page 46

2.4K 270 73
                                    

💖KINA RAINA💖










By Sawwama A.









Wattpad @sawwama14








Page 46.









D'an jim maimunatu tayi cike da tausayinsa itama kukan take yi she wish she can ease the pain amma babu abinda zata iya mishi she wish zata iya sa shi a jikinta ya rarrashe shi but thats not the way foward for both of them.
Rayuwarsu is almost iri daya ta wani gefen kuma a very different story

Numfashi ta sauke tana goge hawayen fuskanta sannan cikin taushin murya tace "Allah ya jikansu da rahama ya kara haskaka makoncinsu,what can we do da ya wuce muyi musu addu'a we have cried enough for their lost."

Gyada kai yayi yana kara goge fuskansa da tafukan hannunsa sannan yace "ban yi maraicin uwa ba dan ban san maraici ba mami was there ta soni tana kuma kan sona kaman ita ta dau cikina ta haifeni i lack nothing ta bangaren kulawar uwa tayi min abubuwan da ko uwar da ta haifeni ba lallai tayi min ba, ita na budi ido na sani a matsayin uwa da dumin jikinta na saba nononta shine abinci na i gave her sleepless nights saboda kuka ko ciwo toh me kuma ya rage mami zata min haihuwata ce kawai bata yi ba amma tun daga ranan da aka haifeni take dawainiya dani har yau din nan miemie in mami ta ganni cikin bacin rai hankalinta tashi yake, har yau din nan in mami ta ga ban ci abinci ba bata da nutsuwa, miemie mami na sonki duk da ko hotonki ban taba gwada mata ba but tana sonki saboda ina sonki."

Wasu hawaye ne suka barke mata sosai ta kasa gane kukan tausayinshi take yi ko nasu dukka a hankali tace "how lucky of you!" Cikin sauri ya gyada kai yace "i know i know."

"At first grandparent dina sun so suyi borin sai dai lallai a basu ni daddy ne ya saka su a gaba da kukan da wanne suke so yaji da rashin matarsa ko da rashin dan da ya kwashe shekaru yana jiran zuwansa duniya ya kara tabbatar musu da in dan sun gansa hannun nafisa ne hankalinsu ya tashi ta hankalinsu ya kwanta nan gaba kadan sai sun gode mishi sun godewa nafisa saboda irin rikon da zata yi wa dansa shi ya san matarsa ya san kalanta  da wannan ya samu ya shawo kansu su ka hakura suka tattara suka koma ukraine bayan anyi bakwai.

Ranan da aka yi bakwai daddy ya shiga wajen mami dan yaji sunan da take so a saka ranan ma sai da tayi kukan dadi tana shafa kaina cikin crib dina tace "dear Marwan nake so ina son sunan nan dear zaka saka mishi?" Juyo da ita yayi tana fuskantarsa ya rike fuskanta a hannusa biyu yace "anything for my dear,Nafisa ke d'in wata baiwa Allah yayi min da ba ko wani namiji yake yiwa wato ke din wata kyauta ce da Allah ya bani har yau din nan banga ta biyunki ban ji labarin me irin halinki ba, sometimes i do wonder ko kina sona ko kina kishina kuwa? Wasu lokutan kuma da kaina nake bawa kaina ansa son da kike min ha sa kike son duk abinda nake so and son da kike min ya saka baki nuna kishinki karara duk da abin yana cinki a rai. Dear kiyi hakuri na gaza miki a ta wani fannin duk tarin son nan da kike min bai hana in karo miki abokiyar zama ba ki yafe min dear i am so sorry." Ya fada yana hawaye yatsunta ta dora bisa lips dinta itama nata idon na kwaranya da hawaye tace "karka ce haka dear kar kace,in kace haka baka yi wa zainab adalci ba kar ka taba kiran shigowar zainab rayuwar mu a bisa kuskura she was never a mistake you loved her genuinely me yasa dan yau bata nan zaka kira auranta a bisa gazawa? Kar kayiwa soyayyan ku wannan kushen na sani kana sona auran zainab da son da kayiwa zainab suna cikin kyakyawan kaddararka take a look at what zainab left for us ta shigo rayuwar mu cikin dan kankanin lokaci dan ta sada mu da farin cikin ta tafi ta bar mu da kewarta." Ta fada tana shigewa jikinsa tare da fashewa da wani kukan.

Wani abin al'ajabi ina da shekaru uku a duniya mami ta fara laulayi murnan da suka tsinci kansu a ciki ba a magana saboda samun abinda suka fidda rai daga samu ko da yake ance mumini baya cire rai daga rahaman ubangiji.

KINA RAINAWhere stories live. Discover now