." Wani harara ta watsa mishi kaman idanun zasu fado can kuma cikin karamin murya tace "marwan ina da health problem." Ba tare da ya dubeta ba yana me zama a kan kujerarsa yace "kije hospital."
"Marwan i am serious ka saurareni mana." Yana shirin bude baki yace mata shima be ia seriouse ai nan ba hospital bane yaga idanunta cine taf da hawaye.

KINA RAINAWhere stories live. Discover now